MATSATSUBI 1 EPISODE 7, CI GABAN KUNDIN TSATSUBA 2024;

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 дек 2024

Комментарии • 25

  • @KamilouOusman-pz5oc
    @KamilouOusman-pz5oc 15 часов назад

    Mâcha allah baba mouna jiran cigaban matsatsubi dan allah

  • @abubakarsadiqbappa3790
    @abubakarsadiqbappa3790 4 месяца назад

    Alhamdulillahi Masha Allah

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn 4 месяца назад +3

    Godiya dozin Allah yasaka da alkairi

  • @ae_sontv7214
    @ae_sontv7214 4 месяца назад +1

    dan Allah baba Muhammad kaigama a samana cigaban matsatsubi dan Allah da darajar fiyayyen halitta

  • @mkmaster1996
    @mkmaster1996 16 дней назад

    Yauwa baba allah ya qara kusanci ga annabi Allah ya bada ikon qarasawa

  • @BatureKing
    @BatureKing 4 месяца назад +3

    Muna godiya kuma muna jiran bakuwar fuska 21

  • @AbdulmalikKabir-c2t
    @AbdulmalikKabir-c2t 2 месяца назад

    Dan Allah muna jira baba

  • @AbdulmalikKabir-c2t
    @AbdulmalikKabir-c2t 2 месяца назад

    Allah ya daukaka mana kai baba

  • @sulaimansarki
    @sulaimansarki 4 месяца назад +1

    Muna godiya da nishadantar damu da kukeyi a wannan Tasha Albarka ❤❤❤❤ Allah ya Kara muku daukaka Aameen

  • @hasnahussein6171
    @hasnahussein6171 3 месяца назад +1

    baba Allah yakara Nisan kwana da lafiya🥰🥰🥰

  • @CryptoGuy-ku8od
    @CryptoGuy-ku8od 2 месяца назад

    Dan Allah a taimaka aci gaba

  • @nafiubello9382
    @nafiubello9382 2 месяца назад +1

    Aslm baba kaigama dafatar anwuni lapiya
    Dan allah adora mana ci gaban karatun littafin matsatubi
    Nagode.!!!

    • @kaigamatv4961
      @kaigamatv4961  2 месяца назад +1

      Muna kan hanya da yardar Allah.

  • @AbdulrahmanMansur-r6m
    @AbdulrahmanMansur-r6m 2 месяца назад +1

    Wai yaushe xaku cigaba da Wagga labarin ga wai😢😢

    • @kaigamatv4961
      @kaigamatv4961  2 месяца назад +2

      Za a ci gaba anan kusa da yardar Allah.

  • @ahmadyahayadanfulani1392
    @ahmadyahayadanfulani1392 4 месяца назад

    Muna jiran na gaba

  • @adamumohammed6173
    @adamumohammed6173 2 месяца назад +1

    munjika shiru kwana biyu

  • @AbdulrahmanMansur-r6m
    @AbdulrahmanMansur-r6m 4 месяца назад +1

    Good story 🎉🎉🎉🎉🎉 continue pls😮

  • @zainabmuhammadyola4013
    @zainabmuhammadyola4013 3 месяца назад +1

    Slm,Baba munata jiran cigaban bakuwar fuska da suaran su

  • @OkachaRapson
    @OkachaRapson 4 месяца назад

    Ido cikin ido

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli Месяц назад

    Muna jiran na 8

  • @Bilkisu-x6h
    @Bilkisu-x6h 3 дня назад

    Slm baba asamaka littafin muftahul zalbl

  • @ibrahimyarwae9072
    @ibrahimyarwae9072 3 месяца назад +1

    Slm
    Barkanmu da warhaka
    Kaigama TV
    KWANA 2 SHIRU
    Ko lafiya ?

  • @MamanMakinu
    @MamanMakinu 27 дней назад

    Slm barkanka da kokari ina son cigaban kundin tsatsuba ina zan sameshi

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 4 месяца назад

    In an sami dama har tsoffin littafan Hausa ka rika kawo mana in babu sabbi, kamar Kulɓa Na Ɓarna, Ɗa Ko Jika, Tura Ta Kai Bango, Shehu Umar, Inda so da kauna, Karamin Sani Kukumi etc