PAWS CULT SNAPSHOT AND TASKS UPDATE.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 янв 2025

Комментарии • 187

  • @Sadiqtech_
    @Sadiqtech_  14 дней назад +11

    Nagode sosai.
    Na samu nayi connecting nawa solana wallet ɗin.
    Peace ✌️

    • @AbdullahiMustapha-e2j
      @AbdullahiMustapha-e2j 14 дней назад +1

      Plz Dan Allah y zanyi nawa yakiyi nayi ta gwadawa

    • @yakubumuhammadsalis4674
      @yakubumuhammadsalis4674 14 дней назад

      Please Dan Allah ta yaya???

    • @zashmakcandymilk
      @zashmakcandymilk 14 дней назад

      ​@@AbdullahiMustapha-e2jk samu Wanda wayrshi keyi k sauke acct Dinka Akai,se k sa Hadda phantom address Dinka Cikin tashi.
      Zakaga yyi,abun kmr daga waya ne

    • @hafsatsalisu2864
      @hafsatsalisu2864 14 дней назад

      Muna gdy Allah Kara basira .ataimaka Mana da update akan Bio protocol

    • @misbahusuleman
      @misbahusuleman 14 дней назад

      sadiq idan kayi yakiyi kayi log in dinsa awata wakar zaiyi domin watawayar bayayi

  • @AbubakarTasiumusa
    @AbubakarTasiumusa 14 дней назад

    Masha Allah ❤❤

  • @MuhammadBelloUmar-op9gu
    @MuhammadBelloUmar-op9gu 14 дней назад

    Yadda zakayi shine ka nemi wayar wani wanda kuke tare dashi zaiyi in sha Allah

  • @shamsuDanllami
    @shamsuDanllami 14 дней назад +1

    Ok kashi phantom naka kayi adding wallet sai kayi connect da sabuwan daka bude zaiyi insha Allah
    Kajaraba

  • @fureraidris9238
    @fureraidris9238 14 дней назад

    Pls Sadiq Idan naka yayi ka Kara mana video mu Samu Nima Nawa baiyiba. Allah ya Kara basira

  • @suleimanmuhammadyarogee3804
    @suleimanmuhammadyarogee3804 14 дней назад

    Masha Allah Ogah Sadeeq Nawa Yayi Connecting Tnxs Ogah Peace🙏❤

  • @PakapakaGajida
    @PakapakaGajida 13 дней назад

    Masha allah tabarakallah

  • @rabiuabdullahi3926
    @rabiuabdullahi3926 14 дней назад +1

    Assalamualaikum oga barka da warhaka abinda zakayi yawuce zakaje kakunna vpn ne
    Sannan kuma kaduba update na chrome

  • @USMANALHAJIYAHAYA-w3g
    @USMANALHAJIYAHAYA-w3g 14 дней назад

    Thank you mallam Sadiq

  • @belloharuna3350
    @belloharuna3350 14 дней назад

    Slm mgd sodiq ni dai solution da nayi amfani da shi a irin wannan matsalar taka shi ne

  • @NasiruSalisu-u7l
    @NasiruSalisu-u7l 14 дней назад +1

    Megida Barka da safiya fatan an tashi lpy Allah yaqarawa Rayuwa albarka 🤲

  • @PrinceMoctarial
    @PrinceMoctarial 14 дней назад

    Dan Allah kamana video akan babydoge

  • @AbbaHamzaalkasim
    @AbbaHamzaalkasim 14 дней назад

    Allah ya kara basira.muna tare akoda yau she,Abba hamza

  • @SalehAIsah
    @SalehAIsah 14 дней назад

    Oga muna godiya ba adadi Allah ya saka da gidan Aljannatul firdaus

  • @KhalidYakubu-b4n
    @KhalidYakubu-b4n 14 дней назад

    Allah yakara lfy da nisan kwana da rayuwa mai cike da Albarka

  • @masoyinnibrass2781
    @masoyinnibrass2781 14 дней назад

    Kayi download na Brave browser zeyi , ze kawo sing in insha Allah zeyi

  • @RabiuIliyasu-t3c
    @RabiuIliyasu-t3c 14 дней назад

    Aslm alaikum. Nawa akan vertus ne wajan task na referals Wanda banida wannan adadin referals din. Ya zanyi knn

  • @abdurrazakhabubakar4604
    @abdurrazakhabubakar4604 14 дней назад +1

    Kaje setting na chrome naka kashiga home page kamayar da shi chrome yabar Kan https ngd

  • @AISHAMUHAMMADSANI-k1c
    @AISHAMUHAMMADSANI-k1c 14 дней назад

    Allah sarki oga, Allah ya taimake ka kaimu naka yayi

  • @djmostephens
    @djmostephens 14 дней назад

    Sadiq, Gwada shi akan computer zai yi aiki.

  • @WandaraJnr
    @WandaraJnr 14 дней назад

    Oga ka share dukka browser na Wayanka ka bar Iya chrome zaiyi insha allah Nima nawa haka yayi

  • @abujatvhausa3324
    @abujatvhausa3324 14 дней назад

    Ka gwada waya tecno ko infinix ko zaiyi!

  • @ayubaistifanustal1280
    @ayubaistifanustal1280 14 дней назад

    Godiya muke, Sadiq.
    Akwai option na cancel request a VERTUS CLAIM.
    Please me shawara akan Exchange na MEXC?

  • @Aishaabubakar-t3o
    @Aishaabubakar-t3o 14 дней назад

    Salam malam Sadiq
    Kamayarda browser dinka ta zama default insha Allah zaiyi ni haka nayi nawa duka

  • @KABIRUYUNUSA-xq5sc
    @KABIRUYUNUSA-xq5sc 14 дней назад

    Koda yaushe kana yin abun da al umma suke anfanuwa dashi muna godiya kwarai da gaske

  • @Ahamadtech69
    @Ahamadtech69 14 дней назад

    Good morning sir good job ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @UsmanAttahiru-cr1iz
    @UsmanAttahiru-cr1iz 14 дней назад

    Thank you sir

  • @FatimaMuhammad-v2g
    @FatimaMuhammad-v2g 14 дней назад

    Masu multiple zasu iya Yi akan ton keeper Daya?

  • @mustaphaadammusa5840
    @mustaphaadammusa5840 14 дней назад

    Kasamu waya kayi connect karkayi da computer insha Allah zaiyi🙏🙏🙏🙏

  • @MubarakMustapha-n6u
    @MubarakMustapha-n6u 14 дней назад

    Duk Wanda nashi baiyi ba yana iya resetting wayansa In Shaa Allah zaiyi

  • @zashmakcandymilk
    @zashmakcandymilk 14 дней назад

    Malam Sadiq ba kowace waya keyiba,k samu Wanda nashi yyi k sauke acct Dinka Akai,k Sa phantom pass phrase naka shima,se kayi connecting xeyi,duk hk mukayi namu d wayar mamanmu,tata tanayi.

  • @Abban_kausartv
    @Abban_kausartv 14 дней назад

    Slam oga sadiq wai ya maganar simple coin ne

  • @jamilataliyu7148
    @jamilataliyu7148 14 дней назад

    Salam, ina da two accounts,daya MTN daya Zain.na MTN nayi connecting Ton wallet sai dayan nayi connecting da solana.toh yenzu da zanyi sai yaki yi.inna yi zai nuna min yayi har da sign in din nayi,amma da na gama sai ya koma kamar da .yana nuna min nayi dayan a solana.yaya zanyi yenzu?

  • @yusufgamboibrahim6280
    @yusufgamboibrahim6280 14 дней назад

    Malam Sadiq ni kuma opp din naka ne ya kiyi, wato Ton wallet yaki hawa a web din.

  • @SalmaIshaq-v6t
    @SalmaIshaq-v6t 14 дней назад

    My mentor allah yakara basira

  • @MuazuAminu-eh5hs
    @MuazuAminu-eh5hs 14 дней назад

    Ka dauko brave tiger browser kanayi zatayi insha Allah ka mayar da ita depault

  • @RabiuBelloTsalibawa
    @RabiuBelloTsalibawa 14 дней назад

    Don Allah addup na Notgram idan ka shiga zakaga tasks kusan dayawa Kuma ni na cinyesu Amma Bangansu acikin abinda nayi earning don Allah zaka Kara Muna haske akai?

  • @Kabirmagaji-u9y
    @Kabirmagaji-u9y 14 дней назад

    Masha Allah 🙏

  • @Gashanga001
    @Gashanga001 14 дней назад

    Kaje kayi clear Data na chrome naga idan Allah ya yedda zaiyi

  • @RichMoore-z3d
    @RichMoore-z3d 14 дней назад +1

    Try and make sure that the browser is default browser.
    So go to your chrome settings and set it as your default browser then start again

  • @audusanishariff9656
    @audusanishariff9656 14 дней назад

    Wlh nima nawa baiba

  • @UsmanIsmail-l6d
    @UsmanIsmail-l6d 14 дней назад

    Slm
    Oga a step din karshe sunsa maka verify your self to anan zaka Kara tabawa ze nuna ma stay in telegram daganan zaka ga yayi insha Allah

  • @InuwaAbba-p3j
    @InuwaAbba-p3j 14 дней назад

    Masha Allah

  • @SadiyaAbdullahi-d9t
    @SadiyaAbdullahi-d9t 14 дней назад

    Ka gwada kashe wayarka Seka kunnata insha Allah zeyi Nima haka nayi

  • @babayoyahayamuhammed1549
    @babayoyahayamuhammed1549 14 дней назад

    MASHA ALLAH !

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 14 дней назад

    Oga Allah Yasaka Maka Da Mafificin Alkhairinsa Alfarmar Annabin Rahama

  • @YakubuSaidu-q8f
    @YakubuSaidu-q8f 14 дней назад

    Good

  • @MuhammadShuaibuMusa-nh9sm
    @MuhammadShuaibuMusa-nh9sm 14 дней назад

    Ok Kawai kayi delete na photom wallet sai kayi connecting zaiyi

  • @OseMuhammadDoma
    @OseMuhammadDoma 14 дней назад

    Thanks for the update but mine,I just followed the normal route and it worked out, just keep on trying.

  • @yakubumohd-g4d
    @yakubumohd-g4d 14 дней назад

    Ka chanza browser kayi amfani da Vivaldi browser

  • @SaminuIbrahim-o2r
    @SaminuIbrahim-o2r 14 дней назад

    Abinda zakayi shine kayi creating na sabon account acikin phantom din sai kayi connecting din dashi, Amma kome zakayi account din farkon bazayyiba, idan kayi hakan Bai yuwuba ka qara yimin magana akwai wata hanyar Kuma du, Ka Gode min anjima.

  • @AwalAdam-h5o
    @AwalAdam-h5o 14 дней назад

    Kayi logging awani waya

  • @HafsaAbubakarNasidi-zy4us
    @HafsaAbubakarNasidi-zy4us 14 дней назад

    Wlh kullum sai nagwada Amma yakiyin connect din Solana narasa yadda zanyi

  • @RamatuMuhammad-ew6yu
    @RamatuMuhammad-ew6yu 14 дней назад

    Yana da sauki, ga yadda zaka yi
    Kaje setting na wayar ka
    Kaje app settings
    Ka nemo chrome browser
    Kamai da chrome as default browser
    Sannan ka dawo ka sake maimaita yadda ake connecting wallet din a paws har zuwa wajen selecting browser, zai yi

  • @bashirismail6073
    @bashirismail6073 14 дней назад +1

    Assalamu Alaikum warah matullah oga ina maka fatan Alkairi Masha Allah oga ni yaddanayi nawa kamar yadda kwanaki kace mushiga dana shiga sayyakiyi amma dana fita daga cikin paws din saina duba kan sikirin din wayata sainaga alamar paws acikin churom sai nashiga saina danyi wasu danne danne saina koma cikin paws din ina kara gwadawa cikin ikon Allah wallahi sayyayi dan Allah oga kaima ka daure kagwada in sha Allah zaiyi babu dadi namu yayi amma kaikuma naka ya kiyi Allah yasa yayi oga ina maka fatan Alkairi Allah ya hadamu acikin Alkairansa oga sadiq 🙏

    • @umarbello6675
      @umarbello6675 14 дней назад

      Please mezansa wajen sign in message

  • @VOICE-ONE3720
    @VOICE-ONE3720 14 дней назад

    Morning sir (Sadiq tech) in Sha kayi long in telegram dinka awani wayar da kuma phontom din zaiyi in Sha Allah thanks.

  • @sadiquibrahimmaidu8281
    @sadiquibrahimmaidu8281 14 дней назад

    Oga kacire kowana irim browser awayarka kayi uninstalling insu kahar iya Chrome in kagwada zaiyi insha Allah

  • @AbubakarIbrahim-hi6mb
    @AbubakarIbrahim-hi6mb 14 дней назад

    Kai ma Allah yasa naka yayi

  • @Dalutaklg
    @Dalutaklg 14 дней назад

    Asslamualaikum gawadanda suyi suyi yaqi connecting kawai ku kashe wayarku📱📲kusake kunnan wa insha Allah day I👍

  • @ZahraddenAbubakarBelel
    @ZahraddenAbubakarBelel 14 дней назад

    Allah Yakarama fahimta 😢😢🎉🎉🎉 Nima mawa baiyiba

  • @DoctorGhana-e9h
    @DoctorGhana-e9h 14 дней назад

    Muna godiya so sai

  • @Umarrabiu12
    @Umarrabiu12 14 дней назад

    Good morning sir 🎉🎉🎉

  • @Yusuflixxafi
    @Yusuflixxafi 14 дней назад

    Oga kayi login account naka awani waya zaeyi sbd nima nayinayi yakiyi sedanayi login account dina awaniwaya sannan yayi

  • @sraajsulaiman6776
    @sraajsulaiman6776 14 дней назад

    Jazakallaahu khaeran

  • @NafeeuUmar-oo2nn
    @NafeeuUmar-oo2nn 14 дней назад

    Oga kadora account din awata wayar insha Allah zaiyi

  • @BukarKime-d5i
    @BukarKime-d5i 14 дней назад

    Good morning

  • @ubaidabello-v8k
    @ubaidabello-v8k 14 дней назад

    Idan Phantom Solana wallet dinka baiyi connecting, ka shiga setting na wayarka, ka tafi cikin apps ka duba chrome, sai ka maida ta default browser dinka, daga nan sai ka koma Telegram dinka ka shiga paws kayi connecting wallet dinka na web, insha Allah zaiyi...duk wanda wallet dinsa baiyi connecting ba zaiyi ta wannan hanyar.

  • @Rufaishiitu
    @Rufaishiitu 14 дней назад

    Allh yakara basira oga akwai wani video da wani Dan UWA ya turaman a WhatsApp nakala kuma yayi banida number ka dana turaman shi kuma insha allh zaiyi

  • @mohammedadamu6531
    @mohammedadamu6531 14 дней назад

    Kashiga settings zakaga App management Sai kadanna default app saikayi selecting chrome

  • @AminuAdam-qr1zg
    @AminuAdam-qr1zg 13 дней назад

    Nima nawa yakiyi saidanasamu wata wayar sannan yayi inanada account 10 duksunwuce ammandawayatatakiyin contact da photon sollana saida nasami wayar abokina duksukayi Oga sadiq kachenza waya zaiyi in sha Allah nagode

  • @NasirUmar-k1o
    @NasirUmar-k1o 14 дней назад

    Wlh nima mai gida har yanzu nawa baiyi ba

  • @HabibaaliHabibaali-o5n
    @HabibaaliHabibaali-o5n 14 дней назад

    Allah yasa naka ma yayi

  • @AminuAbdullahi-m2k
    @AminuAbdullahi-m2k 14 дней назад

    Nawa beyiba Amma dayi log awayan abokina yayi normal

  • @usmanmusa1443
    @usmanmusa1443 14 дней назад

    Kawai idan Ka shiga chrome browser sai kayi copy na link Ka shiga solana app kayi paste zaiyi

  • @KabiruAliyubello
    @KabiruAliyubello 14 дней назад

    Anya kuwa zasuyi listing Awannan watan kuwa

  • @Yusuflixxafi
    @Yusuflixxafi 14 дней назад

    Wllh nima gabadaya naya yakiyayi amma kuma nayi login account nawa yanzu yayi

  • @HassanaAbubakar-n5f
    @HassanaAbubakar-n5f 14 дней назад

    Slm malan sadiq dan allah kayimuna video akan cats dogs minene mutun zaiyi domin zama eligibil

  • @djmostephens
    @djmostephens 14 дней назад

    I used Telegram desktop, and it redirects me to google chrome after selecting the browser option.

  • @ShurhabilAdamu-w2u
    @ShurhabilAdamu-w2u 14 дней назад

    Yawwa oga yanda zaka gyara pwas naka shine
    Ka duba da kyau Yana changer browser ne wagen dawo wa

  • @DAUDASHUAIBU-f4d
    @DAUDASHUAIBU-f4d 14 дней назад

    Upcouse oga Sadiq Nima nayi connect yayi peace ❤❤❤❤

  • @iliyasuinuwa6130
    @iliyasuinuwa6130 14 дней назад

    My own refuse to sign pls help me

  • @IdrisMansur-w2y
    @IdrisMansur-w2y 14 дней назад

    Phantom address nawa naga yabambanta da Wanda kafada yazanyi.

  • @haidarabbaadam5154
    @haidarabbaadam5154 14 дней назад

    Kamayar da chrome browser yazama default browser naka, sign din zaiyi

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 14 дней назад

    Duk Wanda nashi yaqiyin connect yaguge phontom wallet dinsa yadako wani Amman yatabata yanada phasferes inshallahu zaiyi

  • @NasirMhadi
    @NasirMhadi 14 дней назад

    Peace

  • @sadiquibrahimmaidu8281
    @sadiquibrahimmaidu8281 14 дней назад

    Good morning sir 🙏

  • @MubinuMuhammed-h9z
    @MubinuMuhammed-h9z 14 дней назад

    Aslm oga kasake creat din wata wallet din ta phantom zayi Insha allah

  • @MusaIliyasu-j6g
    @MusaIliyasu-j6g 14 дней назад +1

    Masha Allah yau nine fist comment Allah ya ma albarka

  • @umarmuhammad3201
    @umarmuhammad3201 14 дней назад

    Slm oga Sadeeq yadda zakayi connecting da Solana kayi copy na link daga chrome kaje phantom wallet browser kayi pasting sai kayi connect zaiyi inshallah, nima haka nayi sannan ya hau, thanks

    • @UMARALI-zu3zx
      @UMARALI-zu3zx 14 дней назад

      Yes wannan itace hanya Ina Allahu zeyi nima hakan nayi

  • @lawaliambarura5108
    @lawaliambarura5108 14 дней назад

    Thanks

  • @ubaidullahabubakar7712
    @ubaidullahabubakar7712 14 дней назад

    Kayi adin wallet zaiyi nima haka yamin

  • @MohammadJr-f4p
    @MohammadJr-f4p 14 дней назад

    Akwai yadda zan fadama ka gyara

  • @zayyanutukur7132
    @zayyanutukur7132 14 дней назад

    Maa shaa Allah

  • @AbdulmajidYahaya-r5r
    @AbdulmajidYahaya-r5r 14 дней назад

    Tnx a lot Mr Sadiq

  • @SAIDUMUKTARI
    @SAIDUMUKTARI 14 дней назад

    Oga inaga ka gwada da wata waya nima account dina uku suka kiyi Amma da na sauya waya duk sunyi normal inayi daya ban Kuma karawaba wlh yayi

  • @MaryamBayi
    @MaryamBayi 14 дней назад

    Phantom Dina baiyi connecting ba pls help

  • @HabibaAbubakar-ed1te
    @HabibaAbubakar-ed1te 14 дней назад +1

    Allah bless ❤❤❤

  • @iliyasuinuwa6130
    @iliyasuinuwa6130 14 дней назад

    How to do it ihe innour bwoser should be on not off.if it is on off it and on it .

  • @MustaphaMuhammed-b6m
    @MustaphaMuhammed-b6m 14 дней назад

    Ka nime wata wayar

  • @UmiCouture
    @UmiCouture 14 дней назад

    Kayi anfani da Island kayi downloading TG da Sol idan kayi zai yi nima ya same ni haka nayi