Allah shi isarma Sunnar Annabi gareka missa baka bayyana bayanin da kayimai ba domin mutane sufahimta,Dan comedy kawai da kaida Allah,mai Shari a ko mai hauka zaka hadu da Allah.
Hahaha. Alkali, kuma dan siyasa addini. Nayi tunani zakace ka bashi sunnah ne ashe kungiyar izala ka bashi ba addini ba. Allah yasaka ma addinin mu. Ameen
haka ya kamata malamai su zamo masu koyi dakai malam Salihu zaria lallai kai dan halak ne kayi abunda ya kamata bawai afara zage zage ba batare da dalili ba Allah ya saka maka da alkhairi
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira allah ya qara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤❤
Sha-sha-shanci Banza da wofi. Allah wadaren naka ya lalace.
Ga ka kamar mai hankali amma kake irin wannan. Allah ya shirye ka. Shi kuma malam Allah ya saka masa.
Me yayi na shashanci?
Ai gaskiya ya faɗa, wani abun ai gwara comedy dashi, Malai ya kasance haka ai sai dai Allah ya sauqaqe!@@Jahun-english-academy
ماشاء الله تبارك الله جزاكم الله خير يا شيخ
Gaskiya masu hawan jini to jininsu zai sauka.
Mu yan Izala muna son sheikh Attazuli
Allah shi isarma Sunnar Annabi gareka missa baka bayyana bayanin da kayimai ba domin mutane sufahimta,Dan comedy kawai da kaida Allah,mai Shari a ko mai hauka zaka hadu da Allah.
Allah yasa mudace dayin Abinda Allah yakeso kuma yayarda dashi
You really did well by approaching Mallam Tamalmatu... To confirm those circulation this is part of the Dawah as an Salafiya guy
Alqali Abunda kayi shine daidai kamar ayar da kaja kakyale duk wasu habshi akanka kafisu hankali da ilimi kai ba.irinsubane muna rokon ALLAH ya kareka gadukksa makiya kuma insha da abunda zai biyu baya sai alkairi
Masha Allah
Amin ya rabbi 🤲🤲🤲
😢😢😢😢 gaskiya wawane kai mai addinin comedy 😢
Anya wannan Muqaddiman tayi kuwa?Alhamdulillaahil lazee Harramaz zulma ala Nafsy, wa ja'altuhu bainanaa muharramaa.
Allah ya Kara lafiya
Munafuki a rigar sunna
Hahaha. Alkali, kuma dan siyasa addini. Nayi tunani zakace ka bashi sunnah ne ashe kungiyar izala ka bashi ba addini ba. Allah yasaka ma addinin mu. Ameen
To yafahimcrka kodai yana kan bakansa kuna tare ko kunyi baran baran muna jiran jaeabi
Rigi rigi😅😅
haka ya kamata malamai su zamo masu koyi dakai malam Salihu zaria lallai kai dan halak ne kayi abunda ya kamata bawai afara zage zage ba batare da dalili ba Allah ya saka maka da alkhairi
Dan comedy kawai. Kai dai Ka je Neman suna ne kawai.
Mashirmaci.
Zakasha raddi ga malamai
Good thinking
❤❤❤😂
Munafikin Allah ta ala yaje neman suna kawai
Amma kai baka da kunya da tarbiya. Allah ya shiryeka. Shi kuma malam Allah ya saka masa.
Ksubhanallah… amma kai bakada kai
Munafiki sunnah
Anya wannan Muqaddiman tayi kuwa?Alhamdulillaahil lazee Harramaz zulma ala Nafsy, wa ja'altuhu bainanaa muharraman.