Asslm. A karo na Biyu da nabada lokacina na saurareku, ina ganin yana da kyau ko ya kamata na isar da korafi ko shawara gareku akan irin take da hotuna da kuke dorawa akan shirye- shiryenku, wadda atunanina don jan hankalin masu kallo da saurarenku ne, ina ganin bai daceba duba da irin dunbin alkhairi da tasiri da shirye-shiyenku suke dashi, saboda hakan na hanawa mutanen kwarai amfanuwa da wadannan Alkhairan. Dalilina shine, duk mai tallata abin kwarai, yana tare da mutanen kwarai, kasuwa Allah ke kawota ba yaudara, ko wayoba, don haka ku fito filin ta Bahaushe (asan mutum akan cinkinsa) ku sanya take da hotuna masu kyau da zasu dace da abunda ake isarwa a tashar abarwa Allah yin zaku sha mamaki.
Masha Allah to Ubangiji Allah yakara Basira

Muna godiya
Nsai
❤
فري