Very interesting episode full of lesson to most of our youths. Kula da iyaye shine albarka rayuwa. May Almighty bless us to take care of our elders. Amin yaRabb
Allah Kara ilimi da basira Masha Allah Wanan firm yanaka'itardamu sosai Especially Yanakoyawa matasanmu darasi Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa (Mai kishin Arewa❤️)
Da Mutane Sun Fahimci😏 Irin Alkharin dake Cikin Kyautatawa Iyaye👨👩👧👧 da Iyalai Da Sun Daina Zuwa Gurin Bokaye da Malamai Suna Kashe Kudin su💵 Da Sunan Neman Biyan Bukatar su
BABBAN DARASI🤔 Shine Duk inda Kake Ka Tuna da Iyayen ka 👨👩👧👧 Ina Nufin Ka Faranta Musu Sako💰💵 INSHA ALLAH Zaka Dauwa ma Cikin Ar'ziki da Farin Cikin da Kariya
Gaskiya Shirin Nan ya matukar burge ne Amma fa akoi wani Dan kuskerin da akayi ayayin da sojojin biyu masu gadin Nan dayan lass corporate san Nan babban corporate ne Amma meyasa baya Kiran karamin lass corporate sai dai yace Masa private soja bayan Kuma ya na da igiya daya a jikin sa
Tunda SUKa taimakawa iyayan su to taimakon Allah nanan tafe naji dadin da aka Nuna martabar iyaya Nima Ina hidintamusu Kuma ⁉️ Ina Ganin budi da yadda Allah❤❤❤❤❤🙏🙏🙏
Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Wa Ala Aali Muhammad Kama Sallaita Ala Ibrahim Wa Ala Aali Ibrahim Innaka Hamiidun Majiid❤
Very interesting episode full of lesson to most of our youths.
Kula da iyaye shine albarka rayuwa.
May Almighty bless us to take care of our elders.
Amin yaRabb
Amin
Allah Kara ilimi da basira
Masha Allah
Wanan firm yanaka'itardamu sosai
Especially
Yanakoyawa matasanmu darasi
Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa
(Mai kishin Arewa❤️)
Ma cha Allah watching from Mauritania ❤❤
Watching frm muscat oman🇴🇲❤
Masha allah from libiya❤
From Algeria 🇩🇿😂😂😂 funny series 🇳🇬🙏
Gaskiya naji dadi wannan episode gaskiya kam ❤❤❤
Nifa wakar nan ta kawu dan saraki tayimin dadi wlh sosai 👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼
Koba ligi ligi ba Nima tana birgeni
Da Mutane Sun Fahimci😏
Irin Alkharin dake Cikin Kyautatawa Iyaye👨👩👧👧 da Iyalai
Da Sun Daina Zuwa Gurin Bokaye da Malamai Suna Kashe Kudin su💵 Da Sunan Neman Biyan Bukatar su
Yes of course wllh 😊
@@masoyinannabisaw Allah Ƴasa Mudace
Kagyra maganarka kadaina hada sunan boka da kuma malami pls
@@mustaphahassan1873
Ina nufin Malaman Subbu Da Sauran su
Allah sarki baban rabe ybn tausayi
Masha Allah ❤❤😂😂😂😂😂
BABBAN DARASI🤔
Shine Duk inda Kake Ka Tuna da Iyayen ka 👨👩👧👧 Ina Nufin Ka Faranta Musu Sako💰💵
INSHA ALLAH Zaka Dauwa ma Cikin Ar'ziki da Farin Cikin da Kariya
Wannan gaskiya ne
@@UmmyAbubakar-f9i Allah Ƴasa Mudace
Allah Ƴasa Mudace
Allah ya kara ma Mallam Lafiya da Ilimi. Gaskiya wannan shi ne shirin Mahangar Zamanin da ya fi burge ni😊.
Fatan Alheri Akoda Yaushe God bless us Muslims 😊we
masha allah ❤ ♥ ❤❤wow😅😅😅😅😅😅😅😅
Allah ya bamu damar saka iyayen mu farin ciki.
My best episode so far 😢ya Allah please give us the ability to help our parents.
ameen
ameen
Amin ya Allah
Yau dai ilu da Rabe sun yi kokari. Allah sa su daure a haka😊
Wannan Baban Rabe ai abun tausayi
😢😢😢 akoye fadakarwa sai godiya mai kwashewa
I inar bawan Allah n yayi yawa kurege saboda a dinga fahimtar zancensa pls.
Dan Allah wannan iiniyar ya ishemu wlh
Wlhy nima
wlh kuwa
Na dauka ni kadai ce iinar ta isa
Masha allah watching from spain Barcelona big up to all members keep on going the hard work 🇪🇸🇬🇭🇳🇬
Wow that's good
Watching from Jupiter
Masha allah watching from dakata kawaji
Dan Allah Wannan Mai In Inar
Yakamata Kubashi Bakin Magana Sak wlh Yana Batawa Mutane Rai wlh
Tabbas hakane 😂
Kowanne shiri yanada abunda yake isarwa ba lallai sai komai yayi pleasing kowa ba
@@Topnotch_Emporium_TVgreat,wlhy mutane nada problem just watch naa
Gaskiya muna alfahari da wannan série saboda Yana sakamu nishadi
Film din gaskiya yayi kyau Allah ya taimaka, Anma baban rabe qinqinar tayi yawa
🎉❤ Germany
Maa shaa Allah
z🇩🇪🇩🇪
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Same here ❤
Don't forget to send salawat to our beloved prophet Muhammad SAW
Alhamdulillah Allah yakarabasira
This series film 🎞 is very funny 😄 Wllh
Masha Allah nice episode watching from Saudi Arabia ❤
Masha allah❤ 😂😂😂😂😂🎉
❤masha allah ❤😂🇸🇦🇸🇦
Masha Allah rabe ka kyauta
Masha Allah bamu ikon kyautata wa iyayemmu
Masha allah watching from saudiyya ❤
Masha Allah❤️❤️❤️
ALLAH ya bamu iKon kyautata ma iyayen mu
Ameen ya rabbi
Masha allah
Gaskiya Shirin Nan ya matukar burge ne Amma fa akoi wani Dan kuskerin da akayi ayayin da sojojin biyu masu gadin Nan dayan lass corporate san Nan babban corporate ne Amma meyasa baya Kiran karamin lass corporate sai dai yace Masa private soja bayan Kuma ya na da igiya daya a jikin sa
Very nice Alhamdulillah
Allah ya bamu daman taimaka wa Iya yen mu,
Tunda SUKa taimakawa iyayan su to taimakon Allah nanan tafe naji dadin da aka Nuna martabar iyaya Nima Ina hidintamusu Kuma ⁉️ Ina Ganin budi da yadda Allah❤❤❤❤❤🙏🙏🙏
i loved this episode
Masha Allah, good
Is wonderful
Masha Allah
Dan Allah kucire mana wannan bawan Allah in inar tayi yawa gaskiya
😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Masha allah ❤❤❤
❤masha Allah
Gaskiya suna burgeni wlh 😂
Haukan su yayi yawa😂
masha allah 🎉
Salam aleikum everyone 👋munagodiya sosai 🥰🥰😍🥰😘😘
Nice one ❤❤
Mai ininar nan yana bata mun rai wllhi
Mai nasara allah yakara basira
Allah yayi jagora
Munajidadin shirin sbd yasamu nishadi❤❤
😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤😂❤
😂😂😂😂 chai 🤣🤣 wahala
Masha Allah 🙏🙏💗💗
Seriously i Love all Kannywood actor's n actress, u guys do great job
Wlh mato beda halacvi kokadan😢😢
😢😢😢
Veri nais
Gaskiya director wannan film din ya kamata ya gyara acting din wannan yayan mato din. Ya rage wannan in'inar da yake tayi yawa ba haka akeyi ba
Very interesting
Kai jamaà sude sesinyi kudi Allah ya temaka
Lallai hakane i'ina ta baban rabe tayi yawa
Eh wallahi 😂
Nima wllh abunda nashigo fada kenn tayi yawa kinkinar
Macha allah
Gaskiya film din yayi short dayawa
ماشاءالله
best episode so far
Ni wannan ininan baban rabe ne y ke kular ni😂😂😂
Jaruman Nan abin dariya😂
Very interesting episode❤
Rabe ma yafi ilu hankali😅
صلوا على النبي الكريم
❤❤❤❤
Nice
Allah kamana maykayu
wannan shan yajin na ilu baiyiba wllh😏😏😏
Tom nidai haka nace kilah ahaka yake sabarda duk video idan yafito sai yasha yajin
Wannan film yayi
Wannan idi baban rabe yanason bata shirin nan
Allah yakara lafiya illo Da Rabi zantura da 15k a.a Basai kunji ba 😂😂😂😂
Wannan number tace
Kawo abasu
Wai yaushe zaku fara manyan mata ne
Abuyahikyau
???Please we need answers.
❤❤❤❤❤❤❤
In'inar bbn rabe ta bata film din
Akwai sako me mahimmanci a series dinnan
Assalamun alaikum
Wa'alaikumul salam
Allah sarki killi farin ciki a kan fuskan iyayen rabe 😢Allah yawa nima albarka rabe so emotional 😢
Ku kasance damu domin samun karatuttukan malamammu
Very good
😅😅😅يقولومنوقتل الوالد
That's good❤😊😂
❤❤❤❤❤❤❤❤
Hi good ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤
😢😢😢😢😢
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉😢😢😮😅😅😊😊😢🎉🎉😢😮😮😅😊😊😊😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤