Yau Anyota Ta kare Alasan Da Sarki garkuwar cindo yau A sokoto 7 November 2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 ноя 2024

Комментарии • 56

  • @awajesalisu5042
    @awajesalisu5042 3 дня назад +1

    Wanda yaraba danbennan ya raba auren uwarsa

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 4 дня назад +1

    Dambe sai KANO
    Da a kano ne da baza a raba ba wannan rafan na Guramada ne
    Mun ganeshi

  • @marwanaalhaji7589
    @marwanaalhaji7589 4 дня назад +2

    Gaskiya wannnn CIN Amana ne bai kamata duk lokacin da alkalin wasa Yaga alsan zai buge garkuwa saiya raba bai kamata ba

  • @khalidumar6743
    @khalidumar6743 3 дня назад

    Gaskiya sokotawa Bakuda wayewa harkan kallon wasannin gargajiya

  • @ShuaibDanhajeeyah
    @ShuaibDanhajeeyah 5 дней назад +4

    Alasan Allah yakara bada saa

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 4 дня назад

    Gaskiya garkuwa chindo namijin duniyane

  • @musaabbas8371
    @musaabbas8371 5 дней назад +1

    Gaskiya Garkuwa Jarumi ne

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 4 дня назад

    Wannan😂 damben ashekaran nan bazaa samu damben da yayi kyau irinsa ba

  • @abubhakharabubhakhar8505
    @abubhakharabubhakhar8505 5 дней назад +1

    Gaskiya garkuwan cindo sarki ne Kuma samun irin shi a dambe za'a Nima ba'a samu ba wlh

  • @SaminuIshaka
    @SaminuIshaka 5 дней назад +1

    Allah yaba garkuwa sa a

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 5 дней назад +1

    Gaskiyar magana jahar sokoto bai kamata Ayi dambe soboda yan bindiga suna ta kache rayukan Al'ouma talakawan jahar sokoto katsina. Kai Arewacin Nigéria ma baki daya mousbahou

  • @HABUSAADU
    @HABUSAADU 4 дня назад

    Masha allah

  • @KABIRUCIGARI
    @KABIRUCIGARI 4 дня назад

    Gaskiya mutanen sakkwato kurin stayawa a bayan fili don a gabatar da Damben yadda ya dace .Ba ku cika filin wasa ba.

  • @abdula6027
    @abdula6027 5 дней назад

    Gaskiya ya kamata ace gurumada an Kira BAHAGON ALI KANSILA BABBAN

  • @BasimUmarbawa
    @BasimUmarbawa 4 дня назад

    garkuwan dan sanda yaro me lokaci😊

  • @abubakarlawalahmed6308
    @abubakarlawalahmed6308 5 дней назад

    Gaskiya har yanzu garkuwa jarumi ne wlh. Haha shekara nawa yana gwabza yakin hannu

  • @MahammaduAbubakar-t2x
    @MahammaduAbubakar-t2x 4 дня назад

    Gaskiya wann lafari din achanzasa ai koni nafishi iyawa gsky

  • @ashafaahmed2181
    @ashafaahmed2181 5 дней назад

    Allah Yakara zafin hannu Alhassan.....
    Autan Mamman sannu da aiki. Insha Allah sai Alhasan ya sumar da Garkuwar cindo a Sokoto.

    • @AhmadBuwai
      @AhmadBuwai 5 дней назад

      Zancen banza Alasan yafi Garkuwa kuruciya yafishi Tsawon hannun amma yakasa buge Garkuwa me kake tunani idan Garkuwa ne yayi tsayin Alasan

    • @TukurAbdullahi-n2v
      @TukurAbdullahi-n2v 5 дней назад

      Allah lafiya danisan kwana alasan gurumada bakowa kowa yafadi jamus zallah

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 4 дня назад

    Inbada rafali yashiga tsakani wlh da saiyayi winning din garkuwa

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar 5 дней назад

    Amma gobé in sha allah bi'izinillah bakin karé Na bayan dogo ya kawo muna shi kisan mai kyau

  • @AmakAli53
    @AmakAli53 5 дней назад +1

    Garkuwa sarkine kuma jarumine Amma fa Alasan Yana lokaci shi kuma lokaci ikon Allah ne.

  • @musamamuda-v2d
    @musamamuda-v2d 5 дней назад

    Wallahi musbahu duk "yan dambe babu kamar garkuwan cindo saboda andaka amma bayajin cewa shi ragone babutsoro aransa

  • @MustaphaAltine-v9x
    @MustaphaAltine-v9x 5 дней назад

    Fatan alkhaire atashi lfy 🙏🙏🙏

  • @KabiruAbubakar-fx5ou
    @KabiruAbubakar-fx5ou 5 дней назад +1

    Alasan kaci wannan sarauta,insunki bamu to zamu nada kammu da kammu

    • @AkwaiAmana
      @AkwaiAmana 5 дней назад

      Hbdai da sauranku saidai ku mutu da haushin garkuwar cindo

  • @MuhammadSaeed-ts4mh
    @MuhammadSaeed-ts4mh 4 дня назад

    Gaskiya wannan ba rep bane akasa anemu rep yahura wannan wasan domin alasan yayi kisa anhana

  • @auwaladamsocio1105
    @auwaladamsocio1105 3 дня назад

    A gsky alkalin wasa baikyau ba idan yaga alasan zai buge garkuwa sae ya busa. Wnn ba daedae ba.

  • @NazifiHamsiu
    @NazifiHamsiu 2 дня назад

    ❤️❤️❤️

  • @ImranMusa-y7r
    @ImranMusa-y7r 5 дней назад +1

    Gaskiya sarkin sarki ne wlh

  • @AminuRabiu-gd3sb
    @AminuRabiu-gd3sb 5 дней назад +1

    Allah yabiya alasan allah yabada sa,a

  • @KabiruAbubakar-fx5ou
    @KabiruAbubakar-fx5ou 5 дней назад

    Wannan ba rafri bane

  • @unclemuhsinmathclass
    @unclemuhsinmathclass 5 дней назад

    Wallahi wannan Garkuwan ya daina Dambe, idan yaki yara kanana ne zasu fara wucewa ta kansa.

  • @HhhJjj-mc4tj
    @HhhJjj-mc4tj 5 дней назад

    Sarki ❤️‍🔥

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar 5 дней назад

    Kaga garkuwa yahaya bakin karé inhar jamus duka jasu hadu wlh bariba

  • @auwaladamsocio1105
    @auwaladamsocio1105 3 дня назад

    Kuma inda point ake nema to alasan yacinye garkuwa.

  • @AbbaAdamu-z2v
    @AbbaAdamu-z2v 5 дней назад

    Wllh mu Jamus in dai akwai irin su alasan bama gudu

  • @NuraYahuza-f5j
    @NuraYahuza-f5j 5 дней назад

    Ko gobe sarki sarkine wlhi

  • @HarunaMuhammad-gc3zl
    @HarunaMuhammad-gc3zl 5 дней назад

  • @danyayashehu6163
    @danyayashehu6163 4 дня назад

    Garkuwa fa yasha da kyar

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 5 дней назад

    Alasan jarumi

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 5 дней назад

    Wato tsawo yana temakon yandambe sosai domin abinda ya ragewa garkuwar cindo karfi Rashin tsawo

  • @BelloAbubakar-c1v
    @BelloAbubakar-c1v 5 дней назад

    Allah Yaba alasan ogan boye SA a gobe yawa garkuwa tafiyA guda

  • @NuraIdris-m3r
    @NuraIdris-m3r 4 дня назад

    Garkuwa yayi kokari

  • @HussainiMuhammed-s6x
    @HussainiMuhammed-s6x 5 дней назад

    Garkuwa ikon allah

  • @ImranMusa-y7r
    @ImranMusa-y7r 5 дней назад

    Indai garkuwa yayi dambe to an tashi

  • @ImranMusa-y7r
    @ImranMusa-y7r 5 дней назад

    Da ace alasan alokacin garkuwa da tuni ya fadi wlh

  • @AbdoulAlkassoum-lu7on
    @AbdoulAlkassoum-lu7on 5 дней назад

    Alassan rawarka da bougani

  • @IshaqyahayaIbrahim
    @IshaqyahayaIbrahim 5 дней назад

    Alasan Allah qarama lfy

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar 5 дней назад

    Mu gurumada sak amma fah autan mamman munga amishi kara dan kisa anan

  • @SALISUBALAI
    @SALISUBALAI 5 дней назад

    Fatanalheri

  • @Kokowatv6
    @Kokowatv6 5 дней назад

    Gaskiya ne alasan Allah ya biya 🤲