MUJIN BADARIYA 3&4 LATEST HAUSA FILM
HTML-код
- Опубликовано: 20 окт 2024
- Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
--
#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
Gaskiya banji dadin abinda malam ya aikataba,,,duk da a film ne amma shi ne mefadakarwane km koda film ne ana ganin qimarsa,,,nidai wlh banji dadin wannan rol din da da darecter yabashiba
masha Allah wannan yana nifin bawanda yawuce kaddara kuma da nuni da Alfaharin kai bazaka yi wani abuba
Masha Allah muna godiya Allah yakara basira da daukaka
A gaskiya wanan film baydace da malan,
ban ji dadi ganin sa awanan role ba
Yayi kyau macha allah
whching from LOKO London, the movie is very interesting
Yace yafi karfin ya aikata ta
Film yayi kyau masha Allah
😍
yayi kyau sosai
Nonsense
🐒🐵🐗
What a useless lesson a terrible story
gaskiya wannan film daya kamata ashe sunan shi daren farko Hahaha