Mahmudul Kalaam - Uwa Gun Muminai (Wakar Khadija RA) MAHMUDUL KALAAM

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 янв 2025

Комментарии • 17

  • @aishamuaz3633
    @aishamuaz3633 2 года назад +2

    Masha Allah TabarakAllah 🤍
    Allah ya ƙara basira⁦🤲🏽⁩

  • @IsmailIbrahim-h3h
    @IsmailIbrahim-h3h Месяц назад

    Masha Allah Allah ya saka da alkhairi

  • @nigermonbeaupaysniameymaca5465
    @nigermonbeaupaysniameymaca5465 2 года назад +2

    Masha Allah ya saka da mafificin alkhairi

  • @rilwanuabdullahi9334
    @rilwanuabdullahi9334 2 года назад +2

    Don Allah a sakar muna wakar nan ta aikin hajji please mallam muhmuda

  • @sheikhumar581
    @sheikhumar581 2 года назад +2

    Allahu akbar 😭😭😭 Allah ya kara basira

  • @abdulbarimuhammadauwal339
    @abdulbarimuhammadauwal339 Год назад

    ALLAH ya kara basira kuma yasa kafi haka

  • @aminouomar5258
    @aminouomar5258 2 года назад +2

    ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH 😊😊😊

  • @hauwamuhammadharuna6865
    @hauwamuhammadharuna6865 2 года назад +2

    Allah yabiya

  • @SadiyaIdrisSaleh
    @SadiyaIdrisSaleh Год назад

    Alhmdllh waka yayi,amma ba ayi wa uwar goyon sa halima baah

  • @rilwanuabdullahi9334
    @rilwanuabdullahi9334 2 года назад +2

    Assalamu alaika mallam , wallahi munata jiran saki wakar fadarkawa akan aikin hajji

  • @khadimulquran2581
    @khadimulquran2581 2 года назад +1

    Please in za'a rubuta sunan Matan Annabi s a w a dinga Girmamawa
    Amma ace Khadija Kai tsaye ai babu mutunci
    Iyayen mu ne fa babu Wanda zai dinga Kiran sunan Mahaifiyar sa haka

    • @mahmudulkalaam8640
      @mahmudulkalaam8640  2 года назад

      Annabi Sallallahu alaihi Wasallama. Haka ya kamata ka rubuta ba Annabi ba kawai gayansa. Domin ya fi Khadijah Uwar Muminai ko A'isha Matar Maaiki Mumina

    • @mahmudulkalaam8640
      @mahmudulkalaam8640  2 года назад

      Gaskiya baka da adalci... Allah ya sauwaka

    • @khadimulquran2581
      @khadimulquran2581 2 года назад

      To na gyara kuma se ku gyara

    • @mahmudulkalaam8640
      @mahmudulkalaam8640  2 года назад

      Akaramakallahu ai na duba ban ga abinda kake magana kansa din ba. Ka yi hakuri dazun raina ne ya ɓaci, amma ni ban ga abinda kake magana kansa ba. Thanks