Ai ba mallam bane ya soki tasbaha, manzon Allah SAW ne shi Mallam nashine ya fada muku don ku gane. Tasbaha baida asali daga manzon Allah daga bayane wadansu suka kirkiro don wai acewarsu su samu saukin kidaya, amma kayi da hannu yafi don haka manzon Allah SAW yayi, illa iyaka, Allah yasa an gane.
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم استغفر الله العظيم استغفر الله واتوب إليه حسبنا الله ونعم الوكيل
Macha Allah
Jazakallahu khairain ❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🤲🤲🤲🤲
Jazakallah khairan ❤❤❤
ALLAH ysk d Alkhairi
Masha Allah Muna godiya mlm da fatin alkairi ❤❤❤allahu Akbar
Allah yasaka da alkhairi
Lailaha illallah Muhammadurrasulillah saw ❤
Masha Allah.Dawrawa ilimi.Allah yabada niisan kwana.
Wannan bawan Allah akwai fara'a mashaAllah ❤❤❤❤
ماشاء الله تبارك الله
Masha Allah jazakhallah bi khair
Allahu akubar
Masha Allah
ماشاء الله
Subhanallah❤️🙏🏼
❤ Allahou Akbar
ما شا ء الله
Allah karawa Malam tsawan ray, dakuma kumasu yadarda Sunnah, asaman sosiyal Media.
Ammmmeeen ya hayyu ya qayyum
Allahu Akbar
❤❤❤
Na suhanillilah 1:26
Allah ya biya malam
Allah yakarba mana yakara mamalamanmu lfy danisan kwana
Ammmmeeen ya hayyu ya qayyum
Vv
Allah ya karawa Mallam lafiya da Nisan kwana. Dama mu baki daya?
Malam mumabiyankane masusaurari karatuttukane bamusun kanasukar tazbaha