Dan Allah OGA bitget exchange na inaso nacanza google authenticator verify saboda nayi ammah Kuma baihau acikin app din google authenticator ba Dan Allah OGA yazanyi 🙏
Assalamualaikum account 2 gare ni, ya zanyi wajen connectin wallet dina zan iya amfani da TON kuda daya ko kuma dole sai in nazo zan chanxa baxai yu nayi da gud daya ba?
Karkyi da wallet daya, k chanja, misali accout 1 k yi amfani da tonkeyper, account 2 sai kayi da ton hub ko my ton wallet, amma duk da hakan idan suka ga dama bazai hana sun ganoba
Oga Ina godiya da Wannan gudummawa daka bamu 100% domin na Zama eligible a halin yanzun Allah ya kara basira muna godiya. DON ALLAH JAMA,A AYI SHERE NA WANNAN VIDEO KAMAR YADDA NAYI
Dan allah a taimakamin wlh nayi sun ki bani tone kin na test dan allah wanda yakeda ya turomi ga wallet address dan allah a taimakamin 0QDe_Srh4KPuLFteDsZPWAA46wRcYSYOXmKpiHef4UD6uwqi
Dan Allah OGA bitget exchange na inaso nacanza google authenticator verify saboda nayi ammah Kuma baihau acikin app din google authenticator ba Dan Allah OGA yazanyi 🙏
Ba matsala kawai zaka goge ne saika sake dorawa
Nayi duk yadda kayi bayani Amma wlh Basu bani 5ton din ba
Gaskiya inkega anyi musu yawa sun dena bayarwa, saide kuyi hkr idan kuna da hali ku sayi 0.2 din kuyi
Dan Allah nawane ake sayarwa
Nima Basu baniba nasaya a bybit banyi received ba haryanzu
Assalamualaikum account 2 gare ni, ya zanyi wajen connectin wallet dina zan iya amfani da TON kuda daya ko kuma dole sai in nazo zan chanxa baxai yu nayi da gud daya ba?
Karkyi da wallet daya, k chanja, misali accout 1 k yi amfani da tonkeyper, account 2 sai kayi da ton hub ko my ton wallet, amma duk da hakan idan suka ga dama bazai hana sun ganoba
@@Hikimatv Ohk na fahimta..yanzu de miye shawara..na hakura da dayan account din sbd Kar nayi asara gaba daya ko Kuma nayi da wani wallet din pls?
Ubangiji allah yakara basir dan allah telegram nawa akakulle ton lukacin notcoin dan allah ya za ai
Wlh basa budewa da saukin rai dan nima.har yanzu basu budemin ba, amma kayi ta gwada report ko za a dace
Well done sir 🎉
🇨🇦💯🇨🇦 very interested
To neda bansan failuresfi ba ya zan ye
Oga Ina godiya da Wannan gudummawa daka bamu 100% domin na Zama eligible a halin yanzun Allah ya kara basira muna godiya. DON ALLAH JAMA,A AYI SHERE NA WANNAN VIDEO KAMAR YADDA NAYI
Masha Allag ina godiya
Dan allah a taimakamin wlh nayi sun ki bani tone kin na test dan allah wanda yakeda ya turomi ga wallet address dan allah a taimakamin 0QDe_Srh4KPuLFteDsZPWAA46wRcYSYOXmKpiHef4UD6uwqi
To saide kayi hkr ka saya
Dan Allah nawane ake sayarwa
Brother nayi request har su 2 basu tura min bah meyake faruwa ne
Pls
May be sun dena bayatwa
Wllh nima nayi dai dai kuma banga dollar bah kuma banga ton din bah
Naga soncirene
Ayya
Assalamu Alaikum Waramatullahi Ta'allah Wabarkatahu Hikima Tv Wallayi Inada Matsalar indan Nayi Vocal a WhatsApp Saiya Bace Baya Fitauwa Wallayi in goge insake Dagawa Amman Bayen Dai Wallah
Kayi update na whatsapp din
@@Hikimatv Nagode
Dan Allah nawane ake sayar da 0.2 din
Wasu 3k wasu 2500
Ok toh nagode Kai kana sayarwane?
Ok toh nagode Kai kana sayarwane?
Dan allha aina cot din to ake
Wane cot
Masha allah
Allah ya kara basira
Amin
Akwai matsala fa zasuyi checki6
Gaskiya kam sun fara detecting kenan oga
Munagodiya 🎉🎉🎉❤❤❤
Yauwa
Where is secret phase
Create new wallect
Pls ni nasaka 24 phase din amma yakiyi, yazanyi yqnacewa incorrect nomenics
Ayya
Sai godiya my boss
Good
It didn't work, they didn't give me anything
Thank u boss man🎉
Tnk
YAY
But I try it it didn't work ooh OGA
Ok sorry, just buy .02 ton
Nawa yakiyi wlh incorrect paspres yake sawa
Kayi create wata wallet din sai kayi amfani da nata
Okey nabude yayi amma basuturamin komai bah kuma sunnunamin test net din yabudu
Yana yi akowane manig
Gaskiya ban gwada va
Me sunan telegram bot din pls
Testgiver ton bot
Gskya nayi kuma wlhi banga wannan dollar bah
Bakayi dedeba
Nima nabi steps din Amma Basu ban 11$ din Nan ba
Nima basu bani ba
Bro Babu wata ma tsala ko 🤔🤔
Idan abun yayi yawa zasu iya detected
@@Hikimatv qalu In dillah hi 😨😨
😂😂😂@@yaanayn6033
Allah ya kara basira
Amin