Wallahi sai da nai kuka saboda baƙin ciki, Gaskiya anzalunci Abdul jabbar, wallahi duk naduba wadannan littafai kuma nagani, Yakamata musulmi sudawo daga rakiyar 'yan maja ALLAH YA KARAWA MALAM HAƘURI DA JURIYA YA KARESHI DAGA SHARRIN 'YAN MAJA.
Ina mamakin ace duk wani musilmi zai yadda da wannan hadisin. Cike yake da cin zarafin manzon Allah da iyalansa. Allah ya isa yan maja da zaku hada kai ku cuci mai kore wannan kazamta.
Wallahi sai da nai kuka saboda baƙin ciki, Gaskiya anzalunci Abdul jabbar, wallahi duk naduba wadannan littafai kuma nagani, Yakamata musulmi sudawo daga rakiyar 'yan maja
ALLAH YA KARAWA MALAM HAƘURI DA JURIYA YA KARESHI DAGA SHARRIN 'YAN MAJA.
Allah ya sauwaqe mundade ana dulmiyar damu acikin qarya, Allah ya gafartamana.
Allah ya karawa malam lfy, ya Kare Mana Shi daga sharrin azzalumai.
Ameen
Allah yakarawa sheik abduljabbar lafiya da Nisan kwana
Allah ya taimaki sarkin gida
Slm Allah dai yatabbatar damu akan gaskiya
Ina mamakin ace duk wani musilmi zai yadda da wannan hadisin. Cike yake da cin zarafin manzon Allah da iyalansa. Allah ya isa yan maja da zaku hada kai ku cuci mai kore wannan kazamta.