BAKATSINE MUGUN IRI ,wallahi hassada ce zalllah take damunka ,kuma munsan jahar kano kakewa hassada to ta Allah ba taka ba,gafalalle.Kuma wallahi kai baka isa ka kamo dan liti ba,wallahi babanka ne a harkar dambe.
Wlh yana qwaiqwaiyar danliti Ko awajen magana da speaker In yan dambe na dambe Kadunga fadan gaskiya Kaji ko Danliti ya wuce gabanka Ka dorawa kanka damuwa
Danliti de Allah ya Riga da ya daukaka shi sede hakuri Danliti komai nasa kuke kwaikwayo
BAKATSINE MUGUN IRI ,wallahi hassada ce zalllah take damunka ,kuma munsan jahar kano kakewa hassada to ta Allah ba taka ba,gafalalle.Kuma wallahi kai baka isa ka kamo dan liti ba,wallahi babanka ne a harkar dambe.
👍👍💪💪💪👈
😊 amma aih kahana bahagon Ali kansila zuwa Kano
Shima barazanar cace
Shima yar mage dan yana dan jahar kane
Amma bahagon Ali kansila aih wahala ce yake ma tunda shi bace ya ajiye wani abu
Wlh yana qwaiqwaiyar danliti
Ko awajen magana da speaker
In yan dambe na dambe
Kadunga fadan gaskiya
Kaji ko
Danliti ya wuce gabanka
Ka dorawa kanka damuwa
Wlh adawa ce kawai Dan kowa ai danliti baitaba zakinsa KO cin mutun ci kodan yaje sokoto nefah wlh bawani abuba
Mu muna tare da dan liti dama can bamu sanka ba,kuma mu alkalaine dan liti ya wuce ajinka
Indai.bakubarma.danliti.hasadaba.to.bazaka.cimmakomiba