Mahangar Zamani Kan Manyan 'Yan Takarar Shugabancin Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 янв 2025

Комментарии • 86

  • @isahauwalmanyo356
    @isahauwalmanyo356 Год назад +8

    Allah yaymana zabina Alkairi Ameen Kabamu Wanda Zai mana Adalchi Ameen

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 Год назад +4

    Atiku in shaa Allah

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 Год назад +5

    Atiku kawai insha-Allah

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 Год назад +3

    Nigeria sai atiku inshallah

  • @ibrahimisah2656
    @ibrahimisah2656 Год назад +2

    atiku presenter is d best bcos he is specialize person in politics

  • @mukhtarmuhammad7010
    @mukhtarmuhammad7010 Год назад +4

    Atiku abubaka is the best

  • @factorgreen70
    @factorgreen70 Год назад +3

    Atikus speaker so determined and composed

    • @ibrahimkhalilhusain92
      @ibrahimkhalilhusain92 Год назад +1

      He likes interrupting that's the reason...But he isn't the factual presenter...to me🔴

  • @drabbasusman4030
    @drabbasusman4030 Год назад +2

    Sai atiku

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 Год назад +2

    Atiku our best option

  • @abutalatu7877
    @abutalatu7877 Год назад +2

    Gaskiya audion Ku yana bada matsala.
    Yakamata ace an Lura sosai yayin da ake post production.

  • @arewa9548
    @arewa9548 Год назад +4

    Atiku and Peter ovi presenters are the best speakers in this occasion

  • @adamousaidou4323
    @adamousaidou4323 Год назад +3

    Allah ya bada sa’a

  • @yussifsabiou8059
    @yussifsabiou8059 Год назад +2

    Wly idan Yan arewa Wani Bai janye ma wani bai janye ma wani ba cikin Yan takarar mu Na arewa Idan kukayi Wasa wly yawanku Zai iyazama nabanza Allah kasa mudace

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 Год назад +1

    Sai Atiku

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 Год назад +2

    Atiku is the best

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 Год назад

    Assalamualaikum
    Malama Madina Mai shanu muna godiya da irin wannan kokari, Allah ya bamu zaman lfy da cigaba a kasar mu nigeria, Allah ya bamu Shaugabanin Nagari A Kasar Mu. Daga Egypt 🇪🇬

  • @muhammadsanialhassan911
    @muhammadsanialhassan911 Год назад +1

    Allah ya mana zabin shuwagabanni na gari

  • @zahraddeenmagaji1523
    @zahraddeenmagaji1523 Год назад +8

    Kwankwaso ya fisu Cancanta amma Atiku zan zaba.

    • @aishabalaomar6199
      @aishabalaomar6199 Год назад

      Sbd me zaka zabi atiku

    • @umaribrahim5089
      @umaribrahim5089 Год назад +1

      gaskiyane nima atiku. shi kwankwaso yana da kishin alummansa sosai saidai yanxu is too earlier for him don baasan shiba sosai

    • @zaharaddeensani602
      @zaharaddeensani602 Год назад

      Miyasa zaka zabi Atiku?

    • @zaharaddeensani602
      @zaharaddeensani602 Год назад +1

      Shiyasa kullum muke cikin wahala,
      Ko kasan cewa idan za'a samu masu irin tunanin ka su daure su zabi kwankwaso zai iya cin zaben nan

    • @zaharaddeensani602
      @zaharaddeensani602 Год назад

      Koda kwankwaso baici zabe ba ubangiji yaga niyyar ka ta zaben nagartaccen mutum

  • @aishatijjanialiyu
    @aishatijjanialiyu Год назад

    Allah yayimana zabe na alkaire Wanda za

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 Год назад +1

    Mafi yawan abubuwan da kake fada baya cikin kudurorin Peter Obi, kai ne kawai kake fada, saboda ka nuna cewa shine ya cancanta.

  • @yahayamuhammad5170
    @yahayamuhammad5170 Год назад +1

    Gaskiya baiyi tsari ba wannan program din yakamata a hana wasu magana in anba wani damar magana

  • @saadatujamil1516
    @saadatujamil1516 Год назад

    Allah ya zaba mana Alkhairi amma a gaskiya in dace za’a bi kwankwaso ko peter obi da abawa tinibu nigeria gwara an bani dan na fishi hankali Atiku kuwa duk siyar damu zai yi lamarin kasar nan ubangiji Allah gamu gareka amma babba jarabawa ce zama dan nigeria wlhy

  • @aliyusanusi3942
    @aliyusanusi3942 Год назад

    Madina kin Yi balain kyau wlh
    Allah yay wa rayuwarki albarka

  • @abbaadam5851
    @abbaadam5851 Год назад +4

    Atiku waziri adamawa

  • @hauwashuaibu8311
    @hauwashuaibu8311 Год назад +4

    Mudai Allah ubangiji yazaba mana nagari mafi alheri dankudai maganan kudinku kukeyi mayaudara mudai mukoma ga Allah kawai

  • @muhammadmaigari309
    @muhammadmaigari309 Год назад +1

    Azhirin gsky na gamsu da konkoso da kuma pita obi jarumaine aunsan abinda sukeye

  • @ustaz_dantine
    @ustaz_dantine Год назад +1

    Kwankwaso shine zabin mu shine yayi muka gani kuma a bisa kyautata zato babu ruwan mu da wani ke tunani.
    Insha Allah kwankwaso shine zabin mu

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 Год назад +4

    Kwankwaso insha allah

  • @badamasiilaallahyasamudace3062

    Kai mai kariyar ibo tunanin ka yagusa

  • @musaalitatta8617
    @musaalitatta8617 Год назад +1

    A A Almustapha

  • @abdulkareemabdulsalamabashe
    @abdulkareemabdulsalamabashe Год назад

    Ahh lallai yau sai munkara natsawa zamu kalleta kuwa

  • @ahmadabubakar198
    @ahmadabubakar198 Год назад +1

    Sir Jalal falal muna godiya👏🏽👏🏽👏🏽

  • @ismaelfoullo2066
    @ismaelfoullo2066 Год назад +1

    Atiku Abubakar

  • @mustaphaahmed2547
    @mustaphaahmed2547 Год назад

    Assalamualaikum inagodiya da samunwannandar da zanzabishugaba nagari kuma mai adalci sannan kuma inamaitabbatarwaen nigeria da sugugi karbakudi daga hannunen siyasa suyi zabe nagari wato zabin atiku abubakar Allah yabamu saa ameen

  • @عبدالرحمنابراهيم-ك2ك4و

    ‏أنا معاكم ‏ونكسو

  • @yushaumuhammad4542
    @yushaumuhammad4542 Год назад +1

    Hamza Almustapha ni zabina

  • @solomoniliya9584
    @solomoniliya9584 Год назад +1

    LP ObiDatti ne mafita domin al'umman Najeriya.

  • @aishabalaomar6199
    @aishabalaomar6199 Год назад

    #RMK2023

  • @aishabalaomar6199
    @aishabalaomar6199 Год назад

    Kwankwaso

  • @suleimankabir4589
    @suleimankabir4589 Год назад

    😂😂😂

  • @muhammadabdulaziz8819
    @muhammadabdulaziz8819 Год назад +4

    Nigeria sai kwankwasiyya

  • @lawanbukar934
    @lawanbukar934 Год назад +3

    I am in for Tinubu... Amma Allah ya bamu wanda yafi alkhairi🤲🤲🤲

  • @mahmudsunusidarma4805
    @mahmudsunusidarma4805 Год назад +5

    Asalam alaikum aimaganar da wakilin atiku yakeyi na bayan karatu akoyama Sana'a toshi yanzu yake kokarinyi amma wannan tsarin tuni maigirma kwankwaso yawuceshi yayi tachanical school 44 LGA a Kano

  • @Hyelhara
    @Hyelhara Год назад

    Peter Obi👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽

  • @najjashimahammadu1556
    @najjashimahammadu1556 Год назад +2

    Nnpp Allah ya yarda

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683

    Slm barka da wannan lokaci bbc hausa gaisuwa mai yawa da fatan alheri

  • @gamefreak5151
    @gamefreak5151 Год назад +1

    al mustapha A A A .....🕺🏽👤

  • @maryamyahya6457
    @maryamyahya6457 Год назад

    Ai kuwa aiki ya ganmu 😂

  • @suyudiabubakar2boys710
    @suyudiabubakar2boys710 Год назад

    Wannan mutanen su zasu bada gudummuwa gurin rugujewar arewa
    INA DA DALILI!
    Dalilin anan shine muna da 6angarori guda uku sune majority
    6angaren inyamurai1
    6angaren yarbawa2
    6angaren hausa fulani
    Kowanne 6angare sunhada kansu tayanda zasu tsaya su za6i dan takararsu
    Amma banda 6angaren hausa fulani kaji harwani group muke dashi wai wake da shinkafa

  • @ukashatumahmudahmad3372
    @ukashatumahmudahmad3372 Год назад

    Kwankwaso in sha Allahu

  • @solomoniliya9584
    @solomoniliya9584 Год назад +2

    ObiDatti ne mafita yar uwatamai gabatar da Shirin mahangar zamani. ObiDatti sun bamu karfin guiwa . PD---APC jirgi Daya ne ya kawosu. Masu sabbin jini muke bukata.

  • @ibrahimharuna6610
    @ibrahimharuna6610 Год назад

    Engr. Sen. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso NNPP

  • @usmanfateemah8899
    @usmanfateemah8899 Год назад +2

    Please, next time, everyone should be giving time to speak. 1 at a time. Abu kamar fada.

  • @yahayamuhammad5170
    @yahayamuhammad5170 Год назад +1

    Wannan mallam ibrahim Basakkwace ne shiyasa yafisu baki amma dai tinubu yafisu duka

  • @allebash7029
    @allebash7029 Год назад

    Dan musa da izinin allah

  • @hadizadabo3352
    @hadizadabo3352 Год назад

    Between these 2 ko de Musa kwankwaso ko peter obi Wlh su kadai nake da hope akansu

  • @shamsuddeenshehu9610
    @shamsuddeenshehu9610 Год назад +2

    Ya HAKA yau mukaganki too dark? Kode KUDIN Mai y qare ne 🤣🤣🤣???

    • @tomagoni3427
      @tomagoni3427 Год назад +3

      What kind of nonsense is this and what is your business with her

    • @shamsuddeenshehu9610
      @shamsuddeenshehu9610 Год назад +1

      @@tomagoni3427 my business with her is BBC station🤏
      Decoders and Encoders must have relation.
      that's my consine with her.
      NEXT QUESTIONS PLS

    • @lawanbukar934
      @lawanbukar934 Год назад +3

      Mr. Man focus on the message...

    • @shamsuddeenshehu9610
      @shamsuddeenshehu9610 Год назад +1

      @@lawanbukar934 TOH SIR

    • @lawanbukar934
      @lawanbukar934 Год назад +1

      @@shamsuddeenshehu9610 Thanks for understanding 👏

  • @abdullahirilwanu8982
    @abdullahirilwanu8982 Год назад

    ALH AHAMAD BOLA TINUBU

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 Год назад

      Allah ya ya mutu kafin zaɓe
      Wanda yaji baice ameen ba shima Allah ka hada dashi

    • @maryambadamasi3512
      @maryambadamasi3512 Год назад

      @@officialabz5397 wllh Ameen ya Allah 🤣🤣🤣🤣

  • @abbannabeelahabbannabeelah7422
    @abbannabeelahabbannabeelah7422 Год назад +1

    Kwankwaso insha Allah