Mai Laya kiyayi mai zamani mene ne sirrin nasarar Abba sabon sarkin 'yan kokowar kasar Nijar 2024?
HTML-код
- Опубликовано: 5 янв 2025
- Mai Laya kiyayi mai zamani.
Shin mene ne sirrin nasarar Abba Ibrahim sabon sarkin 'yan kokowar gargajiya na kasar Nijar na shekara ta 2024?
Ku biyo mu ku sha labari a hira ta musamman da ya yi da tashar DW.