Wannan ma wauta ne a aikin jami'an tsaro Ta yaya haka za ace ana son kama wa ƴan da ake nema ba akai ga kama su Kuma aiyi inta vi kuma a ƴaɗa a media 😢 tir
Nigerian security are times working with mistake what is the essence of reviewing the secret which are very sensitive to theme by using to achieve their goals.
Allah ya kara tona muku asiri, ai kune karshen marasa imani
Gaskiya ne OGA aikinku na kyau Allah yawa rayuwa albarka
gaskiya masu wanna tambayr babu basira yanzu wanda ake nema inyaje ai sai ya qara boya
Alla kiyaye. ❤❤❤
Gaskiya idanzakuyimusu tambayoyi irin wannan karkuyimusu azahiri karkudora ayoutov kuyimusu asirri karku Dora akafafan sadarwa saboda insukaji zasuyi taka tsantaan zasujanza guraran buya Allah yayi tatonamusu asiri allay yayitabaku nasara jamian tsaro🤲🤲🤲
Allah ya maalbarka dan sanda
Ku kashe shi kawaii
Ama maimai tabayna wawane
Wannan tambayoyin dakake masa mukake rainawa hankali y kai hukuma ahaka
Wannan ma wauta ne a aikin jami'an tsaro
Ta yaya haka za ace ana son kama wa ƴan da ake nema ba akai ga kama su
Kuma aiyi inta vi kuma a ƴaɗa a media 😢 tir
Ai Idan ba,a yada ba haka Wasu zasu Hau media din Suma suce Ana kashe wadanda Basu Ji Basu Gani ba
Daramane
Nigerian security are times working with mistake what is the essence of reviewing the secret which are very sensitive to theme by using to achieve their goals.
❤❤❤❤😊
Wadannan munafuki ne
Wannan wane irin Jahilci ne, ba dai dai bane a dinga yada irin wannan interrogation din ba.