Naji dadin wannan clip,muna godiya. Dama inata fatar samun Wanda zanyiwa wata magana,watau na samar da coin da exchanger namu na Arewa.Nasan influencers da dama sun samu alhaira,to irinsu dakai idan kuka hada da taimakon manya masu like minds kamar Sarki Sunusi Lamido d Mal Nasir elrufai dss,hakan zai taimaka.Kusawa coin din suna Gamji,hh
Jinjina tare da gaisuwar ban GIRMA ga SADIQ ubangiji ALLAH yayimuna jagora👏🤲🤲🤲
Allah yasaka maka da mafificin alhairi malam Sadiq. Muna matukar godiya . Pls inason bayani akan zencoin inbaduwa.
Naji dadin wannan clip,muna godiya.
Dama inata fatar samun Wanda zanyiwa wata magana,watau na samar da coin da exchanger namu na Arewa.Nasan influencers da dama sun samu alhaira,to irinsu dakai idan kuka hada da taimakon manya masu like minds kamar Sarki Sunusi Lamido d Mal Nasir elrufai dss,hakan zai taimaka.Kusawa coin din suna Gamji,hh
Allah yaqara sutura sd muna godiya 🤝✊
Don Allah wai yaushe za'ayi lunch wlh mungaji
Allah ya kara basira da fikra ya ye jagura cikin ikon sa
Badan kaiba da Tuni nabar harkar Manning din nan, Muna godiya Allah ya saka da Alkhairi
Allah ya Kara basira🙏 oga sadeq
Masha'Allah Allah yasaka da alkhairi... Peace🎉🎉
Oga sadiq you always try 🎉🎉 that's why I like u I always be with you
Masha Allah
Allah yasanya mana alkhairi cikin wannan lamari🤲
Maasha Allah Allah Yakara fikira sadiq 🙏
Saqik barka dadare ❤
Jazakallah Khairan
Thanks so much Oga Sadiq.
Mu na karuwa, Allah ya saka da alheri.
Wslm Masha Allah
May Almighty God bless you
Masha Allah
Wa Alaikum Sallam
Gaskiya Blum ya yaudarane
Very sweet BOSS 💪
Allah saka da alkhairi
Mashallah 🎉
❤❤❤❤❤
Blum is batalo kaci Dan uwar su 🥵🥵
🎉🎉🎉🎉🎉
Aiki ja😢😅😭🤩
Thanks
Oga
Always respect 🫡 my mentor 🥰
Allah bless ❤❤❤
❤❤❤🎉🎉🎉
Ma Sha Allah
✌
My boss ❤❤
Very very nice 🥰
Sadiq ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Fatan alkairi oga Sadiq
Muna godiya da update
Masha Allah❤🎉🎉
Slm
Malam Sadiq don Allah muna so kayi Mamu bayani akan memeland yau sukayi listining munyi withdraw zuwa wallet amma shiru pls
Great job
Muna godiya
❤
Am the first today Sadiqtech
Sure
Don Allah a naka fahimtar Blum conversation zasuyi ko Airdrop kawai zasu bamu best on ur activities?
Peace
Mana godiya mlm sadik Mai Dalla Dalla
Now I understand sir 😮😮😮😮
gaskiyane
Sadiq brother, what is my good job? I am from Bangladesh.🇧🇩
Assalamu Alaikum please assist me with Celia link
Me kabarin memeland Dan allah
Always I dey with you boss 🫡
Masha Allah
🎉🎉🎉🎉🎉
Masha allah