025 SHIRIN TAMBAYOYI DA AMSOSHI || Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 8

  • @ummukhalifa379
    @ummukhalifa379 7 месяцев назад

    Allah yasaka da alkhairi mllm 🇳🇬🇸🇦

  • @abdullahimaryam995
    @abdullahimaryam995 7 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 7 месяцев назад

    ❤❤❤alhamdulillah 😂😂😂

  • @hassiahassan2960
    @hassiahassan2960 7 месяцев назад

    كيف حالك شكرا

  • @naimamohd4036
    @naimamohd4036 7 месяцев назад

    Wai ina ake samun number da ake tura tanbaya ne

  • @AminouRabiou
    @AminouRabiou 7 месяцев назад

    slm barka mln amincin allah ya tabbata agare ka mln da iyalin ka allah yakarama ka lfy da tsawan rai allah yajikan iyayen ka da basu rahama mln budurwa tace taranse tace baza ta fadamin wata kalma danace inaso nima naranse nace se ta fada kuma ba ajumaba ta min mln kaffaran takamata ni ina tunanin takamata setayi senace zanyi azumin uku kuma nayi amma inaso inji gaskiyar lamarin ga mln na barka lfy mln

  • @مختارات-ن8ذ
    @مختارات-ن8ذ 7 месяцев назад

    الصوت ضعيف

  • @FatimaUsman-if4ru
    @FatimaUsman-if4ru 4 месяца назад

    Assalamu alaikum ina wkonan ku malan muna godiya sosai Allah ya baku lada masu yawa
    Malan dan Allah inada tanbaya ataimaka a amsamin pls
    Tanbayana shine akan babanmu
    Malan babanmu bayi karatun arabic ba sai boko kuma bai iya a bubuwan addini ba sosai yanayi yana bata in muka cemasa badaidai yakeyiba sai yace sam mubamu iyaba wanda ika koyamishi shine daidai
    Kuma komai akayi agida sai yace badaidai bane
    Kuma agidanmu har ba aso yazo sabida tsabar masifanshi inyafita kowa barka yakeyi
    Kuma baya kula da mahaifiyarmu kuma yana aiki inaga sabonshi da yasiyama mata silifas wlh inagani kaman tunna auransu
    Mukuma mugirma muna aiki muna sai mukewa mamanmu komai bama kulashi ga kulum zamannasu badadi ko ba akulashiba saiya tsokaneta sunyi wlh abubuwan nashi yayi yawa yazuhaka kannene ankorosu a islamiya yaki biyan kudin wata amma da bokone kozama zaiyiba atake zaibiya wlh malan munrasa yanda zamuyi da wannan mutumin dan Allah atai makamana amishi wa azi
    Kuma jiya dayadawo yabani wani takarda wai inkofamishi kuma danaduba nagani addu'a ne nalokacin buda baki na azimi yanda akarubuta mishi badaidaiba nikuma sainamishi daidai sai yacewai sam badaidai bane wanda malamin yarubuta mishi shine daidai kowani inyagani sai yace daidaine saiyace dukanmu bamu iyaba bazaibi namuba sai muka barshi