IDO BA MUDU BA 5 12 2023
HTML-код
- Опубликовано: 10 дек 2024
- ABUBUWAN DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN SUN HADA DA
1. Sharyi Akan Auren Wacce Ba Musulma Ba
2. Yabawa Mace
3. Tukwici Ga Mata
4. Yaba Kwalliyar Mata
5. Nau'ukan Daurin Dankwali
An Karanto Sakonnin Masu Sauraro, da sauran batutuwa da aka tattauna akan zance