01 Zuwan Dr. Ahmad Gumi Ƙasar Iran, Hanya ce da Yaudarar Ahlussunnah zuwa Shi'anci

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Комментарии • 67

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani 9 месяцев назад +1

    Dr Ahmad gumi dr ne nakaratu amma kabambayi Yan boko mes akenufi da dr sannan Allah yakaramasa da ilmi na addini wannan ni'imace Wanda Allah yayimasa Wanda Allah baiyimakaba ayanzu bumusan gababa.

  • @saniadamu7947
    @saniadamu7947 9 месяцев назад +3

    Allah yakara daukaka khadimul Islam Allah ya shiryi Dan gidan gumi

  • @BilkisuIsah-ng1jn
    @BilkisuIsah-ng1jn 9 месяцев назад +1

    Allah ya shryeka Aida saika karasa karatun aiyanka kayi aidole akwai dalili dayasa yafadi hakan

  • @عصامعقيلي-ه6ز
    @عصامعقيلي-ه6ز 9 месяцев назад

    Amina Ya Allah.

  • @JamilaMadina
    @JamilaMadina 9 месяцев назад

    Allah ya Saka da alkaire

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 9 месяцев назад

    Allah swt ya Kara daukaka mallam Assadus sunnah

  • @MukhtarAbdullahi-gx3jl
    @MukhtarAbdullahi-gx3jl 9 месяцев назад +1

    Allah Ya bada Lada,Allah Ya kare mu daga sharrin 'yan shi'ah

  • @aishabulama2190
    @aishabulama2190 9 месяцев назад +2

    Allah ya karawa malan Lafiya da Nisan kwana Amin

  • @abdulazizchayibu3637
    @abdulazizchayibu3637 9 месяцев назад

    Wallahi kabaje ilimi malam Allah yasada alheri ❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад +1

    Ahmad dan sheikh malam gumi wlh yadade da sakin layi,allah yashiryar dashi

  • @daudaaabdullahi
    @daudaaabdullahi 9 месяцев назад +1

    Allah Saka maka Da alkhairi ameen

  • @CallmaePolo
    @CallmaePolo 9 месяцев назад

    Muna gdy ❤

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад

    Dr ahmad Allah yashiryeka 😢

  • @jkham131
    @jkham131 9 месяцев назад

    A ci gaba da yin wa'azi, da gargadi da bushara. A nemi shiriya a wajen Allah kadai...

  • @CallmaePolo
    @CallmaePolo 9 месяцев назад +1

    Allah saka d Alheri mln

  • @abubakarumar4933
    @abubakarumar4933 9 месяцев назад

    Allah ya saka maka da Alkhairi Mallan

  • @SuleimanTankolokoja
    @SuleimanTankolokoja 9 месяцев назад

    Slm alaikum dun Allah mallam Mai yasa saudiya ba ta taimakon Palestine amatsayinta na kasa jagoran muslinci Kuma duniya sun sheda ana zaluntanta

  • @Malamsani-e3v
    @Malamsani-e3v 9 месяцев назад

    Assalamu alaykum ma sha Allah

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад +1

    Shehin Sunnah ❤❤

  • @MuhammadAliyuAbubakar-d2z
    @MuhammadAliyuAbubakar-d2z 9 месяцев назад

    Gaskiya mlm yakamata kuyimana adalci amtsayinku na malamanmu yanzufa ba wa'azi kukemana abundakukeyi shine kowanenku abudayakeso yaji wani malami yayi fatawa yasamu kuskure makin kakirashi tawaya kokajekasameshi kabashishawara a'a saidai kahau membari kaimishiraddi mai zaisashi baifusataba saboda haka wallahi kugyara akwai matsalolinda suke damuwarmu makin kumaida hankali akansu kumatsama shuwagabanni number musamman shuwagabannimu na arewa amma ba'shibanegabanku sai yiwa juna raddi da kazafi Allah yasa mudace.

    • @Najjou
      @Najjou 9 месяцев назад

      Amin ya rabbi

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад

    Zakin Sunnah ❤❤❤

  • @CallmaePolo
    @CallmaePolo 9 месяцев назад

    Wlh mu kam tamana ddi Allah saka

  • @Danmani-mz3dc
    @Danmani-mz3dc 9 месяцев назад +1

    Allah ka tsine ma Shi'a.

  • @harunaabdulhamid8109
    @harunaabdulhamid8109 9 месяцев назад +1

    Asadu ba abinda ke damunka sai hassada da bakin ciki.wannan malami da kake zargi yasan sharrin shiah tun kafin kazo duniya .Allah bai zuba mashi surutu da son yiwa malamai raddi irin kaba saboda haka karya kake ba zaka iya zubar da mutuncin dr ba .

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani 9 месяцев назад

    Wlh kada kayi gawgawa acikin ilmi shaikhna Albani zaria yace kashirya kafin kafito rishin shiryawanka shiyana Yan bidi'a dama akanmu jardine cewa kazo sukoyama janbaki

  • @bashirabubakar713
    @bashirabubakar713 9 месяцев назад +2

    Gaskiya, kada kuyi saurin yin hukunchi, Dr Ahmed gumi beje Iran ba saboda yakarbo Shia, dan Allah kuyi adalchi

    • @adamumusa7813
      @adamumusa7813 9 месяцев назад

      Idan baije don ya dauko shiah ba to gaya muna me yaje yi can?

    • @harunaabdulhamid8109
      @harunaabdulhamid8109 9 месяцев назад

      ​@@adamumusa7813 Amma dai Kai jahiline bakaji ance tafiya mabudin ilmi bane? Yanzu idan Dan Shia ya tafi Makka ko Madina in ya dawo shikenan ya zama ahlussunah ko ? Don Allah ku dunga hukunta mutane daga abinda ya fito daga bakinsu ba da son rai irin naku ba. Akwai ranar fa da Allah zai maku sharaah.

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani 9 месяцев назад

    Daka aifi dan dazai jagi abubakar,da Umar,da usman Allah yakaramusu yarda gwadda ya aifi dan giya ai KO hadima babu kawai dai saurinka shine matsalarka

  • @sadiqibrahim7654
    @sadiqibrahim7654 9 месяцев назад +1

    Muna bayan sheikh gumi

    • @harunaabdulhamid8109
      @harunaabdulhamid8109 9 месяцев назад

      Dari bisa Dari.Allah kuma ya kara bashi kariya daga mahassada

  • @omardango433
    @omardango433 9 месяцев назад

    Chiyassa moutanen arewa souké tcikin douhou domin irin wanan mallamai ,

  • @MUSTAPHAMUHAMMAD-ig5mo
    @MUSTAPHAMUHAMMAD-ig5mo 9 месяцев назад

    👍👍👍👍🙏🙏🙏🙏🙏🙏🤝🤝🤝🤝🤝🤝

  • @Danmani-mz3dc
    @Danmani-mz3dc 9 месяцев назад

    Ahmad gummi cewa yayi don mi aka kashe Deborah, "don ta fadi haka" watau zagin data yima Annabi SAW ba wani abu bane. Duk mutumin da soke hadithi sai ya samu matsala ga addinsa.

  • @musaabdulsalamusman9960
    @musaabdulsalamusman9960 9 месяцев назад

    Fatan alkhairi

  • @JafarFima
    @JafarFima 9 месяцев назад

    Banga laifin zuwan Gumi a Iran ba. Ya kmt mu dinga kyautatawa juna zato

  • @muhammadbellosaid7166
    @muhammadbellosaid7166 9 месяцев назад

    Kai yunwa, rashin tsaro da talauci sunsa alummar ka agaba ka kasa yin komai amma ka makalewa abin da da yawan mutane basu fahimtartar abin da kake fada.

  • @bilalsambo5771
    @bilalsambo5771 9 месяцев назад

    kai dai wawa ne baka son hadin kai

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 месяцев назад +4

    Bayajebane saboda ashiga shia saboda hadinkan musuluncine na duniyya bakidaya idan munada hankali basai ance mutum karyayi shia ba yasan daidai

  • @sadiqmohammed1007
    @sadiqmohammed1007 9 месяцев назад

    Hassada tayi Maka yawa gashi Kuma Kai dansiysa ne tunda Ina biyaka kana wasa wani

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani 9 месяцев назад

    Kai jama'a dan Allah kameni tarihin assadus sunnah gamar yadda akecewa zakaji dabakinsa yanabada tarihin karatunsa.kaikasan baiyi karatuba dubada tarihin sauran malamai misali kamar dr kabir asgar,shaikh abubakar baban kwalle alkanawi gasunan dadama dagaji kasan sunyi karatu amma kai bance bakayikaratuba saidai bakasan miye karatu shida karfi kakeyi

  • @mstphmhmmd
    @mstphmhmmd 9 месяцев назад

    Shakon ka isar na yada shia yafi Wanda Dr gumi yayi.😂😂😂😂

  • @IbrahimAbubakar-m2u
    @IbrahimAbubakar-m2u 9 месяцев назад

    Arewa mufarka

  • @Mukhtar_jnr
    @Mukhtar_jnr 9 месяцев назад

    muna jiran na gobe

  • @abubakarkabirameer1771
    @abubakarkabirameer1771 8 месяцев назад

    Asadussunnah wllh kai katon jahiline dakiki makiyin Allah ne kai makiyin Annabi makiyin musulunci Allah yamaida maka aniyarka matsiyaci wllh kobantaba xuwa makarantaba xanyi maqabala dakai kuma xanyi nasara saboda babu Allah aranshi wai harshi yake iqirari da Asadussunna wawa kawai saban sakarai marar tarbiyya ahaka wai kuma malami ne mtswwww

  • @MangasOne1
    @MangasOne1 9 месяцев назад

    Kaji tsoran Allah mal. Muna fiki

  • @Bnbakr552
    @Bnbakr552 9 месяцев назад

    'Yan shi'a baa dukansu bane mutanen banza. Wasunsu sun yadda da sahabbai, ana kiransu Zaidiyya, suna nan a Yemen. Sun yadda da khalifancin Sayyidna Abubakar RA, Sai dai suna ganin Sayyidna Ali RA yaa fi kowa a sahabbai. Masu guluwwi a cikinsu ne suke zagin sahabbai, kaman yanda ake samu a ko wani kungiya. Ana kiransu غلاة الشيعة

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 9 месяцев назад

    In da Egland ko America mallam ya je, mai za su ce?🤣🤣

    • @abdurrahmanlawal9798
      @abdurrahmanlawal9798 9 месяцев назад

      Gara England da America kan Iran don su Bada zagin sahabban Annabi SAW Abubakar R. A da Umar R. A

    • @IshaqIbrahim3
      @IshaqIbrahim3 9 месяцев назад

      @@abdurrahmanlawal9798 Bari in sauka ka maka tambayar da na yi.
      In da Egland ko America mallam ya je, mai za su ce?🤣🤣
      A. Za su yi shiru.
      B. Za su ce malam ya yi laifi kaza.
      C. Za su ce malam ya yi aiki mai kyaw.
      Amsar da ka ba yar tafi da ce wa da wannan tambayar.
      Da England da America da Iran. Wace kasa tafi wata.
      Ba ina tambayar wane kasa ya fi wani ba. Ina tambayar abin da ma su kushe malam za su ce. In baka sani ba sai ka ce ba ka sani ba. ko kuma za ka iya ha sa she. 🤣🤣🤣🤣

  • @hassansuleiman9663
    @hassansuleiman9663 9 месяцев назад +1

    gari ya wayefa,karya da sunnah ya wuce,bamuga sunnar ba a wajen Kare mutuncin musulumci da musulmi a palastine,Yan sunnar sunkoma bayan yahudu da nasara wadanda ake cewa kafiraine mukaga suna amfani da dukiyarsu da jinanensu don kare mutuncin musulumci da musulmi,yakamata mutane sukara bude idanunsu su fahimci hakikanin gaskiya,mallam Asadu bamuji kayi lacca Kan shirun da malaman sunnah na gabas ta tsakiya sukayiba Kan batun palasdinawa,kayi shiru ba raddi Kan batun maganganun banza da sarkin saudiyya yayi na cewar zasu koma hudda da Israel da zaran angama yaki,kodai dama sunnar itace goyon bayan mutanen banza da sunan addini.

  • @alhajihassan777
    @alhajihassan777 9 месяцев назад

    Kai mallam mai cida addini kariya kakeyi wawa kajeka gayawa masugidanka sugayawa allulinku masu sunduniya gobnating sudia Arabia da wawaye sugabanin larabawa na yansu jahilai. duniyan kafirai na America da Israel datorai sunawa duniyan masulmai illah ana kashe inhuwaku masulmai aduniya akuina a palatine, asiya, African wawaye kunakare 0:13 jakkai arna. Danwahala

  • @omardango433
    @omardango433 9 месяцев назад

    Pourquoi tu te permets de parler sur tous les sujets dont tu ne maîtrises rien.

  • @omardango433
    @omardango433 9 месяцев назад +1

    Asadus wallahi yakamata ahanaka magana akan islam , jahili , Franchement je suis extrêmement désolé de l'attitude de certains soit disant prédicateur , raison pour laquelle les haoussa du Nigeria souffrent plus .

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 9 месяцев назад

    Shege musa hassidu sunnah dama abin da ka gada a gidanku wurin ubanka ka koma yi wato yanka akuya da siyarda tsire ya fi maka

    • @SuwaibaUmmeeMusab-lg5nm
      @SuwaibaUmmeeMusab-lg5nm 9 месяцев назад

      Allah ya ganar da kai, amma zagin malami babu kyau, musamman ma na Sunnah, Mal Allah ya saka da alkhairi, Allah ya kara mana irinku masu tsage gaskiya komai dacinta, Mal asadu muna godiya Allah ya tsare mana ku, Allah ya daukaka Sunnah, ya rushe duk wata bidi'a da shi'a, Ameen. Allah ya shiryar da masu zagin malaman kwarai

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 9 месяцев назад +2

    Zakin Sunnah ❤❤❤