Allahu Akbar, wlh fada da Sunnah ba dadi Kuma ba nasara, Allah kajikan malamin mu baban mu sheikh ja,afar, Kuma insha Allah idan matata tahaifi namiji nasanya sunan ja,afar sbd syy
@@Speedyvampir2 shine ai wallahi...Idan akace anyi shiru kenan ma an yarda cewa abinda ya fada gaskiya ne .. wallahi aci gaba da tona masa asiri kawai kuma Allah wa dai da abin da ya fada akan malaman sunnah
Maa Shaa Allah
Malam Allah Ya Kara Lafiya
Ameen
Ma Sha Allah
Muna Tare Dakai Dari Bisa Dari
A hukuntaci
Allahu Akbar, wlh fada da Sunnah ba dadi Kuma ba nasara, Allah kajikan malamin mu baban mu sheikh ja,afar, Kuma insha Allah idan matata tahaifi namiji nasanya sunan ja,afar sbd syy
Masha Allah, Allah yekarawa rayuwa albarka, yekuma jikan Mal. Jafar
Salam malam munai maka fatan alkhairi allah yakara basira dan allah mlam karabu damutanancen kacigaba da abin da kasaba shine yada ilimi bisa sunna
Allah yasaka Maka da alkhairi malam yakara ilimi da basira
Macha Allah mouna moukou fatan daga libiya
Lalle dai kam. Allah ya saka wa Mallam da Alkairi
Jazaka lahu Kai ran mlm
Allah kara lafiya magajin mai gida sheikh Ja'afar.
Amma Lawan baka tsoran ALLAH makaryaci mukazzibi
Gaskiyane yakamata nura arzae akaesa kotu saboba sarinsa
Maa shaa Allah
Allah yasa mu dace Allah ya rufa mana asiri
Allah yasaka da alheri
Allah ya kare mana kai da kuma ire-iren ku
Malan allah yakara imani da lafiya
Allah ya saka da alheri malam
Maa shaa Allah muna tare da kai
Jazakallahu khairan
Allah Yasaka Da alkhairi amin
Allah ya kara lafiya ❤
Jazakumullaahu Khayran Yah Shaykh!
Allah yajikasa darahama
Allah ya qara lafiya mal amaka shi kotu shine saiti kada adaga mai kafa sai ya tuba
Allah yabia
Wlh nayi wannan mgnar a Facebook menene alakar Mai dubun Isa da sheikh Jafar
gaskiya malam lawan wannan badsidaibane
Waiku Dan girman Allah Baku San Arna Musamman Na Arewa suna Bibiyarmu ba,Yanzu wannan Cecekucan Me zai Amfanawa Musulunci,
Shi Nura arzai ɗin meye yasa shi jingina malamai ta'addan ci ?? Daidai ne aci gaba da masa raddi ba ruwan da cewa arna suna bibiyan mu
Shi tsohon da Ku Ka turo Shi ya zo ya yi rashin mutunci da karya meye ya sa ba Ku ja masa kunne ba.
@@Speedyvampir2 shine ai wallahi...Idan akace anyi shiru kenan ma an yarda cewa abinda ya fada gaskiya ne .. wallahi aci gaba da tona masa asiri kawai kuma Allah wa dai da abin da ya fada akan malaman sunnah
Masha Allah
Mara tarbiya
Yace ambada head littafi rayuwar kare ko bakulene
Wannan ba magana bace kace wai arna na bibiya mu Shi tsohon shi yafara ai
Nura aujara ya sha kunya
bada ladahh
Ina baka shawara kakoma karika karatu baka rika magana akan wasu se kakoma shashasha
Ai shine yafara tafa muhibbar ja'afar kuma dalibi na kwarai baza a zagi malamin sa yayi shiru ba
Wa ya fara maganar wani tsakanin nura aujara da shehk lawan trayon
@@NafiouMoustapha ok ashema bakasan komi akan issue din ba
A҉ l҉ l҉ a҉ h҉ y҉ a҉ s҉ a҉ k҉ a҉
Wane yare wannan
A gaskiya banso malam ya fara irin wadannan maganganunba wlh da malam baya magana akan kowa sai dai bada karatu kawai ALLAH ya gyara mana al,ummarmu
Dan'uwa sai kayi hakuri 🙏
Tsokanosu akayi...
Komai kamawa take yi, a da da hakan bata taso ba ai bai yi din ba kamar yadda kaima ka fada.
Izala wahabiyya maƙiya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam, Khawarijawa, Ƴan Ta'adda
Mutuman banza ne
Nura arzae danka yagadi hokanka😂 jahilan banza 😂 malam jafar yafi tijani da birema inyas ilimi da albarka
Nuna arze mahokacine bakin jahiline da tijaniya musriki
Shima shek jaafar ai ba asalin dan kanobane, dukanku almajraine. To miye na ba dan garibane?
Kowa yasan wannan amma kafin yau bakasan cewa Shiba dan kano bane don haka kaji da kanka mlm
Wadannan yanzu ku da mata duk daya...kuma yanzu wai sunanku malamai ko?
Kayiwa Nura aujara wannan raddi
@@nawasmuhammed4887 mai yasa shi kadai ba dukkansu ba??
ruclips.net/video/QTVKPgyme74/видео.htmlsi=oADwDaodYmDkxZ51
ADDU,AR
Ta,aziyyar Sheikh JA, AFAR MAMUDA Adam BY KHALIFA MALAN AHMAD SULAIMAN
Wawa mahaukaci karya dai haram
Masha Allah
Masha Allah