Shirin tsige netanyahu bayan barkewar rikici tsakanin mahukuntan isra'ila, Hisbullah vs israil.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 83

  • @shehubaye4610
    @shehubaye4610 9 месяцев назад +2

    Masha Allah muna godiya ss da Labaran da ake kawo mana Allah ya hada kan al'ummar musulmi kuma ya daga musulunci akan kafurci amin

  • @Salim-tchadou
    @Salim-tchadou 6 месяцев назад +1

    amen amen ya Allah

  • @usmanhassan5360
    @usmanhassan5360 9 месяцев назад +4

    Hasbunallahu wani'imal wakil.
    Alhamdulillah.
    Jazakumullahu Khairan

  • @KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij
    @KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij 9 месяцев назад +4

    Allah yasa isra,ila tashiga qasqanci fiyeda wanda tasaka falatsinu

  • @YakoubaSgty
    @YakoubaSgty 9 месяцев назад +4

    Sallallahou alaihi wassallam

  • @Usmanou
    @Usmanou 9 месяцев назад +4

    Alhamdulillah

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 9 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah taimake musulumai

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 9 месяцев назад +3

    Allahu yatarwatsasu.darajar.Alkur.ni.

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 8 месяцев назад

    Masha Allah Allah Hafiz

  • @angoabdourahmane3503
    @angoabdourahmane3503 9 месяцев назад +2

    Allhamadoulilah mash Allah allah sarki ☝️

  • @SaadouSoumail-tm3wz
    @SaadouSoumail-tm3wz 9 месяцев назад

    Macha allha alhamdou lilah

  • @mahamedbello4552
    @mahamedbello4552 9 месяцев назад +1

    Masha Allah amene

  • @HgfgffGgfhvc
    @HgfgffGgfhvc 9 месяцев назад

    Mashaalla jazzakallahu❤❤❤❤❤❤❤

  • @NassaraAboubacar-xp5fb
    @NassaraAboubacar-xp5fb 9 месяцев назад

    Masha Allahou muna godiya

  • @nasiruabdullahi3942
    @nasiruabdullahi3942 9 месяцев назад

    Cin Amanar Mutanin Gazza da Folastinawa yesa muna rokon Allah Subhanahu Wota'Allah yekara tarwatsasu

  • @Hagee1
    @Hagee1 9 месяцев назад +4

    Mashaallah Allah yataimaki musulmai da musulunci Amen 🙏

  • @SURAJOABUBAKAR-fm5es
    @SURAJOABUBAKAR-fm5es 9 месяцев назад

    Mash ALLAH

  • @YakubuUmar-v8b
    @YakubuUmar-v8b 9 месяцев назад

    Masha allah ❤

  • @AbdulazizLora
    @AbdulazizLora 9 месяцев назад

    Masha Allah innajin dadin labarunka

  • @umarahmadadam672
    @umarahmadadam672 9 месяцев назад

    Alhamdulillah Allah ya qara tarwatsa Israel da magoya bayan su

  • @GarbaAbdoullahi
    @GarbaAbdoullahi 9 месяцев назад +3

    Alhmdulillah nassara daga ALLAH ❤

  • @cherifawilie8457
    @cherifawilie8457 9 месяцев назад

    Macha Allah

  • @musaabdullahi529
    @musaabdullahi529 9 месяцев назад +1

    Mash allah allah mugodima

  • @jamiladam6420
    @jamiladam6420 9 месяцев назад

    Allah yatimaki heezobullah

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 9 месяцев назад +4

    Sallallahu alaihi wasallama

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 9 месяцев назад

    Allah yakar raba kawunannsu

  • @moussaaboubacar2523
    @moussaaboubacar2523 9 месяцев назад

    Ma cha allh

  • @NeenaNana-gh6lr
    @NeenaNana-gh6lr 9 месяцев назад

    Allah yacigaba da taimakawa musulunci da musulmai Amin
    Allah yabawa Irak da da Palestine nasara Amin

  • @appapp2264
    @appapp2264 9 месяцев назад +2

    الحمد لله فطر السماوات والأرض الحمد الله ربي العالمين والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وسلم ربي يحفظك و يسعدك دايما يا إخواني وأخواتي في الفلسطين اللهم ءامين ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🇪🇭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik 9 месяцев назад +1

    Amen ya Allah

  • @arewatinatarwatv5911
    @arewatinatarwatv5911 9 месяцев назад +3

    Sallallahu aleihi wasalam kar amanta dahima annabi MUHAMMAD sallallahu alei hi wasalam SALATI astagafirilla ×100 subhanallahi wabihandihi subhanal lahil azin astagafirilla

  • @ismailmusa3908
    @ismailmusa3908 9 месяцев назад

    AlhamduLilla

  • @jamiladam6420
    @jamiladam6420 9 месяцев назад

    Allah yatimaki yan falastine

  • @abrahimbasir2959
    @abrahimbasir2959 9 месяцев назад +1

    Ya allah🤲🤲

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 9 месяцев назад +1

    Allah ytaimaki musulunci da Musulmai

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 9 месяцев назад +1

    Allahamdulillah

  • @AdamouMoustapha-w7u
    @AdamouMoustapha-w7u 9 месяцев назад

    Uban giji Allah yakara watsasu dan annabi s w a

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 9 месяцев назад

    Dama abunda yasa natenyahou yashigga wannan yaqi saboda dama akwai shirin tsigeshi

  • @BinulIslam-lk2hn
    @BinulIslam-lk2hn 9 месяцев назад

    Masha allah ❤ allah yasaka mafificin alkhairi ❤❤❤

  • @B.GISMAÉL
    @B.GISMAÉL 9 месяцев назад +1

    Karchan sune yazo incha allah

  • @HabibuSani-cd1cd
    @HabibuSani-cd1cd 9 месяцев назад

    Yayi daidai

  • @hasuack8924
    @hasuack8924 9 месяцев назад +2

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 9 месяцев назад +1

    😂😂😂😂😂😂alahamdulillah masha allah tukunama baiga komai bama insha allah الا ان 🤲🤲🤲نصر الله قريب ان شاء الله

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 9 месяцев назад +1

    Allah kara farraka kahunan su ya kaskantar da su

  • @YoussoufBoulkasime
    @YoussoufBoulkasime 9 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @salimismael4334
    @salimismael4334 9 месяцев назад

    Allah Ubangijin ya basu nasara

  • @456mohamme
    @456mohamme 9 месяцев назад +1

    ALLAH yaba mu nasara kan makiya Muslim ☪️

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 9 месяцев назад

    allah yakara taimakon hamas nasara daga allah

  • @MansourAbdoulahi-c8x
    @MansourAbdoulahi-c8x 9 месяцев назад +2

    🇵🇸🤲💯

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 9 месяцев назад +1

    Allah rusa su ytonamusu asiri

  • @tankoabdulsalam3562
    @tankoabdulsalam3562 9 месяцев назад

    Allah wargaza sinnenu

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 9 месяцев назад

    Allah kabawa hisbullah nasara

  • @456mohamme
    @456mohamme 9 месяцев назад +4

    Ameen ya hayyu ya qayyum mugode mallam abubakar

  • @soufianhamza6153
    @soufianhamza6153 9 месяцев назад

    ALLAH sa su yaki junansu

  • @MalanGarass
    @MalanGarass 9 месяцев назад

    Malan dan Allah ina groupe

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 9 месяцев назад +2

    Addu'a ce take cin Israel karshenta ya zo da iznin Allah

  • @docteurmazoutv8730
    @docteurmazoutv8730 9 месяцев назад

    SLM Malam Barka da yawa Ya maganar waɗanda da aka nema ba agansu

  • @JafarSulaiman-fw5rj
    @JafarSulaiman-fw5rj 9 месяцев назад

    Allah yataimaki musulinci damusilmai

  • @Babasadeeqdahe
    @Babasadeeqdahe 9 месяцев назад +2

    Alhmdllh ala kulli halin ya Allah kataimaki musulmai da musulumci awannan yakin da akeyi tsakanin musulmai da kafiran Israelah

  • @aminumarfarouk4661
    @aminumarfarouk4661 9 месяцев назад

    Allah kabawa Hizballah nasara akan Israela da kawayen ta.

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 месяцев назад

    Allah yakaramusu azaba da wahallah Allah yakarama hamas nasara da karfin gwiwa

  • @NuhuUsman-k4j
    @NuhuUsman-k4j 9 месяцев назад +1

    Atsigeshi kawai

  • @abdulaziznasiru-qg2jx
    @abdulaziznasiru-qg2jx 9 месяцев назад

    Asani chtikin groupe wsp

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 9 месяцев назад

    A yanzu iyalen waanda aka kashe 7oct sunche sojoji suka kashe su,kuma suna so absolute prob akai...........Ko ta ina yana fiskantar wuta.............ba'asan mai sojojin zasuyi ba yanzu,tunda an fusata su,hai yakai suna so su tilasta matasa shiga aikin soja..........😂😂😂

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 9 месяцев назад

    Allah ya daga musulmai da Muslunci

  • @idrissalisu8340
    @idrissalisu8340 9 месяцев назад

    Allah ya tarwasta Israel 🇮🇱 da magoya bayanta

  • @InoussaMati
    @InoussaMati 9 месяцев назад

    👍🙏🙏🤝👍🙏🙏🙋🇸🇩🙋🙏

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 9 месяцев назад

    Bare Kuma ma su HIZBULLLA sunason yakinba domn Kai kanka kasan hadinkansu ba itinna Yan IZALA bane

  • @aboubacarhaaboubacarhassan2688
    @aboubacarhaaboubacarhassan2688 9 месяцев назад +1

    Allah yawargaza israélien Benjamin da duk wani Wanda yakeda hannu cikin cutar da al ouma musulmans

  • @musasanidanazumi
    @musasanidanazumi 9 месяцев назад

    Menene gaskiyar cewa Israel ta kashe sojojin Hamas guda 8000, kamar yadda Israel din ta fadawa Al-Jazeera?

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 9 месяцев назад +1

    Wai dan allah inatambaya ina kungiyoyin ahlissunnah masu makamai masu jahadi masu fada da bidi a? yaya anafada kafirai basushigaba ?anya kuwa bayahudawa sukewa aikiba? To inbahakaba sun hana musulmi zaman lafiya sunche ana bidi a suna kashe musulmi a Iraqi da siriya da Nigeria somailiya da nigir a a yanzukuma gayaki dakafraii sunyi shiru wai ko dama basune yahudawa darigar musulmiba? Koko bidia tafi shirka? Koko palastinawa bamusulmibane?koko yahudawa ba kafirai bane? Dan allah kutaimakamin da amsa abu aisha.

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  9 месяцев назад +1

      Haamas ai ahalussunnah ne suna da alaka dai shi'ane alakar jihadi, kuma jihadi ba zai yuwu da bangaranci ba

    • @jamiluadamumagaji7315
      @jamiluadamumagaji7315 9 месяцев назад

      Allah yaramu da bangarachin da zai hana aikida maganar Allah kenan suyanshi a basuyi bangarachiba tunda yan Hamas ahlissunnane Allah yakiyaye

  • @YakoubaSgty
    @YakoubaSgty 9 месяцев назад

    Sallallahou alaihi wassallam

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 9 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @HairanIdi-cw9yv
    @HairanIdi-cw9yv 9 месяцев назад

  • @fatimahabib3851
    @fatimahabib3851 9 месяцев назад +1

    Masha Allah