Allah ya jikan iyayen ka idan sun rasu, idan kuma suna raye Allah sa su gama da duniya lafiya su mutu cikin da'ar Allah da manzon sa. Allah ya amfani zuri'ar ka, yayi masu albarka duniya da lahira , Gaskiya kana kokari. Allah saka da alheri.
Masha Allah Gaskiya kokari sosai Ogah Allah Ye Kara basira da Arziki Ah Zanso nadan ce wani ah mafiyan wa enda muke bibiyan wannan shafin sabbine a wannan fagen na dex hakama muna matukar jinddinta sosai Allah ye saka da Alkhairi Abunda Nakeso nace shine idan kana cikin kararı idan bbu damuwa ana fadin abunda ye Dace kamar dai ace coins dinda yake liq/vol/fdv/ trnx/ buys/sells daya shine kan iya tashiywa Ina fatan za a iya fahimatan mgna tah
Wanda yaji dadin wannan video yamin like 👍
Muna godiya
Allah ya jikan iyayen ka idan sun rasu, idan kuma suna raye Allah sa su gama da duniya lafiya su mutu cikin da'ar Allah da manzon sa. Allah ya amfani zuri'ar ka, yayi masu albarka duniya da lahira , Gaskiya kana kokari. Allah saka da alheri.
Ameen ya Allah
Ameen Summa Ameen
I wanted coming to Kano to see Danjuma Ali, but with this video my transport money is safe😂
Matasa suna godiya dubu dubu oga Allah yakara lfy da nisan kwana
Masha Allah
Thanks you for your consideration
Really appreciate it
May almighty Allah bless it,
Muna matukar godiya sir. Allah Ya saka da alkhairi.
Ma sha Allahu.
Allah Ta'ala ya faranta maka rayuwa Duniya da Lahira.
Wallahi kafi chizo amfani ❤❤❤
Kwarai kuwa
The difference is cleared
Masha Allah.
The long anticipated video is finally here. Thank you, boss.
Jazakallah bi ahsanil khaiyrr
Koda bayan ka mutu wanna aiki naka zaici gaba da yaduwa kuma kana samun lada daga nan har abada🤲🤲🤲🤲🤲 daga MUSTAPHA BABALLE SUMAILA JAHAR KANO🙏
Masha Allah oga Sunusi Allah yakara basira yabiyaka dagidan aljannah 🙏
Masha Allah muna gdy
Allah yasaka da alkhairi and also muna jiran nah 3
Jazakallah Khairan In Shaa Allah zan dage sosai
Allah y qara maka lpy da ninassn kwana ALFARMAN ANNABI MUH'D SAW 🤲🛐😊
Oga Allah yaji kanka badan ka mutu ba. This video make my day today.
Masha Allah. Good job, sir
Muna ta godiya
Muna ta biyayya Sir
Ilimi kyau❤ ubangiji yakara daukaka
Please muriqa share na aidiya Please
Muna Godiya Sosai Allah ya qara basira oga
Muna godiya sosai Allah ya saka maka da alkhair
Very educative
Mun gode oga Allah yakara Ilmi Allah yabaka Abunda kakeso Allah yabakacAljanna Firdausi
Masha Allah muna godiya sossai da wann taimakon
Masha Allah really I appreciate Sunusi Danjuma
Masha Allah, Muna godiya Oga Sunusi Allah yasa mu amfana.
Jazakumullahu khairan the best mentor in the North
Allah ya kara lafiya Malam Sunusi Danjuma Ali. Allah ya ji kan Mahaifa.
You are the best among crypto analyst in our Hausa language.
Jazakallahu Khairan, Allah ya Jikan Iyayen darahma idan kuma sunanan Allah Ubangiji yasa Acika da IMANI .
MashaAllah Allah ya bada lada
masha Allah
Allah ya saka da Alkhairi 🥰
Masha Allah...Allah ya kara lapia ya kara basira
Kudos to your job sir...
Video yafita tsab oga sunusi 👌
Allah yasaka maka da gidan aljanna 🙏
Kuma yajikan iyayenmu baki daya 🤲
Jazak Allahu bi Khair, wannan abu yayi. Allah Ya qara daukaka, Ya shirya maka zuri'a, Ya jiqan iyaye. Ameen
Masha Allah
Muna godiya sosoai sir
Allah yasaka da alkhairi
Ogah sunusi muna godiya Allah ya saka da alkhairi muna jiran next video
We really appreciate Sir😊
Allah ya kara basira da daukaka, muna godiya.
Thank you sir Dan Allah meye amfanin Zaman wadannan su radium din ya Kuma zamuyi wajen aiki dashu
Alhamdullahi, Allah y kara Basira, ya Saka da alkhairi. Mun gode sosai
Ina addu'ar Allah ubangiji ya Kara basira mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon koya da kuma amfani dashi
Masha Allah
muna matukar godiya
Masha Allah Abinda muke jira kenan
Alhamdulillah Allah 🤲 yasa ka da Alheri
Allah yasa kowa ya amfana
Muna godiya sir, Allah ya qara daukaka
We really appreciate all your effort, may Allah in his infinite mercy bless all your effort. Amin
Muna godiya Allah yakara basira
Sabo da Maza jari...
Ubangiji Allah ya ƙara rufin asirin rayuwar a'hali ko bayan Rai Sir 🙏
Allah ya saka maka da alkairi Oga muna gdy 🙏
جزاك الله
Very informative ❤
Allah yasa ka oga sunusi Allah ya taimakemu
Outstanding performance sir
Allah Ubangiji ya saka maka da gidan aljanna ya kuma albarkaci zuria 🤲
Jazakallahu khairan naji dadin ganin videon Nan akaron farko Oga sunusi Allah y biya Ka
Gaskiya Ka iya koyarwa Allah ya amfanar damu baki daya alfarman ANBANI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Alhamdulillah kaga Dan arziki Allah yakare gabanka ya Kare bayanka sir yakuma yi albarka
Jazakallahu bil jannah
Masha Allah.
Muna godiya sossai, Mai gida.
Masha Allah ubangiji Allah yakara basira da ilimi me amfani
Allah ubangiji yataimakeka oga munajiran na ukun insha Allah
Allah ya saka da Alkhairi Oga sir
Masha Allah ogar Allah yakara basira
Allah Yasaka Da Mafifichin Alkhairi
May God Almighty bless you and your generation
❤❤❤
Allah ya saka da alheri
Masha Allah🎉❤
God bless You May Allah Be with You At Every Steps You Take💯🤲
Masha Allah Gaskiya kokari sosai Ogah Allah Ye Kara basira da Arziki Ah Zanso nadan ce wani ah mafiyan wa enda muke bibiyan wannan shafin sabbine a wannan fagen na dex hakama muna matukar jinddinta sosai Allah ye saka da Alkhairi Abunda Nakeso nace shine idan kana cikin kararı idan bbu damuwa ana fadin abunda ye Dace kamar dai ace coins dinda yake liq/vol/fdv/ trnx/ buys/sells daya shine kan iya tashiywa Ina fatan za a iya fahimatan mgna tah
Dan Allah idan akai boost din coins ta ya zai amfani traders
Masha Allah
Muna godiya sosai Oga Sunusi
May God reward you with a paradise home
Masha Allah
Allah yakara basira
Ma sha Allah. Allah ya saka da alkhairi.
Jazakallahu bi khair
Allah ya biya dukkan buƙatun ka duniya da lahira.....sai ka sha
Kai Allah Ya Saka da Alkhairi, Yakuma Kara basira
Jazakallahu Khairan Sir sunusi
Kafi biyora kafi chizo kafi King 🤴 cash dss
Masha ALLAH jazakallahu khairan❤
Patiently waiting for next vedio
Thank You Sir Allah Ya saka Maka da Gidan Aljannah ❤
Jazakumullahu khairan
Allah ya saka da alkhairi naji dadi matuka na wadannan videos din ❤
Malam sunusi Allah ya kara basira. Mun gode
Dan uwa Allah ya saka maka da alkhairi aci gaba da koya Mana Allah ze biyaka Muna godiya sosai🎉🎉🎉🎉
Allah ubangiji yaqara basira da daukaka
Jazakallahu khairan
Nice
Masha Allah Oga Sir Allah Ya Biyaka Da Aljanna
Masha Allah,Allah yayiwa rayuwa albarkw
May God bless you sir
Masha Allah Muna godiya sosai wllh nakara samun karatu sosai akan wasu abubuwan
Masha Allah
Allah Ya Saka Da Alkairi
Muna godiya Allah ya saka
Allah yajikan iyaye ❤❤❤
Nice ❤
SAI OGA, ALLAH YA SAKA DA ALHAIRI
Allah ya kara daukaka da basira oga