Shiri yayi kyau.. amman ya kamata ku rinka nuna reality kamar yadda bature yace seen is believing. 1: Wajen sayen takalma yakama anuna jakuna atlest 2 cike da takalma. 2: Se wajen kudi yakamata a nuna kudi dayawa. Ko hakan na muku wahala ne?? Tabbas shiri yana kara kyau in reality na fitowa fili. Hope my above-mentioned will be consider!
Teezarh dragged me here 🙄 with sweet mouth on WhatsApp status 😝😝😝 and I'm enjoying this. 🤩 10 mins is too small 🤨😥😥😥 I want to see Alhaji crying 🤣😂😂😂😂😂 250k busted for nothing.
Alhamdulillah gaskiya muna godiya sosai da wannan daddadan shiri muna godiya sosai
Maacha Allah godiya muke Allah ya kara basira da daokaka
Nice movie watching from Algiers thanks we are for episode 2
Yar minister 😁😂My Lovely Açtress @RahamaSadau
Seriously shirin yayi kyau sossai we are waiting for episode 2 Allah ya kara basira thanks so much
Masha Allah
Nice movie
love u rahama sadau
Allah ya Kara basira Dan Allah Ina son ganin film din mati a zazzau ki taimaka ki saka mana domin mu Sha kallo from Egypt
Wlh nima haka
hajiya fiddausi. Wow gaskiya masha Allah ya birgeni sosai
Wow weting for episode 2
Masha Allah muna godiya yaushe za a dinga sakoshi 👍
Ahhh she left with his money🙆🏾♀️ Can’t wait for episode 2
Rahama sadau Allah karamike lokaci me'albarka ameen summa amiin
Dat's very nice film I am jmj from Somali republic
Subhanallah 😂😂😂😂😂😂wlh ta yashe alaji
Wooow can’t wait for episode 2😁
Thanks you amal mona godiya sosai Allah kara basira I love amal
Allah yanuna mana na wani satin lafiya Allah kasa zamu gani Allah yakaimu lokacin lafiya
Ameen
Tawanki gara
Waiting for episode 2
Allah yaqara lpy kyakykyawar mace aiki yayi kyau sosai fa
muna gdy sosai Allah yakara basirah da lfy da kuma daukaka
Wow abun yayi
Mungode sosai wlh rahama sadau kina basou huta 🔥🔥👈
Gaskiya dai
Hjy Rahma Allah y kara daukaka daga mai kaunar ci gabanki abokin lazio
Wow naji dadi sosai wallahi
Wow nice yayi kou
Aww... That was so unpredictable of her😀😀😀
I'm waiting for Episode2
Rahama kin iya film yabargeni sosai tayi maganin namijin maineman mata😂😂😂😂💃💃💃
Episode 02 abeg oo i cant wait oo
Gaskia aunty rahama episode dinna yyi kadan kuma ga dadi😱♥️😄
I love this lady movie style. She left with the money. Wow hahahahaha When episode 2 pls
Masha Allah kunayi muna jindadi Allah yakara basira
Super cool 💯
Hmmmmmm maganinka knn masu wnn hali saidai mice Allah yakyuata
Waiting 4more
Nice one my dear 👌
Masha Allah
OMG 😲 she went off with his money 💰 🤣will be waiting for episode 2
Shirin yayi Allah ya fitoda shi lafiya
Thank you
I luv diz can of smart gal walahi 🤣🤣🤣
Bjr🇨🇲🇨🇲 rahama👋👋
😂😂😂😂
Yayi kyau♥️♥️
Nice show rahama ❤❤
Allah yakara da yasaki baki zaici banza
It was awesome 😍. Keep up the good work
Allah yakara basira
Gaskiya akoy karya
masha Allah film yayi dan Allah yaushe zaku dinga dorawa
Za adora
kai wannan shirn yayi kyau sosai tunda akwai jarumata rahama sadau
Allah ya taimaka
Hehehehe this is just getting started, episode 2 oooo😂😂😂
But the episode is too small gsky, can't wait for more
250k🤣
My love for Rahama
Wow very interested drama
Ai yayi saah batahada dashi tayi gaba ba
Andaina ahamashin ai besabata hau adaidai taba
Thanks xo xo mush
Hhhhhhh I swear she left with the money, tabb gaskiya ta bashi wuta😂😁
Ya kamata ace ko bakyayiwa mabiyanki reply ki dinga like comment nasu
Gaskiya wayo yayi
Ga gara😂😂😂ga gara fasa
🙄😀masha Allah
hhhhhh kae gaskiya anyi samnan chi a nan taya sheshi shi kenan
🤣🤣🤣 j'attends le retour de ça ashhh
fantastic
Very interesting movie
Shiri yayi kyau.. amman ya kamata ku rinka nuna reality kamar yadda bature yace seen is believing.
1: Wajen sayen takalma yakama anuna jakuna atlest 2 cike da takalma.
2: Se wajen kudi yakamata a nuna kudi dayawa.
Ko hakan na muku wahala ne??
Tabbas shiri yana kara kyau in reality na fitowa fili. Hope my above-mentioned will be consider!
V
Hahaha anwanki gara anyimasa wanki da guga
😂😂😂
An wanki gara 😗
💕💕💕
Merci
I really like to watch rama movies
Akuy chaskale🤭🤭🤭
Can’t wait for episode 2
Masha allah nice 😂😂😂
Interesting 😘🤗🤣
Masha AIIah
Macha allah
Pourquoi avoir retirer le film"yar commissionner "?
Nous attendons impatiemment son retour
Luv u 💋
Fatan alheri rahama
Gaskiya shirin yayi dadi sedai yayi kadan ya kamata ace yafi 10minute gaskiya yakamata a mayar 30minute ko 1hour haka pls
amma gaskiya tagama dashi 😂😂😂🇳🇪🇳🇪🇨🇮
Gaskiya wannan film din yayi sosai
Hehehe ta wanke gara 😂😂😂😂🤣🤣
Teezarh dragged me here 🙄 with sweet mouth on WhatsApp status 😝😝😝 and I'm enjoying this. 🤩
10 mins is too small 🤨😥😥😥 I want to see Alhaji crying 🤣😂😂😂😂😂 250k busted for nothing.
Wai a ina akesamun maza haka masu bada kudi
Keep it up
Puitn j'attends la suite hein 😂
Some man need to be teach lesson
Just imagine he lie to is wife just because someone he just meet
Nice one
But to short
Nice 1
masha allah
Subtitles please. Thanks.
Lallaifa an wanki Gara 🤣😂🤣🤣
Hhhh an wanki gara😂😂😂😂
Tabbas Wannan Abu yayi kyau saidai duk tunanin ku yaxama daya yakamata asamu banbanci
Nice but I wished it had English subtitles for those who ain't Hausa.
Weldon but work on subtitles
صحيح كلامك يا حبيبتي
😖😞😥😥😧😋😲😬😛❤️💚💔💚🌹🍓🍓😎🍖☝☝🏡📱😆🏡💔💔
Tab Ashe 419 zamu sha
Hotonnam namaman Ali nuhu tana kama da daso
😍😍😍😍😍
Yaushe zaa fitarda episode 2?