KAZAMIN SHIRI 3&4 LATEST HAUSA FILM

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 152

  • @oumadanbarmou6138
    @oumadanbarmou6138 4 года назад +7

    Ya kamata atcher elhaj sanmani yayi nadama ya kouma gane tchewa ya saba wa Allah wajan raba auran badamasi ....nice film🤩🤩

    • @malamaminukano1498
      @malamaminukano1498 4 года назад +1

      Ai shi me Kallo dama yasan karshen Alhaji sammani bawai sai sun nuna maka, saboda in suka ce zasu haska maka nadamar sa ba lallai ya burge me Kallo ba

  • @musaabdullahialiyu4504
    @musaabdullahialiyu4504 6 месяцев назад +1

    gaskiya wannan shiri haukane kawai aciki

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq8875
    @abubakarsadiqabubakarsadiq8875 4 года назад +11

    Wannan film gaskiya bai yiba bashida wani maana kenan in mutum yana da kudi shikenan dole saiya sami duk abibda yakeso

  • @sadiyayakubuusman789
    @sadiyayakubuusman789 4 года назад +1

    Gaskiya wannan movie din ba ma'ana at all, badamasi ya kwaro da yawa kowane Rainin wayo shi.

  • @africahausatv5120
    @africahausatv5120 4 года назад +1

    Gaskiya wannan shirin ya burgeni
    From 🇱🇾

  • @dayyabhassandhd3662
    @dayyabhassandhd3662 4 года назад +3

    Wlh nidi tasharnanta amat tanabirgeni whl kuma banidatashar danaki yawan kallo kullum samadaku 💯💯💯💯💯👍

  • @hindahinda8075
    @hindahinda8075 3 года назад +1

    Alhaji ka yi day day

  • @monsurksa3819
    @monsurksa3819 4 года назад

    Gaskiya yayi kyau sosai Allah ya Kara basira saidai ya kamata ayo cigabanshi

  • @big_wilson_auta
    @big_wilson_auta 4 года назад +3

    Duk inda kakai da jindadin kallan filim din hausa sai sun rage maka jindadinsa ta rashin fadada tinaninsu. Yakamata ace yafi haka tsayi filim din 💔😢

  • @rukayyaadam3343
    @rukayyaadam3343 4 года назад +4

    Wani abu dai sai a film

  • @fahadsabo9855
    @fahadsabo9855 4 года назад +1

    Gaskiya wanan film din baikamata agamashe awanan lokacin ba

  • @mohammedbmwali5759
    @mohammedbmwali5759 3 года назад +2

    A duniya kawai ka nemi kudi 😅😅

  • @muhammadhmisbahu11
    @muhammadhmisbahu11 4 года назад +7

    Gaskiya ara'ayina bazan iya sakin matata sabida iyayne zasu tsinemin ba,sannan yakamata kusani soyayyar jigon rayuwace idan da kaddarar karar kwana zasu iya rasa ransu sabida rasa abinda sukeso,shi mai kudi bai samuba kuma yayi sanadin rabasu da rayuwarsu,wannan idan da ya barsu a yadda suke zaune lfy bawani abu da zai biyo baya sai alkhairi,rabida zaman lfy yafi zama dan sarki ko nace yafi zama sarkin gaba daya.Kudi suna sayan soyayya amma soyayyar karya da kwadayi da son rai ba soyayyar gaskiyaba.ita soyayya ta gaskiya itace farin ciki da zaman lfyr masoya har karshen rayuwa idan anginata akan tubalin gaskiya.

  • @basirughalinajume1288
    @basirughalinajume1288 4 года назад +4

    Hmmmm gsky alhaji sammani kakoyar da marasa ilimi sudaina biyewa San zuciya shikuma badamase yanuna soyayya da darajar mutum tafi kudiB-)🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @kamalyalwa5549
    @kamalyalwa5549 4 года назад +5

    Very convenient, belief or not wannan shine ainashin abinda yake faruwa in our world today. good job @Alhsheshe @SunusiOscar442

    • @bbmubarakmubarak7899
      @bbmubarakmubarak7899 4 года назад +1

      Innalillahi wa inna ilaihirrajioon dan uwa da gaske hakan tana faruwa😪

    • @kamalyalwa5549
      @kamalyalwa5549 4 года назад +1

      @@bbmubarakmubarak7899 Wallahi ne fadama

  • @hafsatabubakar8190
    @hafsatabubakar8190 4 года назад

    Masha'allah film yadauko kyau dagafarko amma qarshe saihakuri naso acheyaki auren 'yar tashi saboda yagane bakomai akeda kudi akesamuba duk dahaka inajinjina muku dari bisa dari

  • @tajuddeengwadabe8698
    @tajuddeengwadabe8698 4 года назад +28

    I have never commented on any Hausa movie and frankly I know my comment will not matter. My opinion on the movie is that, the story line was good but the ending is extremely bad. Badamasi could have involved Hisbah when his parents wanted him to divorce his wife. And there is no reason for his parents at the end of the day to agree to the marriage between Badamasi and Alh's daughter. Alh. Sammani previously intend to kill their son and that was the reason the instructed him to divorce her. How can someone that wanted your son dead offer you money and you accept graciously? This doesn't make sense to me at all. I enjoy watching Hausa movies but things like this actually annoy me. I wish I can work with some Hausa script writers to correct errors like these

    • @Abdulfilmsproductions
      @Abdulfilmsproductions 4 года назад

      You're right, I swear

    • @ayushszubairu9394
      @ayushszubairu9394 4 года назад

      Good

    • @adamyahya5077
      @adamyahya5077 4 года назад

      true talk

    • @umarwubo89
      @umarwubo89 4 года назад +2

      I concur with everything you've said. They keep mentioning hisbah but couldn't even at least show their office or a glimpse of their member. And what makes badamasi's father in-law ultimately jump to the conclusion that alhaji sammani is a good man and force his daughter to marry him after what transferred between them. Is completely nonsensical. Cuz, Any person that caused such stir should not be regard as a good person.

    • @zulaihazakaria4572
      @zulaihazakaria4572 4 года назад +2

      I second ur opinion, it an interesting movie but so annoying and didn't end well. He could have fine away to run away with his wife in the first place therefore stops the threat and pressure Alhajs put on him and his wife, he could have fought harder and involve Hisbah but "No" He allowed his greedy parents and little threat to break them.

  • @shamsiyyaiman6540
    @shamsiyyaiman6540 4 года назад +3

    Masha Allah gsky film yayi kyau sosai da sosai ga ma'na Allah yakara basira

  • @yakubuthomas3207
    @yakubuthomas3207 3 года назад +1

    More effort Allah karo fahimta

  • @aminasanimuhammaddahiru9171
    @aminasanimuhammaddahiru9171 4 года назад +4

    Gaskiya Wanda ya shirya draman baidaceba
    Saboda an fifita kudi akan saba wa ubangiji domin babu musulunci da yace mutum Don yanada kudi yasa a raba auren ma aurata kuma shi ya aureta
    Yakamata kununa abin zai Koda iyaye zasuyi tsinuwa
    Saboda ba a biyya Ga abin hallitta Don saba wa mahliici.
    Kuma tsinuwa baya kama mutum sai da hakki.
    Shi bashi da hakkin iyayen bare tsinuwa yakamashi
    Yakamata ku gyra.
    Allah yasa mudace.

  • @mohammedaliosman1195
    @mohammedaliosman1195 4 года назад +1

    Nice movie watch live from Amman Jordan

  • @samailahabib2007
    @samailahabib2007 4 года назад +3

    Muna godiya sosai amart entertainment 🤗🤗

  • @zulaihazakaria4572
    @zulaihazakaria4572 4 года назад +4

    The lesson of this movie is that, what God has ordained no man can change but I hv been angry from the beginning of this movie to the ending. Wallaahi, Alhaji deserves to learn a lesson from his greedy attitude and his daughter even though she's innocent has to know that not everything she wants she can get. Also it's so obvious that Badamasi's ex wife still loves him , marry Alhaji daughter won't be a very good idea cuz it will make the woman wants to get closer to him again.

  • @AuwalHaruna-zd3ck
    @AuwalHaruna-zd3ck 3 месяца назад +1

    Merci

  • @manssouribrahim2176
    @manssouribrahim2176 Год назад

    Wan nan Wanda ya tsara chirinwan nan allah wadanchi hal iyayen nachi achiri

  • @bilkisuabdulkadirmuhammad3589
    @bilkisuabdulkadirmuhammad3589 4 года назад +13

    Gaskiya labarin film din yayi daga farko amma yadda karshen film din yayi baiyi kyau ba saboda yakamata a nunawa Alh Sammani cewa bakomai mutum yake nema ya samu ba, Kenan a labarin an nuna mai kudi yana da ikon yin abinda yaga dama koda sabon Allah ne kuma ya zauna lfy? Gaskiya baiyi ba an nuna abinda yayi daidai ne kuma zai iya siyan duk abinda yake so, gaskiya karshen film baiyi kyau ba

  • @shaaibubello5631
    @shaaibubello5631 4 года назад +1

    Nice film Allah ya kara basira

  • @souleymaneali2089
    @souleymaneali2089 4 года назад +3

    Wawayi wlh beyiba

  • @ashantiahamad7290
    @ashantiahamad7290 4 года назад +1

    Amart dasauran jarumai ka man yaya Ali washa Allah ya kara basira ameen

  • @beautifulgirl4958
    @beautifulgirl4958 4 года назад +2

    Masha allah allah yatemaka

  • @jamiluaminu640
    @jamiluaminu640 4 года назад

    very good my actor momo nice firms

  • @oumadanbarmou6138
    @oumadanbarmou6138 4 года назад +8

    Gaskia banji dadi kartchan wanan film ba,ya Kamata elhaj Yasan kudi ba komay souke badawaba...

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 4 года назад +3

    ما. شاء. الله. ♥️♥️

  • @hindahinda8075
    @hindahinda8075 3 года назад

    Baza ataba gane Ku ba kuche So karyanée kuma kuche So gaskiyane

  • @KabiruIssah-jh1eb
    @KabiruIssah-jh1eb 5 месяцев назад

    Allah taimaka 😢😢

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 4 года назад +3

    Haduwar Aminu Sharif da Ali nuhu na ci dariya ba 'yar kadan ba wallahi,😂😂😂 Allah ya taimaka dan Allah ku daure ku ringa yin film's Kamar haka in kuna yi Kamar haka dole a yaba Muku 😂😂😂 from Egypt 🇪🇬

  • @umarabubakar1845
    @umarabubakar1845 4 года назад +3

    Film yayi kyau
    amma anyi kuskure wajen rashin nuna mana inda Ali nuhu ya fara haduwa da yar Sammani a matsayin budurwarsa,se kawai muka ga ta kirashi motarta talalace.

  • @sadeeqsak
    @sadeeqsak 4 года назад +20

    Mene ampanin wannan drama, gaskiya marubucin labarin ya kamata a nuna sakamako mummuna ga Alh. Sammani, qin nuna hakan zai bude kofa ga masu wannan halin banza. Mene jigon labarin?!

  • @rukayyahassanadam1093
    @rukayyahassanadam1093 4 года назад +1

    Masha Allah tabarakallah godiyya muke Allah yasaka

  • @srmtogo1300
    @srmtogo1300 4 года назад +3

    Masha Allah

  • @mariyasulaiman4520
    @mariyasulaiman4520 3 года назад

    Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuhu kazamin shiri yai kyau matuka, sai dai yakamata ayi 3/4 dan in anbarshi haka ma'anarsa bata cikaba. Mariya Sulaiman Maigida.

  • @abbamuhammed2745
    @abbamuhammed2745 4 года назад +1

    Goo

  • @chehoualichehouali1221
    @chehoualichehouali1221 4 года назад

    wannan baiba chirin

  • @adamuassuman1669
    @adamuassuman1669 4 года назад +2

    Yayi

  • @fatimafatima5248
    @fatimafatima5248 4 года назад

    Masha Allah allah yara basira

  • @firdossadam7684
    @firdossadam7684 4 года назад +1

    Mâsha Allah 🤗❣️❣️

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 4 года назад +2

    الله. يعاطيك. العافيه. ♥️♥️

  • @harounasamake4144
    @harounasamake4144 4 года назад +2

    Very important

  • @yahayanafissa9841
    @yahayanafissa9841 4 года назад +2

    Masha Allah film kin yayi wly
    🥰😍💓

    • @yahayanafissa9841
      @yahayanafissa9841 4 года назад

      Nagode Allah kara basira da firma da daukaka💅🙏

  • @ishaqmabdul.rahmane2234
    @ishaqmabdul.rahmane2234 4 года назад +1

    😅😅🤣 ali nuhu aminu 😀😀😀

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 4 года назад +2

    جزاك. الله. الف. خير. ♥️♥️

  • @wadakoli4140
    @wadakoli4140 4 года назад

    Kaico!!! Daga farko yayi dadi amma daga karshe yayi doooyi 💨

  • @nabirnicodezone5546
    @nabirnicodezone5546 4 года назад +1

    Gaskiya actors din sun san ayki su!

  • @rajabayrajabay3675
    @rajabayrajabay3675 4 года назад +1

    masha allah 🥀🥀

  • @salaiabdoutv3135
    @salaiabdoutv3135 4 года назад +2

    Haniya tace bakin ciki zakayimuna

  • @nanahafsa8769
    @nanahafsa8769 4 года назад

    Nice movie

  • @halimasidi1177
    @halimasidi1177 4 года назад +5

    Meyasa wai film din hausa ba A karashene..?

  • @zainanasaleem1148
    @zainanasaleem1148 4 года назад +1

    Masha Allah Allah yakara daukaka ❤

  • @issamohamed3078
    @issamohamed3078 4 года назад +1

    Tab wannan shirin

  • @aliyumaza4368
    @aliyumaza4368 4 года назад +3

    Film yayi kyau saidae agaskiya babu ma'ana

  • @musamazanya1408
    @musamazanya1408 4 года назад +1

    wanan film akwai abin alajabi akwai dariya

  • @fatoumagoni6403
    @fatoumagoni6403 4 года назад +4

    Hauwa😂😂😂

  • @nouransimatamayeabdou9579
    @nouransimatamayeabdou9579 4 года назад +1

    Please menene sunan film din nan ?

  • @IdirisaIdirisa-o6e
    @IdirisaIdirisa-o6e Месяц назад +1

    ❤❤❤❤❤😂😂😂

  • @manmanelawaliidi6304
    @manmanelawaliidi6304 4 года назад +1

    Matsalar dai bakwa nuna karshen film wlh haussa films

  • @ramlatmuhdladan3586
    @ramlatmuhdladan3586 4 года назад

    Film yayi Allah yaqara basira 😗😙

  • @mohmmedthani3320
    @mohmmedthani3320 4 года назад +1

    كل شئ علي مايرام

  • @ibrahimmuktar2062
    @ibrahimmuktar2062 4 года назад +1

    Humm saï à hankali

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 4 года назад +1

    Aslm👍💘💘

  • @aliahmadd69
    @aliahmadd69 4 года назад +1

    Amart akwai labari dana rubuta zanturo makushi

  • @buhariahmad6241
    @buhariahmad6241 4 года назад +1

    Film yayi kyau saidai Yakamata ace Ali nuhu yasan ko Wanene babanta kamin yaje gidan tunda an nuna sanannene.

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 4 года назад +1

    Wannan shiri Yayi Kyau sosai ta 6abgaran, Aminu Sharif, hajara Usman,Bashir na yaya, fati washa, Domin su ne dalilin da suka sa rikadawa yayi nasara Akan Ali nuhu. Da ace irin haka kuke yin shirye shiryan ku Ni a ganina babu Wanda ba zai yabe ku ba gaskiya. Allah ya Kara basira Allah ya Kawo Kasuwa daga Egypt 🇪🇬

  • @shamsia9005
    @shamsia9005 4 года назад

    WAINAN BA UWAR AR ZIQIBA CE BA

  • @zeezainabibrahimfashion2025
    @zeezainabibrahimfashion2025 4 года назад

    💯💯💯💯💯💯💯💯👍👍👍👍👍👍

  • @aliadamu4214
    @aliadamu4214 4 года назад +2

    Aslm wai meyassne film din gobarar titi bai fitoba haryanzu?

  • @ibrahimaissa8648
    @ibrahimaissa8648 4 года назад +1

    Barka dasala

  • @charifacharifa6358
    @charifacharifa6358 4 года назад +2

    مشالله تبارك الله

  • @zaiyanouzakariya2791
    @zaiyanouzakariya2791 4 года назад +1

    Wanan flm yayi

  • @mdmurshedalamsaduya7132
    @mdmurshedalamsaduya7132 4 года назад +1

    😭❤😭❤

  • @salaiabdoutv3135
    @salaiabdoutv3135 4 года назад +2

    😃😃😃😃😃😃

  • @ibrahimaichatou8622
    @ibrahimaichatou8622 4 года назад +3

    Xva

  • @bashirmohammed7511
    @bashirmohammed7511 4 года назад +1

    Guda. Varanasi

  • @fatimaasslmumar2775
    @fatimaasslmumar2775 4 года назад +1

    👍👍👍

  • @yerasy4895
    @yerasy4895 4 года назад

    Oh non, karshin bayi ma'ana ba,kun nuna cewa kudi ya'iya baka komai a duniya, abinda ba haka bane🙄

  • @aliyahhaliyahh3759
    @aliyahhaliyahh3759 4 года назад +1

    Dadin kowa

  • @abuhatemmaygaranwaya4367
    @abuhatemmaygaranwaya4367 4 года назад

    جميل جدا

  • @musayyebmustapha6825
    @musayyebmustapha6825 4 года назад +2

    Shi talaka bai dawani yanci kenan matukar Allah bai azurtashi ba? Iyaye a kaucewa san kudi.

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 4 года назад +1

    Kuna tsara film anma a wannan karan film kin bayyi kyau ba saboda kunyi akan tsari guda , kenan kun nuna may kudi yana samun komi a rayuwa, ya kamata ace ya nemi wani abu ya rasa ...

    • @kamalyalwa5549
      @kamalyalwa5549 4 года назад +1

      @
      Oumarou Moussa Abdoulkader wannan shinee ainashin abinda ke faruwa a duniyar mu ta yau. believed that.

    • @oumaroumoussaabdoulkader5252
      @oumaroumoussaabdoulkader5252 4 года назад +1

      Na fahimta anma abinda nike so in fadi shine , ya kamata ace Alhadji Sammani ya gane kuran sa

    • @maryamaminu7193
      @maryamaminu7193 4 года назад +1

      Ba ma haka kadai ba,ya kamata ko dan raba aure da yayi a nuna baiyi daidai ba. Haba the ending though...

    • @oumaroumoussaabdoulkader5252
      @oumaroumoussaabdoulkader5252 4 года назад

      @@maryamaminu7193 kinada gaskiya wannan film an rago abu buwa dadama, an gaisheki

  • @maremmareooom5717
    @maremmareooom5717 4 года назад +2

    Film yayi sosai

  • @bashirmohammed7511
    @bashirmohammed7511 4 года назад +1

    Guda Bahamas 6

  • @mariyamusanuhuyankaba2153
    @mariyamusanuhuyankaba2153 4 года назад

    Masha Allah mungode

  • @هدولهالكناويه
    @هدولهالكناويه 4 года назад +1

    المفروض يكون فيه جزء5مو معقوله تكون النهايه كذا
    🙂💔

  • @zainafmsulaimanzee7252
    @zainafmsulaimanzee7252 4 года назад

    Dakyau

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 4 года назад +2

    MASAH Allah ♥️♥️

    • @jamiluaminu640
      @jamiluaminu640 4 года назад

      malama rabbi,atu ya garin ya kuma yanajin sanyi da muke ciki Allah yai mana tai mako

    • @Nesreen..
      @Nesreen.. 4 года назад

      الحمد. الله. ♥️

    • @Nesreen..
      @Nesreen.. 4 года назад

      امين. يارب. ♥️🤲🏽

  • @issadjiboharouna4943
    @issadjiboharouna4943 4 года назад

    KAZAMINSIRI

  • @muslimahumar9634
    @muslimahumar9634 4 года назад +1

    Thank you

  • @muhsinahyusuf6574
    @muhsinahyusuf6574 4 года назад

    Rika dawa ka iya aktin

  • @halimasidi1177
    @halimasidi1177 4 года назад +2

    مش حلو مراا لأنه مافي تكمله

  • @fateemahahmadhausawia6521
    @fateemahahmadhausawia6521 4 года назад +2

    Tnxx 💘

  • @chayeebamine6090
    @chayeebamine6090 4 года назад +2

    Film yayi kyaw sosai