Masha Allah film yayi Amma ay hausawa sunce sarkin yawa yafi sarkin Karfi tayaya za a ce duk yawan muta nan nan wai wasu yantsirari sun kashesu ay sunada damarKwatar kansu ko basu da makami tunda suma ba bindigace da suba
Gaskiya film yayi maana sosai dan wlh harkukanayi Allah ubangiji yakarabasira Allah yaba kasarmu Nigeria zaman lfy dakasashin duniya baki daya gaskiya kunyi kukari wajan hada film injinjina agareko bakidaya
Dan ALLAH wannan shirine kokuma Duniya r yaqife kuka sauwaro inko shirine kunsha Wahala kunkumayi qoqarin gaske danni kaina da kallone nawa nasha wahala bare ku da kukayi🤔🤔🤔🤔😱😱😱
@@AWA24TV Masha ALLAH tabarakallah Gaskiya zanso inzo Nigeria kai dan inkalli yadda ake shirya Film Sannunku da qoqari Tattara yaran nanma ay Baqaramin ayki bane suma yaran dasuka shiga Bahar dinan sunyi qoqari
This movie is da bomb! I can’t believe such movie is from kannywood. As a Yoruba girl and a Christian i want to see more of this. Kudos..........
رضيت بالله ربا وبالإسلام دينا وبمحمد صلى الله عليه وسلم نبيا ورسولا
Masha Allah film yayi Amma ay hausawa sunce sarkin yawa yafi sarkin Karfi tayaya za a ce duk yawan muta nan nan wai wasu yantsirari sun kashesu ay sunada damarKwatar kansu ko basu da makami tunda suma ba bindigace da suba
Gaskiya naji dadi Allah ya sa banyanmu suyi abanda ya kamata kuma munayi musu addu.ar Allah ya basu ikonyi
MashaaAllah film dinnan yayi maanah babu shirme
Allah kara hada kawunanmu gaba daya ameen
Allah yabamu zaman lfy akasa gabadaya
Respect director film dinnan ya shiriyu
Dama haka kuke fim da anfadakantu yayi kyau allah yakara asira allah yagyara allumarmu da shuwagabanmu ameen
by God.its very amazing
gaskiya NA dade banga film din da ya fadakar da mutane irin wannaba. kunyi kokari sosai Allah ya kara basira
Gaskiya film yayi maana sosai dan wlh harkukanayi Allah ubangiji yakarabasira Allah yaba kasarmu Nigeria zaman lfy dakasashin duniya baki daya gaskiya kunyi kukari wajan hada film injinjina agareko bakidaya
AMEEN DAN UWA
Am From Ghana 🇬🇭...I really Appreciate this Movie....
Keep it up 👍👍👍
Gaskiyane wallahi yayikyau sosai Allah yakara basirah wajen fahimtar da AL ummar musulmai bakidaya
Allah yazauna da kasarmu najeria nafita ameen
mashallah allah timaka yayi sosi allah kara basira
Fatila sani
Don allah a haska wan film din a kaduna
Masha Allah gaskiya film yayi sosai Allah sa Mugane amin
Masha Allah gaskiya film yayisosai kumma yafadakar Allah sa Mugane amin
damahaka kyasada akebasu kayan akikamar yadasuka yishirana bayanbidiga abasu sadina da baradami Allah yasashuga banisugani suyi ankidashi kuyiqoqari Allah yasama tasasugani suyikoyi da abuda shugaba nibiyu dasukayi akasu
Gaskya inacin farin cikin samun wanan films à yau domin najima ina nemachi allah yasaka da alkhairi
Ameen
@@AWA24TV schkj
Balifai yaye
Allah sarki ai tashin hankali babu dadi ya Allah ka zaunar da kasarmu lpy
Macha alla
Masha. Allha
Masha allah film yayi kyau
Muna godiya sosai Allah yasaka da Alkeri nicedai hauwa haruna saudiya
Gaskiya wannan film yayi sosai Allah ya kara hada kanmu
Masha allah muna godiya sosai gsky film yayi kyau allah yakara basira daga shafa atu
Gaskiya irn wannan shi ne abun nunawa
masha Allah mungodiya fibi yayi sosi
Ranki yadade sister zulaihat wlh film yayi ma,ana sosai Allah yakarawa kasarmu zaman lpy da shuwagabanni nagari
fatima abba slm yakiki wallah yayi
verry verry good
Allah ysa mudace
Gaskiya kunyi kokari sosai Amma bakununa mana yanda Bangarori biyun sukanuna alhinin rashin malamansuba
Exactly abin da yake faruwa a yankimmu kenan wlhy Taraba
gaskiya ansha wuya munagodeya
Masha Allah yayi kyau sosai
Masha Allah
Adam Zango
Dan ALLAH wannan shirine kokuma Duniya r yaqife kuka sauwaro inko shirine kunsha Wahala kunkumayi qoqarin gaske danni kaina da kallone nawa nasha wahala bare ku da kukayi🤔🤔🤔🤔😱😱😱
Fim ne muka shirya
@@AWA24TV Masha ALLAH tabarakallah Gaskiya zanso inzo Nigeria kai dan inkalli yadda ake shirya Film Sannunku da qoqari
Tattara yaran nanma ay Baqaramin ayki bane suma yaran dasuka shiga Bahar dinan sunyi qoqari
@@ameenaabdulqadir7044 gaskiya ksm
j remercis infiniment les acteurs de ce film
@@AWA24TV dakyau
Mer6
Film din ya nada ma ana sosai
Achigaba da gahi
👍👍👍👍👍👍👍👍👍🇬🇭🇧🇪
👏✍️🇳🇬
Agaskiya kunsha wahala wajen hada film din
Film yayi kyau
so sad
Kunyi kokari sosai
Masha Allah