Shata ne - wakoki da sharhi a Nasara FM Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 фев 2025
  • Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - wakoki da sharhi a Nasara FM Kano

Комментарии • 5

  • @salehmohammed8766
    @salehmohammed8766 8 месяцев назад +1

    Salamun allaikum. Wai me marigayi yake nufi da kerkechi achikin waqarsa.

    • @Shatane
      @Shatane  8 месяцев назад

      Kerkechi shi ne wolf a turance. Kuma Shata ya na amfani da sunansa domin nuna karfin abinda yake magana akai, saboda an san kerkechi (wolf) a wajen fada da kuma dabara, bincike ma ya nuna cewa akwai kamanceceniya mai karfi tsakanin sa da mutane a wajen dabara da hankali.

  • @salehmohammed8766
    @salehmohammed8766 8 месяцев назад +1

    Wanne saleh yake nufi da Saleh na kukar kuturu, awanne gari yake.

    • @Shatane
      @Shatane  8 месяцев назад

      @salehmohammed8766 Sale dan asalin kauyen Kukar kuturu ne a karamar hukumar Garki ta jihar Jigawa a yanzu. Kuma Shata ya yi ma shi waka a shekarun 1970s
      Shatan ya san shi ne a Niger club inda ya kan je yayi wasa.
      Za ka samu bayani a kan sa cikin wannan hirar da mu ka sa: ruclips.net/video/NYsHyiOFEJQ/видео.htmlsi=iIm4rbGTz9dJaJ3e

    • @Shatane
      @Shatane  8 месяцев назад

      Ga kuma wakar sa da za ka iya samu a channel din nan: ruclips.net/video/JqfLcnzJesg/видео.htmlsi=tIvvixi7ITlKJFAZ