wallahi wakar Nan ta mun tun farko Kuma abun yayi dadi sosai Allah ya karawa annabi Muhammad s a w daraja Allah ya Kara daukaka Islam da musulmi Baki da best wish
tabbas Dan Izala ne ni, amma kun kayatar dani, ga can wasu en biu farare kamar wasu kanne na. Allah ya albarkace ku ya kara hada kan musulmi baki daya ko da sabani kuwa
Wallahi Wannan Wakar ba za Ta daina kayatar da Ni ba.
Beautiful People
Allah ba da Lada.
Wallahi
Wallahi kuwa
Pj🎉b in my íqkvv @@Oummynhur
Allah yah karawa rayuwarku albarka tare nisan kwana da kuma Imani, Allah ya kara muku ilimi mai albarka
Rayuwa kenan 10yrs gasu suma sun girma Allah ysa mudace
wallahi ina jin dadi idan naji ana wake manzon allah
Alhamdulillah❤❤❤❤❤ S.A.W❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Kmmmmmm()@@ayishatabbas2402
Je suis pas musulman mais j'aime cette chanson même si je comprends pas Les paroles que dieu vous bénisse et qu'Allah vous facilite 🙏🏿
This is my favaorite song is always reminding me of my childhood we use to sing in islamiya😢❤
Islam is the best to the world
S. A. W
May Allah bless you with more knowledge and may you all live long my muslim brothers and sisters in Islam
Amin thanks
You're welcome🎉🎉🎉🥰🥰🥰
Gaskiya illimi dadi ina jin dadin wakar nan
Amen 🙏 thumah amen 🙏
ubangiji Allah ya Kara fahimta Mai yawa 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Masha allah Allah yalara soyayyar maaiki saw
Masha Allah happy to see them again, akwai ilmi acikin wannan waka
Allah sarki tun ina karama nakjin wakar nan gashi har na girma
Allah ya' jikyan magabata al'farma annabi Saw ❤❤❤❤❤❤❤❤
ان شاء الله تبارك الرحمن جزاك الله خير❤❤❤❤❤
Masha Allah shekaru wajan 10 kenan
Gashi sungirma Allah yakara shiga Lamuranku danamu bakidaya
Masha allah alhamdoullilah allah ya kara sutura basira daukaka dan manzan allah sallallahu alaihi wasallam🎉🎉
Amin
Mash Allah gaskiya sun girma yara ubangiji ya albarka ce rayuwar su ❤❤
❤❤❤❤ Masha Allah Am Glad to Hear This Song ❤
wallahi wakar Nan ta mun tun farko Kuma abun yayi dadi sosai Allah ya karawa annabi Muhammad s a w daraja Allah ya Kara daukaka Islam da musulmi Baki da best wish
Masha Allah, I always love this song
Masha Allah Allah yakara basira,
Allah sarki😢😢 har naji hawaye
❤❤❤❤❤childhood memories
You deserve awards
Masha Allah ilimi hasken rauwa Allah samudache
Allah sarki ina son wakar nan sosai
One of my favorite songs
Zadakallahu Shariy'fan warafa'ahu.🌹💖🌹
Marshall Allahu jazakallah Haira
Masha allah allah yaqara basira malam ghali
Ameen ina godiya
AL HAMDU LILLAH ALLAH YA KARO KAUNAR FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S A W DA AHALIN GIDANSA BAKIDAYA AMIN
i am so happy to see this new version of Yan makaranta,a big thanks,and more wins
Thank you too
Allahu akabar rayuwa ton muna yara muka hadace wanan wakar gasu yan uwan namu mun girma tare 🥹🥰🥰❤️
my the almighty Allah bless our children
ماشاء الله تبارك الله ❤👍👍😍
Allah sarki rayuwa
Mashaaa Allah, happy to see this song again.
Masha Allah sayada ❤❤❤❤❤
So happy to see them again.but I wish the girls arranged to appear the same way they used to appear in the 2014 music
Masha Allah 😊😊😊♥️👍👍👍🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😀😀😀
Inason nayi seving yazanyi inason wakarnan
Masha Allah
ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI JAMIL YA AKII
Jazakallahu khairan
Allah sarki❤❤
Keep doing this
❤❤❤ I love the song
Masha Allah may almighty Allah bless our future
Allah sarki sungirma
Ma Sha Allah ❤️❤️❤️
Mashaa Allah
I love the song❤❤❤
Masha Allah wakan yayi Dadi fa❤❤
Masha Allah, Allah ya kara basira
So beautiful
MashaAllah ALHAMDULILLAH
Both the old and the new version are all good 👍
Awwwn those cute smally are now cute big girls ma sha Allah
Dan Allah sauran wakokin fa 😢😢
My childhood favourite song 😢❤
Mashaa,Allah yaran mu❤
السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته
Good mallama
MashaAllah Allah ya Kara basira
Sallallahu alaihi wasallam
Alhamdulillah Masha Allah
Masha Allah ubangiji ya Kara basira ❤❤❤❤
MashaAllah ni malamin nakeso
Allah ya baki shi
lallai kin dauko aiki
Prophet Muhammad is a prophet last prophet for Arabia
Last Prophet of God Almighty sent to the whole of mankind.
😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Mashaa Allah
Inason wakannan
Masha Allah. Indeed Islam is the only way.
Mashallah. Very happy with this
Thanks 🙏
Allah ya bada ilmi me amfani😊 amma saura ta maza
Mashallah 🥰 ❤, yauwa danallah akwae wani baiti da kukayi nake son tambaya menen "AKAM WALIJA AKWAI ZANCE "
Akan walita akwai zance
Akwai ilmantarwa awakar Amma da baasa kida ba
"A kan Walitta akwai zance..."
Allah ya saka da alkhairi ya kuma qara ilimi Mai albarka
❤❤❤❤❤❤mashaallah❤❤❤
❤❤❤
Macha Allah 👍🏻🥰♥️
Masha Allah ❤❤
Allah ya kara ma annabi darradja
Allah kabarmu a musulunci
❤اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم❤😊
❤❤❤😘😍
Masha Allah waka tayi dadi kuma ga kyawawan yan mata
❤
Wan nan malam din yadade yana birgeni tin yana dan siriri
So amaizing
Masha allah ❤🎉❤🎉❤🎉 gaskiyn malam
Machallah 🎊🎊🎊🎊🎊🌙🌙🌙💫💫💫
Masha allah
Masha Allah ya yi kew
Amma ni napijin dadin tsohuwar
tabbas Dan Izala ne ni, amma kun kayatar dani, ga can wasu en biu farare kamar wasu kanne na. Allah ya albarkace ku ya kara hada kan musulmi baki daya ko da sabani kuwa
Ina ruwan mu da izalarka to
Allah yasa kaine gumi
Saw❤❤❤👌🏿👌🏿🤗🤗
Allah ya Kara annabi daraja
Where is the old song?
❤❤❤❤
Please i need the old song😢😢😢😢
Tananan
Ina dashi@@user-tu3ge4bi3q
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah.
Bonjour 😮😮😅
Manzon Allah s a w