Kwarata return part 15 End

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 дек 2024

Комментарии • 605

  • @MdMd-gi8jg
    @MdMd-gi8jg Месяц назад

    MashaAllah gaskiya mungode sosaimy brother❤🎉❤🎉❤🎉❤❤❤

  • @zuzumahammma9580
    @zuzumahammma9580 4 года назад

    gaskiya mun gode allah ya kara basira allah yasa kafi haka yayanmu kum abbukin mu dubun gayisu wa da fatan alkairi gareka allah ya sa kagama daduniya fly baza muiya masalta irin farin cikinmu ba saide muce allah yasa kama da alkairi🤗💓💓

  • @zainabsufy11130zainab
    @zainabsufy11130zainab 4 года назад +12

    Mas'Sha'Allah...what nice Novel thanks so much..yaya...for your time.i really love it. the story of DK I is like my husband but the only thing my husband is not rich and not sick to but Alhamdulillah I will miss this Novel 🤝😘🇬🇭👍👌

  • @asmauabubakarabubakar5743
    @asmauabubakarabubakar5743 4 года назад

    ma sha Allah ya yi kyau umar muna godiya sosai Allah ya qara Lfy da basira

  • @idrissgermany2772
    @idrissgermany2772 4 года назад +1

    Masah Allah yayi mungude Allah yakara basira amen summa amen daganan gari Germany idriss Dayabou kia yima fatan alkairi gaskiya ka yi kukari so Sai wallahi tun da ka fara ina bibiyaka👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍🇩🇪🇳🇪🇳🇬

  • @hanifaidriss8259
    @hanifaidriss8259 4 года назад +12

    Masha Allah Allah yakara basira mugodè yaya Omar 🙏👍👍👍❤🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @ammounashuaibu9363
    @ammounashuaibu9363 4 года назад

    Masha Allah ubangiji Allah yaqara lpy da nisan kwana godiyya mukeyi itama wadda tarubuta Allah yasakamata da alkairi domin mundauki darusa dayawa

  • @hadizayacouba9660
    @hadizayacouba9660 4 года назад

    Masha Allah alhamdoulilah mun gode Umar Allah ya biya amine wanna labarin yayi dadi ss wlh💃💃👏🏼👏🏼👌👍

    • @rashidatsani1586
      @rashidatsani1586 4 года назад +1

      Alhamdalillah anjijina maku umar dakai da jamila musa allah yakara basira muna maraba dawani labari godiya buhu buhu

    • @hadizayacouba9660
      @hadizayacouba9660 4 года назад

      @@rashidatsani1586 gaskiya

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 3 года назад

    Masha allah gaskiya litafin yayi dadi sosai banta jin litafi mai dadin wannanba jamila musa godiya maiyawa allah ya kara basira godiya bro🙏🙏

  • @rukaiyamurtala8149
    @rukaiyamurtala8149 4 года назад

    Alhamdulilah.Allah ya karabasira.da lafiya da nisankwna. Kanayi munajindadi.kanabari muna janhaushi.Allah ya jazamani.(RUKY) daka. TARABA

  • @aadanmeyaki6810
    @aadanmeyaki6810 4 года назад +4

    Masha Allah🌷🌷🌷🌷🌷🌷🥀🥀🥀🥀🌹🌹🌹🌹🌹💐💐💐🌻🌻🌻🌻🌻 fatan alkhairi gareku akodayaushe

  • @fatimabilyamunu6882
    @fatimabilyamunu6882 4 года назад

    Tnz so much umar
    Rabbi yakara daukaka
    Yabiyaka da Al jannahh da mai buk din
    Gsky mun karu
    Allah yashiryama zuriaaahh ya daukakesu

  • @safinatibrahim3512
    @safinatibrahim3512 4 года назад +6

    Godiya muke Allah ya kara lafia na ji dadin wanna littafi 💕💕

  • @Balkisushinkafi
    @Balkisushinkafi Год назад

    Alhmdllh masha Allah Allah yakara basira yaya umar mai sanyi Allah yabar kauna❤❤❤❤❤❤❤

  • @hauwakhanhauwakhan1743
    @hauwakhanhauwakhan1743 4 года назад

    Alhamdulillah da allah ya kawomu muka ga karshen wannan littafi marubuciya allah ya qara basira sarkin tsakar gida allah ya saka da alkhairi👍👍👍

  • @boubacarcherifatoucbs1080
    @boubacarcherifatoucbs1080 4 года назад +2

    Allahamdulillah mungode mungode Allah ya saka da alheri👍👍👌

  • @hauwausani4619
    @hauwausani4619 4 года назад +2

    Masha allah mungode sosai allah yakara basira littafi yayi anjinjinawa dikko da sultana

  • @بنتحسن-ي8ص
    @بنتحسن-ي8ص 4 года назад

    Masha Allah Muna godiya Sosai Allah yakara basira Yaya Umar muna Maka fatan Alkhairi Allah yakara Maka lafiya da nisan kwana Mai Albarka Allah ya Albarkaci Rayuwarka Yaya Umar Maryam Hassan Yar'adua yar mutan katsinawa
    🥰🥰🥰🥰

  • @hsgsgueyet1236
    @hsgsgueyet1236 4 года назад

    Zainab Hussain masha Allah wallahi labarin kwarata yayi dadi sosai da kwarata Riton Allah yakara zakin ✍dakaifin🧠da kwarin👁 limamin tsakargida sannu da kokari Allah yakara daukaka yamaka jagora yabaka abinda kakeso dunyawi wa ukrawi

  • @hawaaboubacar5143
    @hawaaboubacar5143 4 года назад

    Ma shaa Allah tabarakallah n'a ji dadi sosai hawa daga Gabon libreville yaya oumar Allah ya kara bassira

  • @rahinaismael3849
    @rahinaismael3849 4 года назад +5

    Alhamdulilah Thank you so much I have learned so much from this,may almighty Allah continue too bless you

  • @ummaatiku7164
    @ummaatiku7164 4 года назад

    Godiya mukefa gamunan katsinawa ta dukku dakinkara ba munada kunya bamuda tsuru Allah yakaramana lfy dazaman lfy akasashenmu munaga godiya sosai yan uwa da mln umar allah yakara basira mai anfani

  • @fatimamausaa4638
    @fatimamausaa4638 4 года назад +12

    القصه تجننن شكرا اخ عمر نستنا ‏رواية جديده🥰🤍🤍♥️♥️♥️.

  • @patuabdullahi1171
    @patuabdullahi1171 4 года назад +2

    MASHA Allah 💕💕 Allah ya kara wa dukko da matarsa maryam sultana soyayya ❤kai kuma yy umar Allah ya kara maka lpy😘😘😘

    • @patuabdullahi1171
      @patuabdullahi1171 4 года назад +1

      Dan ALLAH ina so in san cikakku sunaye sultana da dukko

  • @maryamzubairu4075
    @maryamzubairu4075 4 года назад

    Masha Allah Allah ya kara basira muhadu asabon littafi

  • @rabeeatuismaeel9092
    @rabeeatuismaeel9092 4 года назад

    tsakar gida kunamatukar godiya kuma muna matukar farinciki daku munayin tsakar gida kuma muna matukar farinciki da yayan mu wato yy umar👌🏼✌️

  • @salifoubassira7916
    @salifoubassira7916 4 года назад

    Mu gode Yaya Oumar Allah kara basira muna yinka yayamu 😘😘😘

  • @babayeali3387
    @babayeali3387 4 года назад

    Masha allah umar da Jamila mousa allah yasakamuku da alkhairi munagoduya sosai wana litafin yayi sosai munjidadinshi kwarai allah yasa muyi aiki da abinda mukaji shikinshi mai anfani

  • @hussainaadoka229
    @hussainaadoka229 2 года назад

    Alhamdulillah ❤️ gaskiya naji dadin wannan littafi yaya umar Allah yakara lafiya ❤️

  • @zeek.d.trayawakinan772
    @zeek.d.trayawakinan772 4 года назад

    Dakau masha allah kaiama allah ya kareka da lfy

  • @hauwahalilu5571
    @hauwahalilu5571 4 года назад

    Masha Allah, mungode, mungode, da kai da Jamila Musa. Allah ya kara basira. Munji dadi sosai da nishadarwa, illimantarwa da fadakarwa akan wannan labari. Allah yasa mu amfana da abinda muka kiji na karuwa akai. Magoya bayanka a kullum. Sai mun hadu a wani labari. Bissalam.

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 года назад

    Masha Allah mugode sosai Allah ya Sakai da allkhiri muma kanawa munan godiya

  • @رابيرابي-و6ح
    @رابيرابي-و6ح 4 года назад

    Masha Allah, Masha Allah,sannunku da kokari haj jamila da umar Allah ya kara lafia da nisan kwana mun gode

  • @user-yv8to5mu5o
    @user-yv8to5mu5o 4 года назад +4

    Masha Allah we thank Allah for being this story to an end may Allah protect us all and protect our family Allah ya sa mou dashe Amin ya Allah 🙋🙌🙌👍👍👍

  • @aminatououwale8878
    @aminatououwale8878 4 года назад

    Ameen thumma ameen Mungodé. Umar Allah ya kara basira da hazaka

  • @hauwaurabo1569
    @hauwaurabo1569 4 года назад

    Muna matukar godia sosai Allah ya qara daukaka tashar tsakar gd damai gabatarwa👏

  • @umarnuhu397
    @umarnuhu397 Год назад

    Alhamdulillah ban taba karanta ko jin novel din da yamin dadi kaman kwarata da kwai cikin kaya madallah mun gode yaya umar da wanna novel din. Am happy for sultana da dukko

  • @shsjshshhs206
    @shsjshshhs206 4 года назад

    Alhamdulillah 💃 💃 💃 ni naeema inawa Sultana fatan Alkairi Da mijin ta wlhy ina san so sosai 💃❤️Allah kuma ya bar kauna 💃

  • @naeemaharounauntynaee9182
    @naeemaharounauntynaee9182 4 года назад

    Katsinawan dikko dakin kara kunya garemu badai tsoroba,godiya muke aunty jamila

  • @زيزوةهه8
    @زيزوةهه8 3 года назад +4

    وربي اجمل قصه الله يسعدهم سلطنة و دكوا ف حياتهم الله يخليكم لي بعض ويخلي سعد دايم يخلي الهم عيالهم و بناتهم
    ماشاءالله

  • @maijiddamuhammedmaijidda6378
    @maijiddamuhammedmaijidda6378 4 года назад

    Masha Allah munagodiya yaya umar, ubangiji ya kara maka lpy 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻❤❤❤❤👌❤👌👌

  • @GurjiyaCity1
    @GurjiyaCity1 4 месяца назад

    Masha Allah Allah yakara umar mugode ❤️❤️❤️👍🎉🤙

  • @sanilawanmgr5040
    @sanilawanmgr5040 4 года назад

    Masha Allah gaskiya Wannan Labarin Duk Sauran Yafisu Karan,tauwa Akwai Darusa A,,Cikinsah Allah Kara Basira

  • @zuwairaabba1546
    @zuwairaabba1546 4 года назад

    Alhamdulillah mungude Allah Allah kara basira da dau kaka muma katsinawane

  • @issakasaidou7500
    @issakasaidou7500 4 года назад

    Allah ya saka da alkairi Umar godiya muke daga kasar côte d'Ivoire

  • @aminaabupaker8690
    @aminaabupaker8690 4 года назад +2

    Allah sarki Rayuwa 💞💃 Masha Allah 🙏mungode sosai

  • @hausaversion2023
    @hausaversion2023 4 года назад

    Hmmm.muda ba kanawa ko katsinawa ba ......jazakallahu khairan yaya umar

  • @hasiyaahmed9549
    @hasiyaahmed9549 4 года назад

    Masha Allah godeya mukeyi yayamu Allah yakara basira

  • @saudatmuhammadmuhammad7575
    @saudatmuhammadmuhammad7575 4 года назад

    Masha Allahu. Muna godiya sosai da sosai Allah ya saka da alkairi.

  • @naomam2320
    @naomam2320 3 года назад +1

    Alhamdulillah Allah ya saka da Alkairi Yaya Umar

  • @safsfsmashaallahsadags3978
    @safsfsmashaallahsadags3978 4 года назад

    Msha Allah yaya umar mun gode sosai Allah yasaka da alkairi

  • @abl1752
    @abl1752 3 года назад

    Mashe allah munagodiya soso da kwarata inaso daga maman umar makkah

  • @ashirashir7902
    @ashirashir7902 4 года назад

    Gaskiyane gamu fah katsinawan dukko muna godiya

  • @hadizasani1598
    @hadizasani1598 4 года назад

    Masha Allah Allah ya sa ka da Alheri labari yayi dadi Allah ya karbe

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 4 года назад

    Alhamdulillah komaiyayi farkozaiyikar she munagodiya wlh s s umar maisaiyi ya Allah ya karamaka lafiya da basira ya karatsareka ameen jamila kema mungode Allah ya karabasira yan tsakargida barkanmu dai❤👌

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 года назад

    Masha Allah muna godiya alhamdullah hjy Jamila Allah yakara basira oga umar Allah yasa kufi haka ameen

  • @maniratassiou9415
    @maniratassiou9415 11 месяцев назад

    Mâcha allh sai yau nakare saurare❤

  • @islam-ismailmaikano5816
    @islam-ismailmaikano5816 4 года назад

    Alhamdulillah godiya ta kara tabbata ga Allah mai kowa mai komai da ya nuna mana karhen ltfn nan yayan mu Allah kara lfy da nisan kwana mai Amfani Ameen summa amin

  • @wkjsjshs7879
    @wkjsjshs7879 4 года назад

    Allah Ya Dai yabiya kawu na umar💕💕💕👍👍👍

  • @aminausman7318
    @aminausman7318 4 года назад

    Allah yayi angama kum mungode Allah kara basira

  • @fatmalshwibs6024
    @fatmalshwibs6024 4 года назад

    Masha Allah Allah ya qara lafiya mungode sosai Allah ya kaimu lfy

  • @hissahalhissah4790
    @hissahalhissah4790 4 года назад

    Masha Allah sannu da kokari allah ya kara basira allah ya saka da mafificin alkhairi

  • @gambosouaibou342
    @gambosouaibou342 4 года назад +1

    Godiya muke alhamdu lillah jamila Musa sai godiya malam Umar mai sanyi allah yakara daukaka

  • @alameenusman9454
    @alameenusman9454 4 года назад

    Masha Allah Umar da jamila Allah ya Kara lafiya da nisan kwana

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 4 года назад

    Masha alah masha alah yabiya umar me sahi alah yakara rufama asiri duniya da lahira🙏🙏🔥🙄 hajidy jamila musa alah ya biya ya kara miki basira da kirfi kuewa🙏🙏

  • @Zamnaj
    @Zamnaj 4 года назад

    Masaha Allah munjidadi so Sai Allah yasakada alkhairi Umar maisanyi mungode ,Amma baka bani number anty Jamila a

  • @ehfgfgchchhg2592
    @ehfgfgchchhg2592 4 года назад

    Alhamduliiah mungama Malan Umar Allah ya saka da alkhairi ya Kara basira su dikko Allah yabada Zaman lfy mun gode jamila Umar Allah yabar zumunci

  • @amadouhaouaou3040
    @amadouhaouaou3040 4 года назад

    Gaskia labarin nan yamin dadi kuma bana gajia da sauraranshi, Allah dey ya biyaka dan uwa

  • @norabakor7122
    @norabakor7122 4 года назад

    Hjy maryam aliyu daura alhamdulilah allha mugode dakaba mudamar saurara tunda farko harqarshe 👍👍👍💃💃💃

  • @zainabyaqub2746
    @zainabyaqub2746 4 года назад

    muna godiya so sei wallahi Allah ya kara basira da daukaka

  • @aboumaha3845
    @aboumaha3845 4 года назад +1

    Masha Allah muna godya sosai Allah ya kara lfy

  • @soomapsshdudys6870
    @soomapsshdudys6870 4 года назад +2

    Allh sarki sultana zanyi kewarki sose

  • @hadizajudithibrahimamadou7903
    @hadizajudithibrahimamadou7903 4 года назад +4

    Mashaa Allah !!!! Yaya Umar jazakAllahu khayran!!!!

  • @rukayyamuhammad1735
    @rukayyamuhammad1735 4 года назад

    Masha Allah Allah ya karabasera da lafiya da nisa kwana 😀😀godeya muke sosai

  • @husnamsan1325
    @husnamsan1325 4 года назад

    Indeed kwarata is a nice and Wonderful story. Mun karu sosai Allah ya saka da alkhairinsa. So touching wallahi

  • @الكنجالكنج-ص4د
    @الكنجالكنج-ص4د 4 года назад +3

    Masha
    Allah
    Mugode
    Susey🇸🇦👍🌹💘

  • @safahabdulaziz3817
    @safahabdulaziz3817 4 года назад

    Wai masha allah godiya ga Allah daya kawumu karshan wannan labarin allah dai yabar Sultana da dikko marobociya tare,da umar mai sanyi mungode susai allah yakara basira daraja da daukaka

    • @sayyadaamina9064
      @sayyadaamina9064 4 года назад

      Slm alhamdulillah babban yaya Allah ya saka maka da mafificin alkairin sa ina alfahari da litaffin kwarata fatan alkairi agareka

  • @hawaali4808
    @hawaali4808 Месяц назад

    ma cha allah 😊mugode ❤anma benji dadi ida chi😢

  • @fatimamuhammad2955
    @fatimamuhammad2955 4 года назад

    Muna godiya Allah yasa afi haka

  • @maryammuazu2630
    @maryammuazu2630 4 года назад

    Alhamdulillah muna godiya na musamman ga Jamila musa dakai Yaya Umar
    Allah ya sakamuku da alkhairi 😘 da samu nishadi da Kuma fadakarwa ..
    Sai munhadu a littafi na Gama insha Allahu

  • @ambatomaaiki6795
    @ambatomaaiki6795 4 года назад

    Maaha Allah mun godiya sosai

  • @hamisusalisudabi4647
    @hamisusalisudabi4647 4 года назад +1

    Thank you so much Yaya umar God bless your life I want this novel wlh

  • @rukayyatabdullah5155
    @rukayyatabdullah5155 4 года назад

    Masha Allah
    Allah yasa kacigaba da nemo littaffai kamar wannan masu cike da waazi ga maaurata

  • @mamadoubabayemamadoubabaye6462
    @mamadoubabayemamadoubabaye6462 4 года назад

    Masha Allah kodaya biwucici ba munagudiya umar

  • @nafisaadamu5204
    @nafisaadamu5204 4 года назад

    Alhmdllh Yayi dadi sosai,kuma yayi ma'ana.mungode yaya umar

  • @nusaiba12nusaiba16
    @nusaiba12nusaiba16 4 года назад

    Masha Allah
    Allah ya saka da alkhairi
    Aunty Jamila Allah ya qara basira Yaya umar Allah biya allah qara basira

  • @bintsaeibou9524zakariyya
    @bintsaeibou9524zakariyya 4 года назад +7

    Jazakallahu. Khairan. 😭🙏Alhamdulillah

  • @xaheerahadamu2129
    @xaheerahadamu2129 4 года назад

    Masha Allah Wlhy yayi dadi Kai banso angama ba wlhy

  • @smy.mshmsaiylove4294
    @smy.mshmsaiylove4294 4 года назад +2

    Masha Allah yayi yayi 😁😁😁

  • @idrismgiwa232
    @idrismgiwa232 4 года назад

    Masha allah godiya godiya muke

  • @absiamohamed4269
    @absiamohamed4269 4 года назад

    Godiya muke yaya oumar😍😍😍😍

  • @rukayyahasanadam8917
    @rukayyahasanadam8917 4 года назад

    Masha tabarakkallah godiya muke Allah yasaka da alkhairi

  • @GgGg-lv1lp
    @GgGg-lv1lp 4 года назад

    Alhamdullah mungode Allah ya sa ka da Alheri Ameeen sai munhadu Allah yataimaka kuma Allah yakareka

  • @nafisatsaminu2381
    @nafisatsaminu2381 4 года назад

    Katsinawa Dikko kunya garemu bamu da tsoro😂🤔🤣

  • @halidmhamd741
    @halidmhamd741 4 года назад

    Masha Allah muma mungode jamila da umar limamin tsakar gida jinjina gareka

  • @naeemaharounauntynaee9182
    @naeemaharounauntynaee9182 4 года назад +3

    Allah sarki munyi missing din labarin nan duk tsayinsa amma baya gundura
    Allah yasa next book din daza'asako yakasance na aunty jamila musa ne again 🥰👏

  • @ummahanimusa9529
    @ummahanimusa9529 4 года назад

    Assalamualaikum kai a gaskiya bantaba jin littafi ba amman a karon farko naji Wanda ya grigizani Masha Allah

  • @kadijahabuk7846
    @kadijahabuk7846 4 года назад

    Masha Allah Allah temaka gaskiya muna godiya

  • @fatenf7308
    @fatenf7308 4 года назад +21

    ما شاء الله تبارك الله شكرا يا اخي عمر القصه تجنن مره الله يبشرك بالجنه ان شاء الله انت وجميله❤️❤️

  • @shaawaabdllahiadam7536
    @shaawaabdllahiadam7536 4 года назад

    Slm mu katsinawa mazauna saudiya munagodiya gareku mairubutu da maikaratu Allah yataimakeku