SARAN BOYE, Part 67.END. Labari me cike da sarkakiya, manakisa, yankan baya da tsantsar soyayya.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 дек 2024

Комментарии • 169

  • @harirabello
    @harirabello Месяц назад

    Alhamdullah masha Allah❤❤❤munagodeya sosai

  • @fahtimaAbubakar-lf3po
    @fahtimaAbubakar-lf3po 5 месяцев назад +1

    Alhadmdulilah this novel is very amazing and great 😃👍

  • @aishantymuhammad7437
    @aishantymuhammad7437 2 года назад +2

    Allah ya saka inason Nobel dinta sosai ga kwai cikin kaya yayi dadi sosai Kuma ga saran boye Allah ya biya

  • @habibaashiru4119
    @habibaashiru4119 Год назад +1

    Madallah muna godiya sosae Allah ya saka d alkhairi yabamu ikon daukan dukkan darussan d ke cikin wannan labari ameen

  • @AsiyaDauda-t8w
    @AsiyaDauda-t8w 3 месяца назад

    Masha Allah muna godiya Allah yakara basira

  • @aminausman7318
    @aminausman7318 2 года назад +1

    Masha Allahu labari ya kari mungode Allah ya kara basira munsamu darasai sosai Allah ya tayimaka marubuciya tayi kukari gasakiya saran boye rayina kama kwai cikin kaya labari masu dadi da kuma darase mugode sosai anti zeee mungode 💜❤️❤️

  • @lantanamamanfatima7112
    @lantanamamanfatima7112 2 года назад +1

    alhmadilillah alhmadilillah Masha Allah 🙏🙏🙏godiya tamusammam zuwaga marubuciya dakuma makaranciya abokiyar hira Masha Allah gaskiya mugidarisa masiyawa Allah yasaka DA alkairi

  • @maryamsani2036
    @maryamsani2036 2 года назад +1

    Alhamdulilahi Masha ya Allah yakara dankon soyaya tsakani yuhan da nu ai a da yarasu abokiyar hira muna gdy Allah yakara basira

  • @rayuwatv3564
    @rayuwatv3564 2 года назад +1

    Alhmdllh masha Allah Allah ya qara lfy Abokiyar Hira Amei

  • @hadizarabiu3405
    @hadizarabiu3405 2 года назад +2

    Masha Allah gaskiya labarin yayi daɗi Allah yasa mu amfana da Abinda muka saurara na Amfani 🙏🙏🙏🙏 abokiyar fira muna miki fatan alkhairi 😁😁😁

  • @barakasalisumalammamman8062
    @barakasalisumalammamman8062 2 года назад +1

    Masha allah godiyamuke sosai allah yakarabasira anti Zainab alhamdullila

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb 2 года назад +3

    Masha allah allah ya karawa annabi daraja ameen
    Muna godiya marutuciya da makaranciya allah ya saka da alkairi ya kara daukaka ameen
    Ammafa abokiyar hira nifa bangane ba da ince ayma tada shekara 17 har inacewa sa atace amma yanxu baka tatan naji ince wai gata da yaya har 3 harda mai shekara 10 ai takusan haihuwar kamarni ina zaune jingin dangare ko 18 dinma bankai ba gaikiya abokiyar hira SARAN BOYE akemin 🥺🥺😅😬😡😅

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад +3

      🤣😅😀🤣😅😀 Wayyo cikina, gaskiya na yarda dake, ana miki saran boye, yasin karki yarda, kizo muje kotun 'yan alluna mu shigar da kara😂🤣😅

    • @ameerah-bh5xb
      @ameerah-bh5xb 2 года назад +1

      @@AbokiyarHira 🤣🤣🤣🤣🤣

  • @lujainafallata5732
    @lujainafallata5732 2 года назад +1

    Alhmdulillah Alhmdulillah abokiyar hira dake da murubuciya Allah yasaka da Alkhairi Allah Kuma ya hadamu a littafi NA gaba thank you so much 💖💖💖💖🤲👍

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад +2

      Ameen my sister, thank you for listening 💖

  • @HawaaH-s2y
    @HawaaH-s2y 2 месяца назад

    Alhamdulillah Alhamdulillah 🤲🤲🙏

  • @حسينةإدريس
    @حسينةإدريس Год назад +2

    الحمدلله على كل حال

  • @habeebahharuna9680
    @habeebahharuna9680 2 года назад +1

    Wanne haka ya ki
    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
    Thank you very much sister May Allah bless you and your family

  • @karimashuaibubulele1630
    @karimashuaibubulele1630 2 года назад +1

    Masha Allah Alhamdulillah Allah ya kara lfy da nisan kwana mai albarka marubuciyarmu da kuma anty abokiyar hira Allah ya saka da alkairi

  • @mamanyusuf7604
    @mamanyusuf7604 2 года назад +1

    Alhamdilillah muna gudiya susai allah yakara basira ameen ya allah fatan alkairi

  • @MaryamMuhammadIsmail-v5y
    @MaryamMuhammadIsmail-v5y 3 месяца назад

    Alhmdllh muna godiya abokiyar hira Allah y qara lpia an Allah y karawa billyn abdoul lpia d basira tayimana raena kama tayi mana kwai cikin kaya g kuma saran boye Allah y saka d alkhairy

  • @hsyyshshs1806
    @hsyyshshs1806 2 года назад +2

    Masha.allah.littafi yayi.dadi.saqo.daga.kausar.maman.wasim.da.wafah.amaryar.sha.aibu.makkah.hoshan.bukur..mai.gammo.nagode

  • @zainabaliyu2545
    @zainabaliyu2545 2 года назад +1

    Masha Allah alhmdulillah godiya muki anty zee Allah ya saka da alkhir 🙏🙏🙏😍😍😍🤗

  • @muhanmanibrahim1751
    @muhanmanibrahim1751 2 года назад +1

    To masha allah sannu DA kukari saiyada tamu allah yasaka DA alkairi bamu ji sakunnin muba na labarin DA ya gabata

  • @mamansusutaannabis.a.w965
    @mamansusutaannabis.a.w965 2 года назад +1

    ameen ya rabbi to Allah yasaka da alkairi kuma Allah hadamu awani labarin lafiya muna godiya

  • @tassiouabdou3204
    @tassiouabdou3204 2 года назад +1

    *masha allah alhmdllh mugode sosai anty zee allah biya 🙏🙏 nu'aima yuhan i miss you tou*

  • @yacoubadaji6836
    @yacoubadaji6836 2 года назад +1

    Macha Allah anti Mû Alhamdulillah Rabbin allamin

  • @سونهالهوس-ن7ب
    @سونهالهوس-ن7ب 2 года назад

    استغفر الله واتوب اليه سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم لا اله الا الله

  • @رقيةمحمد-ث5ق
    @رقيةمحمد-ث5ق 2 года назад +1

    Masha allah mungude labari yayi dadi susai

  • @huwailasani2221
    @huwailasani2221 2 года назад +1

    Masha Allah tabarakallah lbr yayi dadi sosai godiya Abokiyar hira one love ❤️

  • @halimamuhammed2478
    @halimamuhammed2478 2 года назад +1

    Aslm barka da warhaka sister me God bless you may Allah protect accept your responsibility and all I'm grateful thanks 😊 hope watarana ni ma zan bada nawa labarin rayuwata I wish kikaranta nagode 💯

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад

      W slm my sister, Ameen ya hayyu ya Qayyum, to Insha Allah, akwai wannan damar ga duk me ra'ayin hakan, kuma duk sanda kika shirya kofa a bude take. You are most welcome ❤️

  • @talatunnanamadina9795
    @talatunnanamadina9795 2 года назад +1

    Masha allah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah

  • @mihzsalaha6083
    @mihzsalaha6083 2 года назад +1

    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

  • @abubakarzeenat7098
    @abubakarzeenat7098 Год назад +1

    masha allah ❤️❤️❤️

  • @hfhd8451
    @hfhd8451 2 года назад +1

    سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله اكبر ولا حول ولا قوة الا بالله اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @minatavideos
    @minatavideos 2 года назад +1

    Ma shaa Allah, merci zeinab A Baba👍👍👍👍

  • @fatimaabdallah2045
    @fatimaabdallah2045 2 года назад +2

    Masha Allah Masha Allah Allahamdulillah 😍😍👍👍🙏🙏May Almighty Allah bless you Auntie Zee and protect you for all of us Allahuma Ameen 🙏🙏

  • @aljannatuahmed769
    @aljannatuahmed769 2 года назад +3

    Masha Allah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah thank you so much aunty Zee. May Allah Bless You And Continue To Take You Higher , And To The Writer Thank You So Much We Have Learnt A lot From The Story. May the Almighty reward you with Jannah Firdaus

  • @SadiyayahuzaAbdullah-gd6hk
    @SadiyayahuzaAbdullah-gd6hk Год назад

    Thank you so much Aunty zee Allah ya Kara dadin murya

  • @abbadd7954
    @abbadd7954 2 года назад +1

    Masha Allahu habitti muna gdy sosai

  • @aishas1623
    @aishas1623 2 года назад +1

    Masha Allah Thanks you sister 🥰🥰🥰🥰💜💜❤️❤️❤️🌹🌹🙏🙏🙏🤝🤝🤝

  • @memusaibu4370
    @memusaibu4370 2 года назад

    Ma cha alllah alhamdulilla sista sanu da kukari alllah kara bassira dan daukaka wanan tacha wanan godia sosei alllah ya Sa Wana darassii ya zaman izena a gari mu

  • @assamaouhimahassane4439
    @assamaouhimahassane4439 2 года назад +3

    Masha Allah Masha Allah💕💕💕

  • @shamsiyyabasirukunya1865
    @shamsiyyabasirukunya1865 2 года назад +1

    Alhamdulilah masha allah thank you aunty zee👌👌🤗🤗🤸🤸

  • @safarauyahyamohd1478
    @safarauyahyamohd1478 2 года назад +1

    Masha Allah alhamdulillah muna godiya sosai Allah y Kara lfy Aunty Zainab 👍😘❤️💓

  • @fateemamurtala6516
    @fateemamurtala6516 2 года назад

    Masha Allah sannu da quqari abokiyar hira mungode sosai Allah ya saka da alkhairi Allah yahuta gajiya

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад

      Ameen Fatsime, Allah ya bar kauna

  • @hauwamuhammed1770
    @hauwamuhammed1770 Год назад

    Allahamdulilah thank you so much anty zee❤❤❤❤

  • @hannatuahmadabubakar2436
    @hannatuahmadabubakar2436 2 года назад +1

    Masha Allah sannunki da kokari

  • @ameenaabdulqadir5208
    @ameenaabdulqadir5208 2 года назад +2

    Ameen ya ALLAH 🙏Alhamdullah

  • @mdkmdato6558
    @mdkmdato6558 2 года назад

    Mashe allah alhamdulillahi Allah mugodema Allah daga maman umar makka

  • @rabifaruok5114
    @rabifaruok5114 2 года назад +2

    Alhamdulilah 🙏 Masha Allah. Thank you Aunty Zee.❤️❤️❤️

  • @nassirashuaibu3428
    @nassirashuaibu3428 2 года назад +1

    Alhamdulillah Masha Allah Thank you so much 😍😍💯💯

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 2 года назад

    Alhamdulilah alhamdulilah mash Allah muna godiya sosai yar tsohuwa Allah yasaka da alkhairi

  • @frdossadam139
    @frdossadam139 2 года назад +1

    Alhamdulillah Masha Allah 😍 thank you so much 🎊❤️❤️❤️

  • @hsyyshshs1806
    @hsyyshshs1806 2 года назад +1

    Salam.abukiyar.hira.muna.godiya.daga.jamilah.maman.afan.kwanar.goda

  • @hfhd8451
    @hfhd8451 2 года назад +1

    جزاك الله خيرا ♥️♥️♥️♥️

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 2 года назад +1

    Masha ALLAH Anti zee 8

  • @jamilaabdullahiabdullahi8989
    @jamilaabdullahiabdullahi8989 2 года назад +1

    To masha Allah 🥰

  • @wasilaalhassan8877
    @wasilaalhassan8877 2 года назад +2

    Alhadulilah

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 2 года назад

    Masha. Allah.. Alhamdulillah. Allah kasamudace. Allah bamu ikon aykida darussa dakeciki masu amfani wandakuma Bana alkairiba. Allah karemu abokiyar hira. Allah karabasira dadaukaka amen saidai inadakorafi gaskiya abokiyar hira idanmukayi Comments baamsa kolak bamasamu ammadai Hakan an muketabibiya bamafushi todai aduba mana mungode sosai

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад +1

      Ameen salwa, amma se kun min uziri, wlh abubuwanne sun min yawa akai, ina makaranta ina aiki, ga kawo novel, kuma tasha 3 nake rike da, kinga kuwa se a hankali, adaiyi ta hakuri dani, idan wata rana ban amsaba wata ran zan amsa inshaa Allah, nagode da kauna

  • @ryamabra9125
    @ryamabra9125 2 года назад +1

    Alhamdoulilah ala kulli hali

  • @hajiyamamamn2848
    @hajiyamamamn2848 2 года назад +1

    Masha Allah MashaAllah 👍👍👍👍👍💕💕💕💕

  • @fiddausiahmed3949
    @fiddausiahmed3949 2 года назад +1

    ALHMDULILLAH ALLAH YAQARA LPY

  • @muhammadlubabatu7515
    @muhammadlubabatu7515 2 года назад +1

    Alhamdulillah masha allah

  • @sumyfagge2300
    @sumyfagge2300 2 года назад

    Ameen ya allah muna godiya allah ya kara basira

  • @اناانت-ه9ر
    @اناانت-ه9ر 2 года назад +1

    Ahmdullah mungode sosai walahi

  • @mamanaminatutv3072
    @mamanaminatutv3072 2 года назад

    Alhamdulillah Allah yabiya yakara basira

  • @Ruqayyasalisu-wf9nc
    @Ruqayyasalisu-wf9nc Год назад

    Alhmdllh muna godiya abukiyar hira

  • @zakiyyataraf417
    @zakiyyataraf417 2 года назад +1

    Alhamduallah muna godiya aunty zee🥰🤩❤️❤️

  • @laoulikadiri6501
    @laoulikadiri6501 2 года назад

    Aslm barka da warhaka abokiyar hira ykk ya sanhi allha yahada mu awani labari nagaba allha yasa mudace

  • @ayishahassan4180
    @ayishahassan4180 Год назад

    Muna godiya sosai zee fatan alkeri 💘💕

  • @AAmo-bs1rk
    @AAmo-bs1rk 2 года назад +1

    Mun gode good belessed you in Allah's nem ameen

  • @oumarouhalima3480
    @oumarouhalima3480 2 года назад +1

    Masha Allah
    Alhamdoulillah

  • @RaïchaLamine
    @RaïchaLamine 2 месяца назад

    Kema abokiyar hira Allah SWT ya karamiki bassira

  • @hajaralkanawai9586
    @hajaralkanawai9586 2 года назад +2

    allahu, akabr kabira lalene in kace zakake shuka share to kajira lokacin da asirinka ze tonu dkta kushbawa bakar zucia bataiba wlh madm ciyoma kinyi asara wlh wanann abun kunya har ina kodan ba imani a zucia yarki allah yarabamu da saun zucia nu, aima se acigaba da gashe suya se ranar sala yohan nama farin ciki da kagane gaskia baba allah yakara tsawan rai da tsayin gemo🤭kakata takaina allah yabamu zuri, a tayba mun gode sosai allah yakara zakin murya oh namanta momin nu, aima ban ji dadiba da bata mamake mana kiyar wanann matanba butlu memayar da hanann alkaire baya allah yasake hadamu a wane novel muna mika duban gaisuwa ga marboceyar da kuma kakata

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад

      Wlh zancenki gaskiyane Hajar, Allah yasa mufi karfin zuciyarmu, Ameen ya rabbi nagode

  • @ebtsamahmed6281
    @ebtsamahmed6281 2 года назад +1

    Mashallah ❤️❤️❤️❤️🤩.

  • @znbzaina5446
    @znbzaina5446 2 года назад +1

    Amin ya Allah

  • @khookahyargatanabba370
    @khookahyargatanabba370 2 года назад +1

    ماشاء الله
    الحمد لله
    والصلاة والسلام على رسول الله
    بارك الله فيك انتي زينب
    🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰👍

  • @aishabadaru8089
    @aishabadaru8089 2 года назад +1

    Masha Allah dear sister 😘🥰👍

  • @gdhs4934
    @gdhs4934 2 года назад +1

    Masha Allah My Sister 🥰

  • @musamaraliya1583
    @musamaraliya1583 2 года назад +1

    Masha allah 🥰

  • @سونهالهوس-ن7ب
    @سونهالهوس-ن7ب 2 года назад

    سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله اكبر

  • @bilkisubello19
    @bilkisubello19 Год назад

    Masha Allah 😍

  • @samiraadogumel7683
    @samiraadogumel7683 2 года назад +1

    salam godiya metarin yawa kakata

  • @سارهسلفي-خ6ك
    @سارهسلفي-خ6ك 2 года назад +1

    الحمد لله على كل حال

  • @MM-wr6kv
    @MM-wr6kv 2 года назад +1

    Masha Allah Allah yaƙara basira

  • @مروىبدر-س8غ
    @مروىبدر-س8غ 2 года назад +1

    ‏واو واو واو النهاية مرة حلوة كانت يعطيك العافية أختي زينب والكاتبة الله يعطيك العافية 🖤🖤

  • @fuseinibawa7780
    @fuseinibawa7780 2 года назад +1

    Masha Allah nice story and great lesson from Fuseini Bawa U S A

  • @Hajiabigbig
    @Hajiabigbig 2 года назад +1

    شكرا شكرا شكرا جزاك الله خير

  • @ummukhalid4924
    @ummukhalid4924 2 года назад

    Masha Allah muna godiya fatan alkhairi

  • @Balkisushinkafi
    @Balkisushinkafi Год назад

    Alhamdulillah ❤❤❤❤

  • @nanaibirahim7085
    @nanaibirahim7085 2 года назад +1

    Masha allahu

  • @قناهجوجوبيتيكلحياتي
    @قناهجوجوبيتيكلحياتي 2 года назад +1

    ماشاء الله تبارك ❤️❤️ا

  • @hassanaabdullahi717
    @hassanaabdullahi717 2 года назад +1

    Masha Allah 🙏🙏🙏🙏💕💕

  • @mrszenaba4780
    @mrszenaba4780 2 года назад

    Machaalla barkadazuwa

  • @hfhd8451
    @hfhd8451 2 года назад +1

    ربي يسعدك يارب

  • @كريمهالعاي
    @كريمهالعاي 2 года назад +1

    الحمد لله تمت بحمد الله شكرا لك اختنا كان فيها درس كثير عن الحياه💘😢

  • @hannatuahmadabubakar2436
    @hannatuahmadabubakar2436 2 года назад +1

    Yakamata ace su mama Deborah da su gebrel duk sun musulunta

  • @ميمه-و2ص
    @ميمه-و2ص 2 года назад +1

    الحمدالله علي كل حال في كل دقيقه في حيتنا

  • @Badria79
    @Badria79 2 года назад +3

    Alhamdulilah! Alhamdulilah!!Alhamdulilah!!! Masha Allah thanks a lot darling sister for the wonderful story I really enjoyed it thank you once again sis Allah ya saka da alheri. Regards to the writer may the almighty Allah continue to bless the writer 🙏 see you in another lovely story dear ❤ 🙏 ♥

    • @maryamhussain9522
      @maryamhussain9522 2 года назад

      Masha Allah Masha Allah Alhamdulillah

    • @lujainafallata5732
      @lujainafallata5732 2 года назад

      Alhmdulillah Alhmdulillah abokiyar hira dake da murubuciya Allah yasaka da Alkhairi yahada mu Kuma a littafi NA gaba thank you so much 💖💖💖💖🤗🤲😘

    • @AbokiyarHira
      @AbokiyarHira  2 года назад

      Ameen Badar dear, thanks for listening ❤️

    • @سودههوساوي
      @سودههوساوي 2 года назад

      Alhamdulillah Saudato Ali

    • @ahusgehu8321
      @ahusgehu8321 2 года назад

      Alhamdulillah 😍 😍

  • @جمولالهوساوي-ز3ب
    @جمولالهوساوي-ز3ب 2 года назад +1

    الحمدالله على كل حال وعلى أي حال👌🏽❤️❤️

  • @mrszenaba4780
    @mrszenaba4780 2 года назад

    Machaalla taqorrata allayasa darissan dakeciki alloummarmisilmi sugane alayahadami awani lafiya