Tarihin abu lahabin wanda allah ya tsine masa acikin tabatti yada daga sheikh ubale adakawa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024

Комментарии • 21

  • @habibouhabibouhabibou8374
    @habibouhabibouhabibou8374 Год назад +3

    Allah ya barmou da anabbi

  • @HaliruIlla-rk9sm
    @HaliruIlla-rk9sm Год назад +5

    Mâcha allah malam ubale yadda kake bamu tarifin annabawan allah munajin dadi sosai allah ya barmu da kwanar annabi S A W 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

    • @HaliruIlla-rk9sm
      @HaliruIlla-rk9sm Год назад

      Dan allah Dan annabi ka taimakamin da labar malam ubale alfarmar wannan wata 🙏🙏🙏🙏🙏

    • @habibouhabibouhabibou8374
      @habibouhabibouhabibou8374 Год назад +1

      صلى الله عليه وسلم

  • @ShariffAbubakar-s9k
    @ShariffAbubakar-s9k Год назад +1

    Allah yaqarawa Annabi kusanci Sallallahu alaihi wasallam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️💯💯💯

  • @MammadouIddgr
    @MammadouIddgr 8 месяцев назад +1

    Masha allah Malan allah yakarama lafiya danisankuwana Amin ya allah wallahi munagodiyasosai❤❤

  • @rahamamamanfadila5798
    @rahamamamanfadila5798 Год назад +1

    Muna godiya allah ya Kara ilimi

  • @QfgccJkhf
    @QfgccJkhf 11 месяцев назад +1

    Allah yakarah basira

  • @HaladuDollar-qn9oq
    @HaladuDollar-qn9oq Год назад +1

    Amen Suma amen

  • @Aisha.Mahammed
    @Aisha.Mahammed Год назад +2

    Masha Allah ❤❤❤❤🤲🤲🤲

  • @khaleefawise8243
    @khaleefawise8243 3 месяца назад

    Masha Allah ❤

  • @aminaoussaamina
    @aminaoussaamina Год назад +2

    Macha allah

  • @IsmaelAchid-mm8zu
    @IsmaelAchid-mm8zu Год назад +2

    🥰🥰🥰🥰🥰🙏🙏🙏👍

  • @mahamadouadamazoumbaniger2051
    @mahamadouadamazoumbaniger2051 Год назад +2

    Macha Allah ❤❤❤

  • @ShariffAbubakar-s9k
    @ShariffAbubakar-s9k Год назад +1

    Allah ya Qara lafiya

  • @SouleymaneMoutakatahir
    @SouleymaneMoutakatahir 11 месяцев назад +1

    ❤❤❤

  • @IdrisseIdrisse-eu6ob
    @IdrisseIdrisse-eu6ob Год назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @masoyiyarannabimaiinyass2891
    @masoyiyarannabimaiinyass2891 Год назад +1

    Assalamu alaikum malam barkanmu da wannan lokacin ya ibada allah yakara lafiya da nisan kwana ina da tambaya malam ina da yar uwa ta tsanine sosai bana yimin magana idan namata kuma sai tace ina neman guri idan kuma hallo na bita ayanda take so sai tayi ta fada ina mata gaba kuma dama muna tare da ita Mlm tace natafi daga gidan ta bata kaunata bata kaunar me kaunata mlm nayi nayi mu dai dai ta takiya mlm idan na bita ayanda take so banyi lafiba maana nakyaleta mlm akarami haske dan wlh bana son abin damukeyi atakanin yaya zanyi

    • @kissatutv1190
      @kissatutv1190  Год назад

      to gsky bazai yuwu ba ace kin kyaleta gaba daya koda kuwa ace ke bakida lefi tinda kinyi iya yinki akan hakan to matsalar shine idn kika barta tana cikin fishin ubangiji kinga kuwa bazakiso ace yar uwarki tana a wnnn halin ba dan haka kije ko manya kisamu su shiga maganar dan su daidaita ku ina nufin iyaye kenan

  • @SouleymaneMoutakatahir
    @SouleymaneMoutakatahir 11 месяцев назад +1

    Salam

  • @MasaouduMasaoudu
    @MasaouduMasaoudu 14 дней назад

    Astmafw❤❤❤❤