Ayi haquri yanayin tallaukan nan dasu Ake samun kudin da Ake shirya film din, Dan haka ba zamu rage ba sai dai Wanda yake so ya dinga kallo babu talla zamu Bude membership na RUclips Wanda za'dinga saka Wanda ba talla kuma zaka ganshi ne ta RUclips tun kafin sauran masu kallon sa ta RUclips su gani da awa Daya, Amma ana Dan biyan wani abu a wata
This movie has teach a lot at least know the type of woman u go married, don't 4get to know when ever your no longer exit, ur wife is only person who will take care of ur children, Abar mata suyi sana'a su dogara da kansu shawarace.❤
Wallahi dan bakusan zafin mutuwan miji bane shiyasa kace haka asamau tana cikin wani hali da dole setayi kuka, ninan kallo nake amma seda nayi kuka dn shirinnan ya tinamin wasu abubuwa da dama da har yanzun nake cikinshi😢😢😢😢
@@abdullahishamsiyah392 Toh Allah ka yaye mana ayyy wnan đin shiri ne shi yasa kuma mudan yana san ya tai maketa amma bata so sai inda kuma bai dace ba nan take xuwa shine abun haushin👌🤔
Maiyasa kuke kuskure a film naku kullun uwa saita dinga yanke hukuncin zata rabuda da batare databashi daman yabadi damuwan sa gameda zamantakewansa da matarsa kawai sai ace yaje yamaida ita ko bashi ba uwarsa.
Masha Allâh🥰🥰 I really appreciate this episode🎉 keep working hard guys😍👍 But Ma'u, u must understand how much Muda cares about u🥺 he really loves you🙄 please try to give him bit of chance😞🙏🙏
Ayi haquri yanayin tallaukan nan dasu Ake samun kudin da Ake shirya film din, Dan haka ba zamu rage ba sai dai Wanda yake so ya dinga kallo babu talla zamu Bude membership na RUclips Wanda za'dinga saka Wanda ba talla kuma zaka ganshi ne ta RUclips tun kafin sauran masu kallon sa ta RUclips su gani da awa Daya, Amma ana Dan biyan wani abu a wata
Hakanma yayi
❤❤
Assalamualaikum Ina Tunatarwa da Dararta Asima'u ta manta da Ubangiji babu abinda ya karfi Allah
In anbude inaso
Sikenan hakan ma yayi
Gaskiya Allah karka jarabcemu da irin wannan ubana Asma'u
Duk Wanda Asma'u da babanta suka batama Rai sumin liking su wuce 🫡
Gaskiya baban ma’un Allah yarabamu da irin su😢 subhanallah
Matan baban asma’u suna burge ni wallahi in matsala tazo tare suke tunkarar ta gashi suna goyon bayan asma’u ❤❤❤😂
Wlhy kuwa suna kokarin karba mata fada😂
Ga kishi tsakanin su Amma suna hada Kansu in Bala I yatashi😂
Gaskiya asma'u na da haƙuri
Gaskiya asma'u tana dibar garwashi 😢
Allah ya karahazaka ❤❤❤
Gaskiya baban maou kayma kakay mugu
Masha Allahu
Allah ya kara basira da dauka ka❤❤❤🎉🎉🎉
Wai ta yaya ne wannan ya iya wannan Hausar ta sokoto ne Haka ba kuskure 👌🏼
Duk wanda baxai Kalli talla ba ya tariye mana
Domin lada fa ake sallah
Muna Jin dadin wannan shiri 🎉🎉🎉
Kai''wlhi ko basusa tallaba sesunciriba
Gaskiya inhakane film yazama hauka wannan kama karyar abun yayi yawa
Wannan kadanne daga abunda yake faruwa a duniya,babu wani abu da sukayi ba daedae ba.don ana buga rayuwa
Gaskiya Yakamata Asma'u Yanzu hakurin Ya Kare Haka Ko Kuma Tasamu Wani Mujin Allah ya kara basira Watching from Lagos state
Alhamdulha 🤲❤
Asama u batayi dacen UBA ba😢😢
Gaskiya talla yayi yawa
You have to keep patient
This movie has teach a lot at least know the type of woman u go married, don't 4get to know when ever your no longer exit, ur wife is only person who will take care of ur children, Abar mata suyi sana'a su dogara da kansu shawarace.❤
Please next time write your comment in Hausa. The English wasn't necessary.
Mata ta gari ba qaramin nasara bace
@aleemuhd1395 hehehehe come on 😅😊
Korede😂
@@falmatafantami1991 www aiting carry u come here again 😂 in a jin Dadin film din wlhy
Ma sha Allah 🥰🥰🥰
Sokuwa ce wnan asama'un tana da ban haushi wlhi.komai kuka ne mafita director ku sauko da tinanin ma'u dan Allah abun yana fusata ni wlhi😎🙏
Wlh kam
is from the writer
Wallahi dan bakusan zafin mutuwan miji bane shiyasa kace haka asamau tana cikin wani hali da dole setayi kuka, ninan kallo nake amma seda nayi kuka dn shirinnan ya tinamin wasu abubuwa da dama da har yanzun nake cikinshi😢😢😢😢
@@abdullahishamsiyah392 Toh Allah ka yaye mana ayyy wnan đin shiri ne shi yasa kuma mudan yana san ya tai maketa amma bata so sai inda kuma bai dace ba nan take xuwa shine abun haushin👌🤔
Dan Allah Anty fauziya A taimaka a rage ma Asama,u damuwae nan
Hakana fa
Macha Allah yayi ❤
Hausa is the best ❤🇳🇬
Allah yayi jagora ❤❤
Allah sarki asama u Allah ya gara Mata haguri
Gaskiya nan wajan bayyi ba wallahi
Gaskiya talla yayi yawa wlh
Mashaallah ❤❤❤❤❤
Allah sarki ma'u kina ganin jarabawa,amma komai zai wuce lokaci ne,Amma gaskiya tallah yayi yawa kudan rage tallar mana.
Baba bata kew ta ba😔😔😔
❤❤❤Masha Allah Alhamdulilah ❤🎉🎉🎉🎉
Macha Allah 🎉🎉
Masha Allah 😊
Yaseen Auwal Allah ya kara basira da daukaka
Gaskiya abin ya yi yawa ya kamata ane mawa ma,u sauki
Kinyi kokari sosai
Machaallh fatan alkairi❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah❤
So amazing,,,am not watching house films but am very sure I will start from this one cause this one is special more talented🎉🎉
Garwashin nan yanakona asma'u dayawa.
Maiyasa kuke kuskure a film naku kullun uwa saita dinga yanke hukuncin zata rabuda da batare databashi daman yabadi damuwan sa gameda zamantakewansa da matarsa kawai sai ace yaje yamaida ita ko bashi ba uwarsa.
Wanna bakuskurebane yanafaruwa azahiri
Ma up bewar Allah
Kusan duk sati sainayiwa Asma'u kuka 😢😢, saboda I believe a gaske da akwai wacce take going through the same 😢😢
Wallahi fin haka ma akwai
Sosae wllh
RABBI A UZU BEEKA MIN HAMAZATI SSHAYADEEN WA A UZU BEEKA RABBI ANYAHRURUN 🤲🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🙌🤲🙌🤲🤲🤲🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌🤲🙌
Allah sarki asama u😊
Aslm uk 👍👍👍 gsky yakamata a chanzama (asma u) phon
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Thanks
For what
Ya Allah rayiwarta Gani nake kamar antabsyeni nabada labari ya Allah
Kiyi haquri Allah zai mana mafita
Kuna sa talla tana yawa tafi film din yawa dan Allah ku rage
Dan Allah ku dena ajiye Al-Quran a qasa, da Al-Quran stander
ku dinga dora akai mana
Alhaji da babar riga si ka ci na allah ama ashi dan Iska nah
Maou ta gamou da shari 😢
Talawci monami sari da shi ✋
Mashallah watching from United Arab Emirates
Amincin Allah y tabbata agareku baki daya a abubuwan da kuke nunawa allah yasa masu halin suyi karatun tanutsu
gaskiya wannan director bai san aikin shiba
Allah sarki asme
Allah sarki
Kai jarumi na ya kana bari mace na juyaka ne dan gwamna
Allah sarki asma'u
Awani tasha ake nunawa and what time
Very good
Very good ❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah❤❤🎉
Kai baban ma'u
Masha Allah fatan alkairi
😢 rayuwa kenan
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah.sarki.rayuwa
Gaskiya yakamata asamo wanda zai kwanta wa asma'u Hakinta
Very Interesting Movie UK ENTERTAINMENT
Don ALLAH an matse asma'u da yawa
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب
Very very amazing Uk
nine na fara yin laki 🎉🎉🎉
Masha Allâh🥰🥰 I really appreciate this episode🎉 keep working hard guys😍👍
But Ma'u, u must understand how much Muda cares about u🥺 he really loves you🙄 please try to give him bit of chance😞🙏🙏
Allah 🎉🎉
Asmau 🎉🎉🎉
Ku tausayawa Asma'u🙏🏽
Allah Yakara basira UK instatement, aiki yana kyau
Masha Allah 🙏
Haba talla yayi yawa Mana
gasakiy yayi yawa wallahi is to much abge 😏😏
Wayyyo yarbiyutina mau❤ Love you
Macha Allah ❤❤😂😂
Ahí haguri yanayin tallaukan ban dasu Ake samub kudin da ake
Masha Allah🎉
Gaskiya gdansu Asmau na burgeni duk yanda suke balai a tsakaninsu amma sunada hadin kai baa isa a tabasu a zauna lafia ba
Best film
Eeee
Baba rabe ko ince malam sani kana neman rigima
❤❤😂😂
Pls dan Allah kar abata Mata rayuwa ma u
Wlhi asama'u ta fara ban haushi wanda xasu taimaketa ita ba nan take so ba😎
Vous pouvez 🎉🎉 very much
Film yayi kyau, amma talla yayi yawa a rage talla gaskiya
Masah Allah ❤❤❤❤❤
❤❤❤🎉😂
🎉🎉
I love you too maou❤
Babu "ya macen dazan ringabi haka dasunan inaso natai maka mata wlh na huqura duk aminantakata da mijinta sabida bana jure wulaqanci
Ni matan uban Asma’u ke burge ni 😂😂
Abori
Nice one ❤❤🎉🎉