Gaskiya ya kamata ku sake Mana karshen wanan film din domin kowa munji dadinsa Sosai Kuma zai Zama lessons ga alkalai masu saurin yanke ma mutum hukunci Saboda bayada kudi.
Wato gaskiya naji dadin shirin kuma na ilmantu, bayan mai shinku da momo sun gana da mai gadin gidansu salma, a lokacin ni kaina mai kallo na zargi shi qanin baban salma kasancewar salma ita kadai ce diyar alhj sabida haka qanin alh zai iya kashe salma don ya mallaki dukiyar babanta, kwatsam sai ga momo da mai shinku suna ganawa da baban salma sai naji momo yayima alh bayanin yiwuwar abubuwan da sukasa ake zargin qanin nashi a ciki kuma akwai hakaice danayi a qanin alh yanaso ya mallaki dukiyar baban salma. Ina gaisuwa ga su jami'an shirin da kuma shi director da fatan Allah ya qara baseera.
Masha Allah Allah yakarabasira munaso Alaina rogowa mugani Dan Allah
Masha allah. Gaskyya kouna kokari
Very good
Allah sarki
Quality control the following information
JIDDA
Masha Allah❤
Gaskia bekamata a kashe jiddda ba da sauri
Mutsuwwww wlh wannan Film ya bani mummunan haushi da aka bari aka kashe wannan jidda ɗin mutsuwwww
Allah majikan bawansa
5 please
barista may kara baamatseyin
shiria tay ba amatseyin
fada ko zalunci
AFUWA
Yaya sunan cigaban wannan shirin
Ai munga wannan
Masha Allahu wannan film yayyi dan gaskiya Hakan yana faruwa da mutane da waya Allah kaimuna maganin abinda bamu iyya yiwa kamu ba🤲
Ruunv
wow good one im in love with this
Masha allah
Hakane.allah.yanakallo
Hummm
Masha Allah 🙏 film yayi kyau fah ♥️⭐👌
❤❤❤
Wow masha Allah
Naga ba
Gaskiya ya kamata ku sake Mana karshen wanan film din domin kowa munji dadinsa Sosai Kuma zai Zama lessons ga alkalai masu saurin yanke ma mutum hukunci Saboda bayada kudi.
Jidda, so rriy
❤
JIDDA
One of the greatest movie ever 👍💯
samaila
@@AdamuSani-nb4mi what Sama’ila?
😭😭
tace zataga bayan salma
amma baanemi shaydu akan wannaba
ko alokacinda akayi makarantan
bakowane
AFUWA
❤❤❤❤😢😢😢
🎉 1:10
😭😭😭😔😔
Amma baikamata abari har a rataye Jidda ba tunda angano ba ita bace tayiba
Kai Abin Lorafa cekin film
mahaifiya takashe erta bangam soba
💔💔😭😭💔💔🤲🤲😭
Munji dadi gaskiya film yayi kyau, Amma Dan wai yaushene zaku kawo Mana cigabansa?????
Wato gaskiya naji dadin shirin kuma na ilmantu, bayan mai shinku da momo sun gana da mai gadin gidansu salma, a lokacin ni kaina mai kallo na zargi shi qanin baban salma kasancewar salma ita kadai ce diyar alhj sabida haka qanin alh zai iya kashe salma don ya mallaki dukiyar babanta, kwatsam sai ga momo da mai shinku suna ganawa da baban salma sai naji momo yayima alh bayanin yiwuwar abubuwan da sukasa ake zargin qanin nashi a ciki kuma akwai hakaice danayi a qanin alh yanaso ya mallaki dukiyar baban salma. Ina gaisuwa ga su jami'an shirin da kuma shi director da fatan Allah ya qara baseera.
Babunahudune 4$ 5
6%5👏🤝
Agaskiya film din afarko yafi kyau kuma kunnuna rashin karewar Jami antsaro SBD basuyi abinda yadaceba binciken baeyi dedeba gaskiya
itafa sulhu taje suyi
wanda zeje yanemi suyi sulhu dawani meye zesa Kuma ta kasheta
😭😭😭😭😭😭😭
Kay yayi na sha nrman cigaban wannan filim din ban samuba na gode
❤❤❤🎉🎉😢😢😮❤❤
😭💔😭💔😭💔😭
Wawayen abokai 39:24
Z
ما فهمت شيئا ؟؟
أبشر
Bhffd
ازعاج.؟
Hummm
Masha allah
Ai munga wannan
MashA allah
Hummm
Masha Allah