Alabuda dawa shazamanka kahuta garkuwan mutanan katsina Allah yaqara qarewa wallah gomnan katsina yaburgeni abinda shugaban qasa yakasayi shi yayi Allah yakawo mana zaman lafiya aqasa baki daya Amin ya Allah Allah kakawo mana sauqin rayuwa Amin ya Allah
Hakika nasan duguja bazan taba mantawa dashiba Hakan ya tunamin muna Yara lokacin soyayyar obasanjo 2003 a garin mu zakirai special primary school ana Taron siyasa rikici ya barke wlh agabana aka bishi ana saransa Yana Jada baya yakai jikin bango Yana isakawai muka Daina ganina ya bace sama ko kasa yau shekara ashin banmantaba😅

Haba kaga ainihin kidding tauri da busa kaho ba wai kalagu ba
Alabuda
Nice one
Allah ya kare oga
Wwnnan ya burge ni sosai
Hausa Allah yakau da bacin rana
Dan Allah kudanna mana kararrawa
Masha allah
Gaskiya ne Dugujan mutan karmami
Dawa dai arrrr chauu🙏
DUGUJA KARMAMI "GARKUWAN SARKIN DAWAKI MAI TUTA" HAKIMIN GABASAWA
Daurawa Kano
Masha Allah
Cau saadai
Wannan shine Adahama
Yau ga hauka
Hakika nasan duguja bazan taba mantawa dashiba Hakan ya tunamin muna Yara lokacin soyayyar obasanjo 2003 a garin mu zakirai special primary school ana Taron siyasa rikici ya barke wlh agabana aka bishi ana saransa Yana Jada baya yakai jikin bango Yana isakawai muka Daina ganina ya bace sama ko kasa yau shekara ashin banmantaba😅
Bacewa bat ko gudu shiga lungu?
Kinafin
Aliso
Gaskiyani
😅😮😅😢
Babakazaomarsolom 4:33
Masha Allah