Baifi guda ba dana fara cin karo da wakar Audu stim, wlh ko sunansa ban taba jiba kuma Ni dan kebbi ne.. Amma wlh nidai tun ranar ban tabajin wani mawaki Mai fasaha da sarrafa waka da ganga duk yacce yakeso ba kamar wannan bawan Allah.. yanzu haka ina India Amma wlh bana gajiya da sauraren wakokin sa domin suna sakani shauki da alfahari na zamana Bahaushe… domin tamburan Audu stim shine asalin wakar hausa mai ddi ❤
Allah y kara basira dan allah a ina xamu same ta don Muna so muyi downloading din ta babu
Masha Allah good luck
Baifi guda ba dana fara cin karo da wakar Audu stim, wlh ko sunansa ban taba jiba kuma Ni dan kebbi ne.. Amma wlh nidai tun ranar ban tabajin wani mawaki Mai fasaha da sarrafa waka da ganga duk yacce yakeso ba kamar wannan bawan Allah.. yanzu haka ina India Amma wlh bana gajiya da sauraren wakokin sa domin suna sakani shauki da alfahari na zamana Bahaushe… domin tamburan Audu stim shine asalin wakar hausa mai ddi ❤
Alhaji munbika wakar ta aziya my mutanan zurmi
Insha'Allah
Masha Allah
Wakan nan yayi wallahi ko makiyi yajishi Yasan wakan akwai fasaha
Weldon still Allah ya kara fasaha
Aminu nijar
Allah ya kara basira
Ameen Nagode
Alh Audu Stim Wakarka tayi Allah ya Kara karemana ku
Allahumma Ameen Nagode
Nifa wata waqa nake nema wada kaima dodo na gaba yayi gaba kabar su wane ynzu aiki burutsu dai sukai
Alhaji muna binka Waka ta,aziyar Hassan zurmi gar,amanta da marigayi
Gaskiya ne wannan maganar taki
Ai yabada gudumuwa a zamfara Allah dai yajikan maza
@@zainabibrahim590 amin summa amin Allah ya gafatar masa
Ameen
@@zainabibrahim590 zainab awace local government kike acikin zamfara
Karya ne sai yayi kunya insha Allah munanan P D P power
Kaida awwa cikin kayan Miya mikake
Kaida awwa cikin kayan Miya mikake
Ni komai ne sannan ga alama kaida ke maganar Kaine bakowa ba acikin jihar zamfara
Birnin magaji
Ok muna waje daya kenan nikuma zurmi nike
A P C SAk A Zamfara
Apc sak