𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐓𝐨𝐧𝐚 𝐀𝐬𝐢𝐫𝐢𝐧 𝐘𝐚𝐧 52𝐔 😭

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии • 24

  • @Abdullahishehubankanu
    @Abdullahishehubankanu День назад +1

    Masha'allah

  • @HarisuMuktar-c3f
    @HarisuMuktar-c3f 12 часов назад

    Gaskiya Mungode sosai 🎉🎉🎉🎉🎉

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 День назад +2

    Allah sarki mutanenmu na arewa Allah yasa su gane😢😢

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 День назад +2

    mungode sosai chizo Allah ya qara daukaka, Allah sarki auntyn mu ta zuba hannu biyu😢😢 ashe tayi sadaqa bata sani ba😢

  • @abdurrazaqgaladima9355
    @abdurrazaqgaladima9355 19 часов назад

    Wlh kuma nasan kanawa su zasufi jan hankalin mutane su shiga .wlh zaayi kuka sosai dan akwai wadanda kuma sun san damfarace amma saboda muna wani xamani ko kafada sai ace kai dan hassada ne .Allah yasa mudace

  • @Mbafulani
    @Mbafulani День назад

    Kagane abunda yasa ake amfani damu yan Arewa son banza neman sauki

  • @AnwarAdam-e8w
    @AnwarAdam-e8w День назад +1

    Allah ya kyauta

  • @Abdullahishehubankanu
    @Abdullahishehubankanu День назад +2

    Ya labarin fintofiya dan baiwa,

  • @SamailaAdam-m3v
    @SamailaAdam-m3v 16 часов назад

    Hira kenan 😂😂😂😂wai me 52u tayimane 😂wai kudi basa fita wai demo ne😂😂😊

  • @Ibrahimkalla-h3t
    @Ibrahimkalla-h3t День назад +1

    Hasada

  • @JIKANDAULA
    @JIKANDAULA День назад +2

    Wannan gaskiya ne

  • @ibrahimabbas48
    @ibrahimabbas48 День назад +1

    slm oga inada tanbaya Akan blue pay gaskiyane kudinda akesamu

  • @Cartoom580
    @Cartoom580 День назад +1

    Oga chizo , shi yasa idan mutum yy kokarin yin withdraw Sai yaga an saka charges Mai yawa Wanda idan kayi withdraw asara za kayi , kaga Dole ka gayyato mutane
    Allah sarki Yan Arewa
    Chizo Allah ya Sakama da Alkawari , Allah ya Kara Daga Pi Network

  • @Babangidaadamu-ey4ef
    @Babangidaadamu-ey4ef День назад +1

    Allah samudace

  • @Ibraheemsale
    @Ibraheemsale 6 минут назад

    Kaine fa mahaukaci cizo

  • @aliyuchiroma8874
    @aliyuchiroma8874 21 час назад

    Assalumu Akm, chizo DA fatan kana lafiya a inda kake, gaskiya mungode DA kokari DA jagircewa akan fadan gaskiya wa mutani. Sai kuma a kwai abu nabiyu shima ana kiransa DA suna AI trading application ne ake sakamasa usdt ya na bada return na wasu pacentage according to abinda kasaka, to shikuma ya wannan take kokanada masaniya akai?

  • @SlowPoisonTv
    @SlowPoisonTv День назад +1

    To Kai Chizo Ina Office Din Pi Network?

    • @abdurrazaqgaladima9355
      @abdurrazaqgaladima9355 19 часов назад

      Pi sun CE Maka kabiya kudi ,kaje kazauna in kanayi wlh tun wuri kadaina Dan anmin tallenshi Amma nasan scammers ne

    • @djautatv
      @djautatv 17 часов назад

      Gaskiya Ne Ya ​@@abdurrazaqgaladima9355

  • @nadurumaaddaleelhaithudara4668
    @nadurumaaddaleelhaithudara4668 День назад

    Bari in duba comments section😅

  • @SlowPoisonTv
    @SlowPoisonTv День назад

    Nidai Nayi Mining Akarkashinka SheKara Daya Amma Har Yau Bansamu Kosisi ba To Meye Banbancinsu Da 52U

    • @Ibi0
      @Ibi0 21 час назад +1

      Baka da rabone kokuma in kai register sai Ka daina Mallam kane mi ilimi tun na😂😂
      Ashe Akwai kudi A mining ⛏️⛏️
      Mu saidai muce Allah hamdulilla