Allah sarki an canja jarumi na Bilal, a unguwar mu suke aikin a Sabuwa Gandu, muna zuwa kallo kullum in sunzo, ranar munje aka ce yau bazasu zo ba Bilal ya tafi wani aikin Gombe, kuma bai fada musu tun jiya da suka tashi aiki ba sai washe gari da safe suka tarar da sakon message, ya kashe wayarsa suka ta kira amma a kashe, haka suka hakura da aikin sai da suka jira shi ya dawo daga aikin Labarina kafin suka karasa aikin Musaya
Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
@ wallhi sosai ma anyi kokari nadauka za a yanke ai tun a wajan da hidaya ke. cewa zakkiya zata auri uncle dinta gaskia kudus to u kunyi kokari sai dai canza mijin zaliha da akayi bamu ji dadi ba Amma munsan akwai dalili mai kwari Allah ya taimaka.
@maryamaabubakar6166 Baki ji sunan shirin MUSAYA ba😀, Mai arziki da har abaya takama da gori yake, yanzu shine da babu, wanda ake yiwa gori, yanzu shine mai akwai. Rayuwa kenan, bar ganin kana dashi yau, ba lallai gobe ma kana dashi
@@SaniShamsiyya Ayi hakuri, in aka ga an canja Jarumi ko Jaruma a cikin kowani shiri, to dole ya sa ba don ana so ba. Muna godiya da kulawarku masu kallo 🙏
Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
meyesa aka canza mijin zaliha don Allah??haba munfison acting da dayan gayan wallhi ahankali yake magana amma wanan sauri sauri bai iya role dinba gaskia.
Wuya ya basu 😂,Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
@@Khadija-m9x9q innalilhi abin bai yi dadi ba walhi ko Antyna ma tana ta jin haushi dazu data kalla tace meyesa za canza shi??tace tafison shiba film din wallhi,gaskia bai kyauta ba wallhi kuma muma masu kallon bai kyauta mana ba kuma maganan wai labarina baban project ne labarina din da me yafi musayan inba karya da shirme ba??wallhi ina iya missing labarina har sati biyu ban kalla ba amma bana iya missing musaya so maganan wai wanchan big project ne musaya ma hakane kawai dai don shi sabon film ne Allah kara wa musaya daukaka sanan don Allah ayi adawo da fillm din laure mun gaji da zama.
@@fatimabatulahWlh ni don na ganshi nake zuwa kallo in sunzo unguwarmu😂, amma wannan karon naji sunzo banje ba, sai daga baya ake ce min ma an canja shi an sa Sahabi. shima Sahabi yana burge ni kuma zamu cigaba da kallo
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 daga M. D. NISHADI😢😢
Gaskiya kunyimun dai dai ba bakuje hutuba
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤ masha allah
Masha Allah Alhamdulillah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂
Very very fantastic Laure
Merci beaucoup Allha❤❤
Wow Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤❤
Macha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉😢
Allah sarki an canja jarumi na Bilal, a unguwar mu suke aikin a Sabuwa Gandu, muna zuwa kallo kullum in sunzo, ranar munje aka ce yau bazasu zo ba Bilal ya tafi wani aikin Gombe, kuma bai fada musu tun jiya da suka tashi aiki ba sai washe gari da safe suka tarar da sakon message, ya kashe wayarsa suka ta kira amma a kashe, haka suka hakura da aikin sai da suka jira shi ya dawo daga aikin Labarina kafin suka karasa aikin Musaya
😂😂😂
WoW ❤❤🎉🎉Allah
Wow ❤❤❤❤😮😮😮😮😮😮😢😢😢😢🤔🤔🤔🤔🤔
Thank you so much ❤❤❤
Always welcome
Wow just wow masha allah
MASHALLAH❤❤❤
@Director konewar gidan Bashiru ya takauta sane? Baya da kudi a banki ko wasu kaddarori ko ko dukiyar sa na cikin gidan 😂
@@ibrahimlawaltambari8389 Sun cinye cikin shekara biyar da suka wuce😀
😂😂😂❤❤❤ Nice 👍🏻👍🏻
Ya haka kuma me sunan wannan series din dan allah dan na musaya bane
@@IssaramboIbrahim Ayi hakuri, Musaya ne ba wani shirin ba
😂😂😂kema dai gane min hanya naga har mijin zaliha an canza ko meye dalili oho😂
We need more of walid In muzaya
🎉
❤❤❤❤ munagody
wow Masha Allah bless 🇸🇦🤍😘✅🙏
Banji dadin chenza hashimba kumabeda. Che ache hidaya tasamu farincikiba
@@MaryamIbrahim-ng4qy Ki dan kara hakuri kadan, zaki ga karshen ta
Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
@@Khadija-m9x9qaikuwa bai kyauta ba.😂
yau dai anyi abin arziki film din ya dan dade😂😂😂
@@fatimabatulah😀 Alhamdulillah kinga kokarin mu, mun gode 🙏
@ wallhi sosai ma anyi kokari nadauka za a yanke ai tun a wajan da hidaya ke. cewa zakkiya zata auri uncle dinta gaskia kudus to u kunyi kokari sai dai canza mijin zaliha da akayi bamu ji dadi ba Amma munsan akwai dalili mai kwari Allah ya taimaka.
@fatimabatulah muna godiya sosai
@@LaureHausaTV ❤️❤️Allah kara basira.
🙏🙏🙏😭😭😭
Kai hidaya ankai Yar masifa
@HamissouMuhammed Kyale ta, ance kwana 99 na barawo, kwana daya na mai kaya, zata girbi abinda ta shuka watarana 😀
😢😢❤❤❤❤❤😢😢😢😢❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢
❤❤❤❤❤🎉😢😮
Gaskiya wanan bbu dadi Wllh Haba ko musaya sunje hutu ne?
@@Nafisafeenah15 a kara hakuri hajiya Nafisa 😀
Muna godiya yasira
wallahi naji haushin matsalar da bahijja tasamu na rashin gani😔 toh Wai daga gobara ache karasa aikin ka na asalin
@@maryamaabubakar6166 😁 ayi hakuri
gaskiya wannan Kam ba musayan da mukasani banne.
@maryamaabubakar6166 Baki ji sunan shirin MUSAYA ba😀, Mai arziki da har abaya takama da gori yake, yanzu shine da babu, wanda ake yiwa gori, yanzu shine mai akwai. Rayuwa kenan, bar ganin kana dashi yau, ba lallai gobe ma kana dashi
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤ 0:06
❤❤❤❤😂😂😂😢
Anya Musaya nake kallo kuwa ina hashim naga wani daban
@@SaniShamsiyya Ayi hakuri, in aka ga an canja Jarumi ko Jaruma a cikin kowani shiri, to dole ya sa ba don ana so ba.
Muna godiya da kulawarku masu kallo 🙏
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
❤❤😂😂😂❤❤😊
Akwai damuwa banji dadiba
@@FatimahAminu-j8e Ayi hakuri hajiya Fatima 😀
Don’t even try wlhi 😅
@@aishasaniaudu3619 Kyale ta ta auri kawu Amadu😁
❤❤🎉🎉
🎉🎉🎉 5:31
❤❤❤❤
🥰🥰🥰🥰🙏🙏
Gaskiya beyi kyau ba amma dai bari mugani zuwanan gaba
@@safanolove46 zai muku dadi nan bada dadewa insha Allah.
Mun gode
❤❤❤❤❤😂😂
😮😂😂❤❤❤
❤😂❤😂❤😂
❤
maiyasa aka canza hashim
@@Amina-k5k Dole ne ba don ana so ba, ayi hakuri
Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
❤❤🥰🇳🇪
Amma fa ba aimana adalci ba mu fans din bahijja
@@SaniShamsiyya Ayi hakuri, haka nata kuma kaddarar😀
meyesa aka canza mijin zaliha don Allah??haba munfison acting da dayan gayan wallhi ahankali yake magana amma wanan sauri sauri bai iya role dinba gaskia.
Wuya ya basu 😂,Season 1 lafiya akayi aiki dashi, a season 2 kuma ya basu wahala, suna cikin yin aikin gidansa aka kira shi aikin Labarina a Gombe, ya gudu ya bar musaya ya tafi Gombe, da safe sun fito zasuyi aiki, suka tarar da sakon text message dinsa kan ayi hakuri sai ya dawo daga Gombe sai a karasa aikin Musaya din, suka kira wayarsa a kashe, sai da suka jira shi tsawon kwana goma sha, kafi ya dawo suka karasa aikin gidansa da kyar, kuma sai da ya fara aikin Musaya kafin ya fara aikin Labarina, amma dake Labarina babban project ne, ya gudu can ya bar Musaya su suyi asara
@@fatimabatulah Ayi hakuri
@@Khadija-m9x9q innalilhi abin bai yi dadi ba walhi ko Antyna ma tana ta jin haushi dazu data kalla tace meyesa za canza shi??tace tafison shiba film din wallhi,gaskia bai kyauta ba wallhi kuma muma masu kallon bai kyauta mana ba kuma maganan wai labarina baban project ne labarina din da me yafi musayan inba karya da shirme ba??wallhi ina iya missing labarina har sati biyu ban kalla ba amma bana iya missing musaya so maganan wai wanchan big project ne musaya ma hakane kawai dai don shi sabon film ne Allah kara wa musaya daukaka sanan don Allah ayi adawo da fillm din laure mun gaji da zama.
@@fatimabatulahWlh ni don na ganshi nake zuwa kallo in sunzo unguwarmu😂, amma wannan karon naji sunzo banje ba, sai daga baya ake ce min ma an canja shi an sa Sahabi.
shima Sahabi yana burge ni kuma zamu cigaba da kallo
@ Allah sarki hakane amma role din yafi kyau dashi akan sahabi maganan gaskia.
😂😂😂😂😂😂
@ Musa naso ace karantarwa kake, sbd ka iya bada labari sala sala😂
Hahaha ko? 😁
tou wai ina lyayen bashir ne suka barshi atalauci
@@jamilalbrahimbabanjoda Anya kin kalli episode din complete kuwa Jamila 😀
@LaureHausaTV eh mana tou ai bamuga sanda suka rasuba gashi wai har su bahijja sun haihu gaskiya kun basa
😂
❤❤❤😢😢😢😢😢😢
❤❤❤❤❤❤❤❤
maiyasa aka canza hashim
@@Amina-k5k ayi hakuri
😂😂😂😂
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤