jan hankali zuwa ga malam Abba kuka dabo kan yada karya.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 ноя 2024

Комментарии • 13

  • @abdullahsuleiman1262
    @abdullahsuleiman1262 4 месяца назад +1

    Gskya ne Malam Allah ya nuna mana gskya ya bamu ikon binta, ai al'amarin bahaushe sai a hankali, mutum da hankalinsa ya tsaya Yana saurarar shirme da sunan wai karama har Yana kabbara

  • @AbubakarMuhammed-sw3ip
    @AbubakarMuhammed-sw3ip 5 месяцев назад

    Mallm Allah ya saka da alhayre

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei 5 месяцев назад

    Malam Hakan zai iya faruwa saboda darajar da Allah yake bawa bayinsa waliyai

  • @Onestertv66
    @Onestertv66 4 месяца назад +2

    To Kai inbanda rainin wayo meyahana kasameshi kuzauna bamu Zaka gayawa wannan ba kaje kazauna dashi kufahimci jiuna kobaka San Inda yakeba

  • @TEMPERED-m7s
    @TEMPERED-m7s 4 месяца назад

    Allah kymalan koma makaranta

  • @zakariyamr4417
    @zakariyamr4417 Месяц назад

    😂😂😂😂😂😂wato Kai bakama San waliyenebako 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂ni nayarda anyi hakan🎉🎉🎉🎉

  • @ZakariMahamadou-tx3ep
    @ZakariMahamadou-tx3ep 5 месяцев назад

    Kayne dakiki

  • @ahamatAbdullah
    @ahamatAbdullah 3 месяца назад

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 6 месяцев назад

    Masu wannan aqida arnane acikin musulmi

  • @MuhammadAbubakar-cq6bw
    @MuhammadAbubakar-cq6bw 5 месяцев назад

    kai mai gemu kakula bakin rijiya BA wajen wasan makahobane

  • @PetiPeti-d6b
    @PetiPeti-d6b 6 месяцев назад

    Muna godiya malan allah biya❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @NajibAbdullahiYusif
    @NajibAbdullahiYusif 5 месяцев назад +1

    Ilimi kogine ka Tsaya Inda Iliminka ya tsaya Karatun zahirinma Wahalar Dakai yake Balle Karatun Badini mlm Abba fa Ba Sa,an yinka Bane😂😂😂
    Neman suna phone store

  • @abakardj4697
    @abakardj4697 6 месяцев назад

    Wallahi kafadi gsky malan .wannan .maiwaazin. kasuwane.fa