Wa'alaikum Salam Fatimah_Suleima.. cassette din part guda biyu ne: nafarkon Sheikh Jafar ne yayi,na biyun kuma Mallam Kabir Gombe. inkna son na sheikh jafar kibude wannan 1-Me Yasa suke cewa boko Haram ne?-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam da khabir Gombe.wmv amma duk photon Kabir gombe ne. matsala aka samu.
Wa'alaikum Salam.. cassette din part guda biyu ne: nafarkon Sheikh Jafar ne yayi,na biyun kuma Mallam Kabir Gombe. inkna son na sheikh jafar kibude wannan 1-Me Yasa suke cewa boko Haram ne?-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam da khabir Gombe.wmv amma duk photon Kabir gombe ne. matsala aka samu.
Allah ya kara lfy
jakallahu khairan ea yakfika sharran
Gud Allah ya kara basira
24/04/16 💓
Allah yakawo mana sauqi karkuma yakoma kan malaman mu
Wa'alaikum Salam Fatimah_Suleima.. cassette din part guda biyu ne: nafarkon Sheikh Jafar ne yayi,na biyun kuma Mallam Kabir Gombe. inkna son na sheikh jafar kibude wannan 1-Me Yasa suke cewa boko Haram ne?-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam da khabir Gombe.wmv amma duk photon Kabir gombe ne. matsala aka samu.
salamu alaikum, An rubuta wa'azin sheikh jafar amma na ga hoton kabiru gombe. wa ke magana a wa'azin nan dan Allah?
Wa'alaikum Salam.. cassette din part guda biyu ne: nafarkon Sheikh Jafar ne yayi,na biyun kuma Mallam Kabir Gombe. inkna son na sheikh jafar kibude wannan 1-Me Yasa suke cewa boko Haram ne?-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam da khabir Gombe.wmv amma duk photon Kabir gombe ne. matsala aka samu.
Ibrahim Gwayo ok nagode. ni dama ina neman in ji me malamai suke cewa akan aqeedar 'yan boko haram. ko ka sani?
Inkin saurari part1 din na Sheikh Jafar,Insha Allahu zak samu bayani mai gamsarwa.