Zazzafan Raddi Zuwaga Malamin Dayace Tarawih Bidi'a Ce Lalle Yacika Makaryaci

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Subscribe To Taskar Malaman Sunnah Tv

Комментарии • 24

  • @ahmatyayaabdou6500
    @ahmatyayaabdou6500 3 года назад +4

    Allah ya saka da alkhairi malam kullum girmanka ƙara faɗaɗa yake a zukatanmu ba dan komaiba dan son Allah da Manzonsa da kake

  • @abubakarmuazu6478
    @abubakarmuazu6478 3 года назад

    Allah ubangiji ya karawa malam lfy da Nisan kwana masu albarka

  • @ibrahimsanusi3286
    @ibrahimsanusi3286 3 года назад

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @kabiruabdulsalam8603
    @kabiruabdulsalam8603 3 года назад

    Allah yasaka da alkhairi malam

  • @فاطمهحسين-ع2ن
    @فاطمهحسين-ع2ن 3 года назад

    Allah ya Kara lfy

  • @batureusman1122
    @batureusman1122 3 года назад

    Allah ya saka da Alkhairi Malam. Ameen

  • @shafiumuhammed1525
    @shafiumuhammed1525 3 года назад

    Masha-Allah yaa sheikh

  • @Mohammad-cg4yo
    @Mohammad-cg4yo 3 года назад +1

    Hankali Dr kabiahankali Prof kakeyiwa raddi Gaskiya Tambayar nan bahaka takeba Prof Ibrahim Ahmad maqari bice Haramunbane kuma yamaimaita sosai amma anyi tambayar badaidaiba , allah kiyaye

    • @bashirahmadsani8007
      @bashirahmadsani8007 3 года назад +1

      Assalamu Alaikum. Barka da shan ruwa malam muhammad. Wannan ba maganar Prof Makari bace. Wani Dan shi'ah ne yayi wannan magaa a Qibla FM. Prof Maqari babban malami ne, ina matukar girmama shi. Mutum ne mai girman daraja.

  • @jaxakallahkairantomunabara4743
    @jaxakallahkairantomunabara4743 3 года назад

    Gaskiya.bakada.maganah.mekyau.baka.iya.maganahba

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 3 года назад

    🙏🙏

  • @yayi2578
    @yayi2578 3 года назад

    inialilahi wainailehirajou na allah kasir yawan na lahu la wala kawati

  • @inuwamuhammad9264
    @inuwamuhammad9264 3 года назад

    Magana ta gsk wannn tambaya ba'ayiwa malam Adalciba ba haka yafada ba cewa yayi "tuhajud bid'a ne " ma'ana ayu sallar tarawihi kuma ayi barci atashi ayi wani sallah da suna tuhajjud wannan bid'ane." Wannan shine laffazin malam adinga Adalci mana, yace kaf sahabai ba wanda yayi wannan hatta tabi'ai
    Ayi sallah tarawihi kuma atashi cikin dare ayi wani sallah da suna tuhajjud wannan bid'ane, tuhajjud da tarawihi duk abu dayane

    • @haydarmasud635
      @haydarmasud635 3 года назад

      Wannan amsa da Mallam ya bayar tsohon karatu ne ba yanzu aka yi shi ba. Saboda haka ba yana raddi ba ne zuwa ga Mallam Ibrahim Maƙari ba.

    • @matinoumohamed9227
      @matinoumohamed9227 3 года назад

      mlm adigga kula da lafaxin maitanbaya kuma yakawuma bidion kagani masu tambaya wlh kuji tsurun allah

    • @inuwamuhammad9264
      @inuwamuhammad9264 3 года назад

      Kasake duba karatun da kyau wannan tafsi din bana ne ka saurara kuma kaduba kagni karatunnan na wannan azuminne kaduba Date line da akasa akasan karatun.

    • @bashirahmadsani8007
      @bashirahmadsani8007 3 года назад +1

      Assalamu Alaikum. Wannan ba raddi ne ga prof Maqari ba. Wani dan shi'ah ne yayi wannan magana a Qiblah FM. Prof na magana ne kan tuhajjud, shi kuwa wannan Dan shiar yace Sallar tarawih haram ce saboda Umar ya kago ta kamar yadda yake fada.

  • @hamissouabdoulah8114
    @hamissouabdoulah8114 3 года назад

    Masha Allah Allah ya tsaremu

  • @yusufhamza4426
    @yusufhamza4426 3 года назад

    Sallallahu alaihi wa salam

  • @daudagado4053
    @daudagado4053 3 года назад

    ASSALAMU AL'AIKUM WARAHAMATULLAHI WABARKATAHU MALAM ALLAHU YAQRAMUKU LAFIYA DA YARDASA AMEEN SUMA AMEEN YARABBI

  • @yusufjafar441
    @yusufjafar441 3 года назад

    Assalamualaikum ya Allah ka qarawa malam lafiya

  • @abubakarmuhammad2288
    @abubakarmuhammad2288 3 года назад

    Allah yasauka

  • @umarfatima7103
    @umarfatima7103 3 года назад

    Nagode malan