RABIA,TU 3&4 LATEST HAUSA FILM

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
    --
    #LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa

Комментарии • 102

  • @nusaibaaaliyu2398
    @nusaibaaaliyu2398 2 года назад +1

    Qarzali baya daukan raini 😂🤝💔

  • @ibnissahmoubarak1251
    @ibnissahmoubarak1251 3 года назад

    Allah ubangiji ya kara basira. Daga busani Allah ya tsaremu da sharrin zina saboda babbar masiface

  • @mamanea406
    @mamanea406 6 лет назад +6

    Wannan gaskiya shine fim mai fadakarwa. Kash, amman naso a bawa Rabia'tu damar zaben wanda takeso.

  • @namigaddefirdaus5099
    @namigaddefirdaus5099 6 лет назад +2

    Oooh my goodness,
    يا لها من المروءة !!!
    Nice movie, more LOVE from Uganda 👍

  • @heemaheem1655
    @heemaheem1655 6 лет назад +3

    Gaskiya da haka kowace mace zata rufawa mijinta asirin da nawani ma da anji dadin rayuwar duniya yayi kyau Allah yakara basira

  • @shafiuumar4699
    @shafiuumar4699 6 лет назад +6

    Gaskiya tunda nake kallon hausa film ban taba ganin film Mai isar da Sako irin wannan ba Allah ya Kara basira ya bamu mata masu irin wannan tunanin

  • @aysham.baurah7370
    @aysham.baurah7370 6 лет назад +3

    nice movie.
    Allah yaqara basirah wannan film yayi sosai. inama mata haka mukeyii.

  • @thariaanmohammed1461
    @thariaanmohammed1461 2 года назад

    Sariyya👍👍

  • @amiami6119
    @amiami6119 6 лет назад +7

    This woman is a real muslim wallahi ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @khaduj7432
    @khaduj7432 6 лет назад +2

    Masha Allah. Na dade banga film mai ilmantarwa irin wannan ba, Gaskiya ya bada ma'ana sosai

  • @ibrahimib880
    @ibrahimib880 2 года назад

    Yayi kyau fatan alkhaïri🤝🤝 daganan Algérie👍👍

  • @BabaBaba-wb5go
    @BabaBaba-wb5go 3 месяца назад

    Macha Allah

  • @topblack2179
    @topblack2179 Год назад

    very wise woman

  • @saudatumuhammad2415
    @saudatumuhammad2415 6 лет назад +1

    Allah ya kara basira Aminu s bono Hadizan saima kinyi daide

  • @aminubiziaminu3940
    @aminubiziaminu3940 5 лет назад +1

    A gaskiya film ya Isar da sako yadda yakamata Allah yasaka da alkairi yakuma kara basira , Abu nakarshe shine mai matsalar da yafadi itamuke so musani

  • @sayyadafatimamuhammadannab7604
    @sayyadafatimamuhammadannab7604 6 лет назад +2

    Masha allah

  • @zainabsumaila7511
    @zainabsumaila7511 6 лет назад +4

    Maashallah fantastic

  • @arosksa9669
    @arosksa9669 5 лет назад

    Daduk mata haka suke daanji dadi masha allah film yayi yafadakar. Sosai

  • @aishashehu3997
    @aishashehu3997 6 лет назад +2

    Gaskiya film dinnan ya hadu sosaii

  • @fatimohammed4178
    @fatimohammed4178 6 лет назад +2

    Nice movie

  • @kubraaji470
    @kubraaji470 6 лет назад +2

    film yayi Allah yasaka da
    alkiri👌👌👌

  • @mardahfauzil1084
    @mardahfauzil1084 6 лет назад +4

    Hakika film din yayi kyau sosai inama da ache dukamu mata zamu iya haka dankuwa wannan babban darasine ga iyayemu bakidaya godiya muke Allah yasaka.

  • @khadejhharon8896
    @khadejhharon8896 6 лет назад +4

    Allah ya bada Sa'a yaya kyau soasai

  • @safiayahaya1111
    @safiayahaya1111 6 лет назад +3

    Ay ya micece matsalar elhadji karami

  • @freshgirlmaigatayargol9615
    @freshgirlmaigatayargol9615 6 лет назад

    Masha allahu najidadin wannan fadakarwar kuma muna godiya tare da yimuku addu.ar allah yaqara basira

  • @fiddausiismailfiddausi488
    @fiddausiismailfiddausi488 6 лет назад +3

    Masha Allah Allah ya kara basira

  • @mouhammedyacoubou3197
    @mouhammedyacoubou3197 6 лет назад +2

    Gaskia yayi sosai

  • @abubakarahmed3939
    @abubakarahmed3939 2 года назад

    Good mother and a good wife

  • @aimanmustapha7927
    @aimanmustapha7927 6 лет назад

    Gsky film dinnan yayi kyau sosai allah y kara basira

  • @husnaashir3179
    @husnaashir3179 6 лет назад +5

    Very nice

  • @khairataminu8865
    @khairataminu8865 6 лет назад +5

    Gaskiya wannan film ya isar da sako sosai muna gode ya

  • @safiayahaya1111
    @safiayahaya1111 6 лет назад +2

    Kay allah ya bani irrin zoutchiar hadjiya Maryam wallahy ko haka matan aldjana suke

  • @rurubaby3892
    @rurubaby3892 6 лет назад +2

    Gaskiya yayi sosai

  • @abbasnakowa8084
    @abbasnakowa8084 6 лет назад

    Masha Allah gaskiya film yayi kyau sai dai bai kamata kuyanke maganar da alhaji karma zap fadaba hakan dana nufin zakuyi cigaba Kenan

  • @fauxiyyaalhassan1238
    @fauxiyyaalhassan1238 6 лет назад +5

    Gaskiya film yayi kyau sosai

  • @nuralawaljby9492
    @nuralawaljby9492 6 лет назад

    Gakiya Hajiya tanuna bajinta basankai film din yy kyau wlh allh basira

  • @adamsmahaz777
    @adamsmahaz777 6 лет назад +2

    fantastic film

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 5 лет назад +1

    Masha Allah
    Allah yakara mana son Annabi S. A. W. Gaskiya mata yakamata mufarka mudawo hanyar gaskiya wannan film din ya Wa'azantar sosai. Toofah akwai mekenan?

  • @ManiMAhmad
    @ManiMAhmad 6 лет назад +7

    Gaskiya Hajiya Babba tayi acting to the script well

  • @rukayyahassanadam2483
    @rukayyahassanadam2483 5 лет назад

    Masha Allah tabarakallah Allah gaskiyya films yayi ma ana

  • @chatouibo3575
    @chatouibo3575 2 года назад

    Kay djama'a wani Abu sai a film Ku duba idan Alhadji dan allah 😔🙄

  • @rahmasalu8924
    @rahmasalu8924 6 лет назад +1

    Nice movie❤❤❤👍

  • @idrisyunuskiru4175
    @idrisyunuskiru4175 6 лет назад

    Masha Allah. Allah yasaka da alkairi.Allah yakara basira ameen s ameen.

  • @itzkhairat9253
    @itzkhairat9253 6 лет назад +3

    Mece Matsalar da yace akwai

  • @Mr_romanticNG
    @Mr_romanticNG 6 лет назад

    Ba'a taba yin film me ma'ana irin wannan bah..grt job KANNYWOOD 💥💫👍💪

  • @alhkabeersaeed2561
    @alhkabeersaeed2561 6 лет назад

    Nice one this is one of my best film

  • @user-nf7pp5kr6n
    @user-nf7pp5kr6n 6 лет назад +1

    di best film of the year 2018

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 5 лет назад

    Masha Allah Allah yasa mata suzama masurufawa mazajansu a siri irir haka film yayi ma a na,sosai

  • @khadijasaloomy7144
    @khadijasaloomy7144 6 лет назад +3

    Ma shan Allah

  • @kadijamsfararumonu131
    @kadijamsfararumonu131 6 лет назад +2

    👍

  • @bilkisuabubakar4646
    @bilkisuabubakar4646 6 лет назад +2

    yabata mata rayuwa

  • @umaralkassim400
    @umaralkassim400 6 лет назад

    masha allah film yayi ma'ana sosai welldone

  • @youssoufaadamou6971
    @youssoufaadamou6971 2 года назад

    Slt

  • @ismaelaz342
    @ismaelaz342 5 лет назад

    gaskiya yayi wallahi

  • @salmamusa359
    @salmamusa359 6 лет назад +8

    Da haka Mata suke ai da an zauna lafiya a duniya

  • @fadimamuhammadudaura7056
    @fadimamuhammadudaura7056 6 лет назад

    Gaskiya film din yayi ma'ana

  • @jamsykaramsy5194
    @jamsykaramsy5194 6 лет назад +2

    gaskiya film din nan ya bada ma'ana da kyau

  • @safiayahaya1111
    @safiayahaya1111 6 лет назад +2

    Ayki may kayu wly

  • @rabekaneabdulbassit8322
    @rabekaneabdulbassit8322 6 лет назад +1

    very interested movie

    • @ayshaaysha8613
      @ayshaaysha8613 5 лет назад

      Wlh wannan film yayimindadi sosai allah ya kara basira ameen

  • @zeebeby706
    @zeebeby706 5 лет назад

    Allah shiryaalhaji😊

  • @user-ci3wl7zb7s
    @user-ci3wl7zb7s 6 лет назад +1

    Sai godiya director yyi kokari Allah kr dau kk

  • @umarango6560
    @umarango6560 6 лет назад

    kai kai kai wlh kun cancanchi jinjina ta hakika fim din ya ba da ma,ana mai saukin ganewa

  • @Nada-39
    @Nada-39 6 лет назад

    _﴿ وَاذْكُر ربّكَ إِذَا نَسِيتَ ﴾.
    - سُبحان الله.
    - الحمدلله.
    - الله أكبّر.
    - أستغفرالله.
    - لا اله الا الله.
    - لاحول ولا قوة الا بالله.
    - سُبحان الله وبحمده.
    - سُبحان الله العظيم.
    - لا اله الا انت سُبحانك ربي
    أني كنت من الظالمين.
    - حسبي الله لا اله الا هو عليه توكلت
    وهو رب العرش العظيمّ.
    - اللهّم نسالك حسن الخاتمة.
    - اللهّم صل وسلم على نبينا محمد.
    - اللهّم ثبت قلبي على دينك.
    - اللهّم ارحم من سبقونا إليك.
    - اللهّم ألهمنا الشهادة عند الموتُ.
    - اللهّم أجرني من النار.
    - اللهّم أدخلني الجنة بغير حساب
    ولا سابق عقاب.

  • @sngxbnm1879
    @sngxbnm1879 6 лет назад +4

    RABi

  • @aishaibrahim4622
    @aishaibrahim4622 5 лет назад

    Agaskiya hausa film yayi kyau sosai inama duk mata hakamuke rufamawa mazammu asiri da ba mejin kammu

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 6 лет назад +2

    Ba laifi. Amma in kun lura fa kamar da sauran magana

  • @halliruabdulrahaman8633
    @halliruabdulrahaman8633 6 лет назад

    Thanks Kanny wood

  • @azanallahyabamuitaku4955
    @azanallahyabamuitaku4955 6 лет назад

    Tab gaskiyane

  • @Awaisu
    @Awaisu 6 лет назад

    Nice

  • @amenhabubakr1803
    @amenhabubakr1803 6 лет назад

    Good

  • @fillettesimple8408
    @fillettesimple8408 6 лет назад

    Part 5

  • @maryammuhammadaliyu3579
    @maryammuhammadaliyu3579 6 лет назад +8

    da ace dukk mutane hakasuke da dny bata baci hakabaa

  • @ishaqusman5577
    @ishaqusman5577 6 лет назад

    Film yayi kyau sosae

  • @muhammadsalim8390
    @muhammadsalim8390 6 лет назад

    ku saka mana ci gaban pls

  • @user-oj2ss9bx3m
    @user-oj2ss9bx3m 6 лет назад

    .

    • @user-oj2ss9bx3m
      @user-oj2ss9bx3m 6 лет назад +1

      يـــــــــــــــــــــــــارب حصن عائلتي ونفسي وأْحبتي يارب بحصن🌹

    • @simidris
      @simidris 6 лет назад

      @@user-oj2ss9bx3m يو

  • @issoufouhalima1783
    @issoufouhalima1783 5 лет назад

    cigaban Rabi'a tu

  • @fatimazahrau4198
    @fatimazahrau4198 6 лет назад +2

    Masha Allah

  • @fatmagsgsgd7386
    @fatmagsgsgd7386 6 лет назад +2

    Mash allah

  • @zainabyussif2797
    @zainabyussif2797 6 лет назад +2

    Nice movie

  • @alhassandauda9404
    @alhassandauda9404 6 лет назад +3

    very nice

  • @ummulkhairiadamummulkhairi7845
    @ummulkhairiadamummulkhairi7845 6 лет назад +2

    Masha allah

  • @jamcybabysuleiman9914
    @jamcybabysuleiman9914 5 лет назад

    Masha Allah