Размер видео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показать панель управления
Автовоспроизведение
Автоповтор
Masha Allah. I've learned a bit, wallahi. Many thanks.
Masha allah barakallah fik ya shaikh
Masha ALLAH ALLAH YA Ya qara basira
Wannan aiki ne me kyau kuma zamu bi biya mu dauka ilimi bil. Haqqi. Jazakallahu bil jannah bihadhal amalun salih!
Dan Allah im bamatsala anayimana li irabin kalmomin saboda mukoya
Eh zama asa littafin li'irabin Nangaba kasan bazaka fara abu arana guda gaba dayaba wasu bazasu iya fahimta ba Amma kwanannan zamusa na li'irabin
Jazakallahu khairan Muna godiya Amma malan JUNAIDU ga shawarata maizai hana adinga rubutuwa a allin bango wato blackboard domin adinga Gani kafinma afara video zaka iya rubutawa da anfara video kawai acigaba da bayani ngd Muna godiya
Allah ya kara lfy malam 🙏
Allah ya Bada basira
Ma shaa ALLAH amma ya za ai a gyara sauti
Baya futowa sosai ko?
Merci yayi malan na fahinci litafi
Alhamdullahi
Allh y biya
Malam kamar wadda basu iya karanta ayoyiba yaya zaai kenan
Eh ai zamu samu Wanda zai ringa koyarda karatun ALQUR'ANI da koyan hada baki da koyan harufa kwanannan Insha ALLAH
Toh masha Allah nagane ina tare da zansai computer musamman dan addini shine cikar mutum
@@jibrinyahaya7823 gaskiya ne wlh Allah yakarawa rayuwa Albarka hakaa akeso
To malan miye sunan littafin wannan da ake karatun kuma malan arika gayin date ko wanne watan rana