DW Hausa Kai Tsaye

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • A cikin shirin za a ji cewa:
    Najeriya : Tun bayan da shugaba Bola Tinubu rattaba hannu kan amincewa da sabon taken kasar, takaddama ce ta barke a tsakanin al'umma
    Najeriya : Ana ci gaba da dambarwa a siyasar jahar Rivers tsakanin Fubara da Nyesom Wike.
    Nijar : Al'umma da dama ne suka makale a Malanville a kasar Benin biyo bayan matakin da gwamnatin kasar Benin in ta dauka na rufe hanyar jirgin ruwa a tsakanita da Nijar
    Ghana : Dan takaran jam'iyyar NDCn a zaben shugaban kasa na shekarar 2024, John Dramani Mahamaa ya bayyana kudirin sa na kafa sabon birnin a wajen birnin Accra.
    Portugal : Kasar na nuna damuwa matuka da matakin Sao Tome da Principe na rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta soja da kasar Rasha.
    Muna dakon ra'ayoyinku

Комментарии •