Masha Allah. Wallah wa'azi yayi. Babu zagi, babu mugayen maganganu, sai Ayoyin Allah da Hadisan Manzon Allah. Allah shi saka wa Sheikh Alƙali Salihu Zaria.
Tare da girmamawa Sheik Alkali Zaria, Dr Idris fa nasiha yayi muku, tare da hujjoji, mene amfanin zaman tare idan ana samun barna amma baza,a samu masu kawo gyara ba Sann hujjojin da ya bayar bamuji aance bâ hka bane.
DR IDRISS MOUNA MAY KEAOUKEAWAN ZATO CHI BA MOUNAFIKIBANE CHIYASA AKE GANIN LAYFINSA. KOUMA CHIYASA BAYDA CHAMAKI GA KOWA.KOUMA HAKANE TSANTSAR ADDINI. ALLAH JIKAN ALBANI. WLY DAYANA RAYE DAYA KASANCE TARE DA DR IDRISS
Tsakani da Allah ina kyautata wa malamin nan zato, ban dauka yana cikin irin wadannan yan izalar masu son zuciya ba, amma wadannan maganganu da yayi bai kyauta ba sam, na'am Nasiha abu ce mai kyau kuma babu wanda yafi karfin ayi mishi ita. Amma tambayar ita ce mene ne Dr Imam Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi yayi na raba kan Al'umma? Don ya fada muku gaskiya!! Nace ko bahaushe ya ce gyara kayan ka bai zamo sauke mu raba ba!! Allah yasa mu dace
MALAN N KAIMA KAJI TSORAN ALLAH AI KAFIN ZOWAR IZALA DAMA AKOY DUKAN ABUBUWAN DAKA ZANA DAMA SAKACIN MUTANENE YASA SUKAYI WATSI DASOU.LOKACIN SAHABAI AI BABOU IZALA.KUMA BA DOLI SEDA IZALA AKE CHIGA ALJANNA. KAWAY DAGA YANA FADIN GASKIYARDA KOU BAKU FADI
Don Allah malamanmu kune abin koyin mu ku daina nuna mana cewa kanku ba a hade yake ba, addinim musulunci abu daya ne babu banbanci don haka idan da wani abu a tsakaninku kuci kucinye ba sae duniya ta ji ba, domin duk abin da kky ku sani ku abin koyi ne a cikin al'umma
Mal. Yayi magana chewa “Ajiye gemu, Izala taza dashi”, amma Mal. baya ajiye gemu. Tas yake kwashewa. Wannan sabama Sunna ne, kuma kama da Yahudawane. Wannan shine abunda Dr. IDRIS yake fada dashi akan Yan Izala, Musan man na Jos; sabama Sunnar Manzon Allah da raba kan al’umma. Kudauki gaskiya, kubar kare karya da son rai.
Bana karyata ka, saboda kana yin da'awar ka cikin hikima da nishadi; amma izala wallahi basu ne suka zo da abinda ka lissafa ba. Haba malam tazo da wasu abubuwa dama akwai su ta ha66aka sune kwarai kuwa, haka tazo da 6arna. Misalin izala kamar wayar salula ne ga 6arna ga gyra:
Da Dr Idris da sheikh alkali zaria duk malamanmune Kuma Kai da kake cewa sheikh alkali zaria ashe shima dan gargajiyane to ashe kaima babanka dan gargajiyane. 😮😮
Inka fashimci malam wlh dabaka cekomiba akansa inkaga malam idris yayi kwansa da zekara duk abin dazai yimagana akansa wlh saiyana da hujjojinsa bada romankaba yake allah ka rabamu da sherrin kungiya da kungiyanci kaga kai yanzu mutane sungane kalarka adalilin fakewa da tura sakon nasiha allah kyauta
Masu karyan sunnah yan gargajiya wlh kuji tsoron Allah muna addu'a Allah yakaremana dr Idris dam shi yanayi ne dan Allah kukuma kunayi ne dam abin duniya dakuma jahilci irin naku allah yasa kutuba kudaina fatar da bayin Allah
IDAN KACE IZALA TAKAWO DAGE WANDO.TO SEKA LOURA CIKIN WA ANDA SUKAZO MUKABALA DA DR IDRISS DUKA WANDOUNANSU SOUN CHIDESSOU MIYASA BAKA HWARA MASOU NASIHA SUJI TSORAN ALLAH SU DAGE WANDO.KENAN KANADA SAN ZUCIYA MALAN
Allah muna godia da kabamu Dr Idiris Abdul’aziz Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Gaskiya ne Dr muna godiya, Allah ye Dada kareshi
Da mi yake kara ka addini ?
Masha Allah. Wallah wa'azi yayi. Babu zagi, babu mugayen maganganu, sai Ayoyin Allah da Hadisan Manzon Allah. Allah shi saka wa Sheikh Alƙali Salihu Zaria.
Kuma kuji tsoron Allah Kuzo Masallacin dr ay muqabala Irin Wadda Sheikh Ismail yayi Da Dan dariqa hujja da hujja Ba fadi ra'ayinka in fadi nawaba
Gaskiya dai kam
Alhamdulillah Dr idriss tushen tanshi Bauchi ya hanasu bacci, yanzu mutane sun fara gane sunnar Taku
Allah ya zaba mana mafi alkairi banda son kai
Allah ya saka da alhayri malam Alkali. Allah ya kara lafia da sawon rayuwa.
Dr Idrisse, kagi soron Allah, kiyayar tayi yawa wallahi.
Kokuma bakua son gaskiya dei
Allah yakare mana Dr Idris dodon Yan bidia bazasu iyaba har abada wlh
Allah ya kiyaye Dr Idriss 🥰🇨🇮
Masha allah
Ya Allah duk wani wanda yansan gaskiya kuma yaki fadinta sabida san zuchiya, ya Allah ka tozartashi tun agidan duniya amin!
ALLAH ka taimaki Dr. Idris. Akan Yan gargajya da son zuciya.Dr. Idris Yana fadin gaskiya Duk Inda ya ganta.
Ko
Tabbas
MashaAllah Allah yasa yaji Allah ya sakawa malam abubakar salihu zaria da aljannatul firdausy
Kunada abun mamaki gaskiya meyasa bai kare abunda aka tuhumeku da Shiba gaskiya anyi abun kunya ,Dr dei ya amda yena jiranku a masallachinsa
Allah ya kare Dr idriss ❤
Amin thumma amin
Allah yasaka malam acikaba da fadamana gaskiya allah yakara nisanan kwana Ameen
Kai mlm kaji tsoron allah kafin zuwan tafa sahabbai basu yi sunnah ba kenan sannan kuna sake wandon ku yan gargajiyan jos
Dr. Idris Abdul'Aziz Dutsen Hujja. Allah Ya qara wa Mallam Idris Abdul'Aziz Lafiya, Ilimi, fahimta da Imani.
Amin
Allah ya saka da alkairi maulana
Masha allah
Allah ya qara daukaka
Nagaba yadade dayin gaba nabaya sai daikura allah jadaran dr idris yakara lafiya da nisan kwana munatare da malam insha allah
Tun ba asan izala ba wlh Ana aikata Sunnah Akasannan
Maganar Dr idiris abdul'aziz ce tasa na gane Yan izalah jos yan Bidi'a ne
Tabbas na jima da gane haka
Wallahi Nima bansaniba sai da yayi magana akansu
Gaskiya ne.
To yaza,ai allah yasa sugane insunada raban ganewar Amma abin sai addu,a
Gardi
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana sheikh alkali
Tare da girmamawa Sheik Alkali Zaria, Dr Idris fa nasiha yayi muku, tare da hujjoji,
mene amfanin zaman tare idan ana samun barna amma baza,a samu masu kawo gyara ba
Sann hujjojin da ya bayar bamuji aance bâ hka bane.
kowane saqo da yanda yakamata a isar dashi
Dr idriss ikon Allah ❤ yan gargajiya akama sunnah ❤
kasan ma à nar dan gargajiya kuwa
Kucire san zuchiya Dan Allah
Kaima kaji tsoran Allah
Allah yakare mana dr idris🙏❤️❤️❤️❤️💯💯💯💯
Ameen Ya Allah
Dr Idris yafi karfinku hujja kawaii kude kuyi ta haushinku kawaii
Akwai Wanda yafi kamata yaji tsoron Allah cikin ku biyu Kamar Kai.
Kuma in shaa Allah, dr yamuku nisa, iyayan son zuchiya!
Allah Saka da alkairi
Allah kagyara kura kuren malaman Sunnah kahada kawunansu
Allahummah amen 🙏
Amen 🙏
DR IDRISS MOUNA MAY KEAOUKEAWAN ZATO CHI BA MOUNAFIKIBANE CHIYASA AKE GANIN LAYFINSA. KOUMA CHIYASA BAYDA CHAMAKI GA KOWA.KOUMA HAKANE TSANTSAR ADDINI. ALLAH JIKAN ALBANI. WLY DAYANA RAYE DAYA KASANCE TARE DA DR IDRISS
جزاك الله خيراً وبارك الله فيك
Tsakani da Allah ina kyautata wa malamin nan zato, ban dauka yana cikin irin wadannan yan izalar masu son zuciya ba, amma wadannan maganganu da yayi bai kyauta ba sam, na'am Nasiha abu ce mai kyau kuma babu wanda yafi karfin ayi mishi ita.
Amma tambayar ita ce mene ne Dr Imam Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi yayi na raba kan Al'umma?
Don ya fada muku gaskiya!!
Nace ko bahaushe ya ce gyara kayan ka bai zamo sauke mu raba ba!!
Allah yasa mu dace
I love dr idriss ❤❤😊
You love trouble 😢
Yes ❤
@@Speedyvampir2 that means you are practicing something different.
@@slimkid0225 what is your proof.
Dr Idrissu Mujaddadi yafi karfin yaro
gaskiya ne
Dr idriss if fearo mallam. Me yasa yafasa
Kuji tsoron allah yan gargajiyan jos
Yakamata daya karasa maganarsa kuma sai yayi shuru, Allah ya kyauta
Malan kaji tsoron Allah annabawa dasa habay dukansu kananifin Basu San sunnaba sayda izzala tozo Allah karabamu da sanzuciya daza linci
Da farko dai ka fara komawa ka koya yadda ake rubutu
In shaa Allah, sae Allah yabaku kunya, masusan zuchiyan banza
Bi izzinillah yenzuma sun gama jinkunya
Sunnah sakk sai a Dutsen Tanshi
Mash allah
Dr jaki baya Jin nqsiha, Allah ya shirye shi.
Masha Allah
Masu Qaryan Sunnah yan gargajiya
kasan ma à nar gargajiya kuwa
Gaskiya dutsen Tanshi yana kama da yan,bori
S A W ❤❤❤
MALAN N KAIMA KAJI TSORAN ALLAH AI KAFIN ZOWAR IZALA DAMA AKOY DUKAN ABUBUWAN DAKA ZANA DAMA SAKACIN MUTANENE YASA SUKAYI WATSI DASOU.LOKACIN SAHABAI AI BABOU IZALA.KUMA BA DOLI SEDA IZALA AKE CHIGA ALJANNA. KAWAY DAGA YANA FADIN GASKIYARDA KOU BAKU FADI
Allah jikan mahaifa
lalle dr idiris ya seya moku awiya
Allah yasa mu dace
Don Allah malamanmu kune abin koyin mu ku daina nuna mana cewa kanku ba a hade yake ba, addinim musulunci abu daya ne babu banbanci don haka idan da wani abu a tsakaninku kuci kucinye ba sae duniya ta ji ba, domin duk abin da kky ku sani ku abin koyi ne a cikin al'umma
Shi wannan daman ashe dan izalar gargajiya ne ashe ? Allah ya tona maka asiri. Na daina ganin darajar shi. Allah ya shirye ka.
Hmmm Daman Dr yafada cewa kuna dukan mutaneh
malan salihu kai zakaji tsoron Allah ba Dr Idriss ba. kuna tsoro asirin ku na ya tonu ne?
Mal. Yayi magana chewa “Ajiye gemu, Izala taza dashi”, amma Mal. baya ajiye gemu. Tas yake kwashewa. Wannan sabama Sunna ne, kuma kama da Yahudawane.
Wannan shine abunda Dr. IDRIS yake fada dashi akan Yan Izala, Musan man na Jos; sabama Sunnar Manzon Allah da raba kan al’umma. Kudauki gaskiya, kubar kare karya da son rai.
Ai shi gemu ba kowa ne yake dashi ba.. Malam Zaria Allah bai sa yana da gemu ba shiyasa. Amma da yana ai zai bari...
❤❤❤
Bana karyata ka, saboda kana yin da'awar ka cikin hikima da nishadi; amma izala wallahi basu ne suka zo da abinda ka lissafa ba. Haba malam tazo da wasu abubuwa dama akwai su ta ha66aka sune kwarai kuwa, haka tazo da 6arna.
Misalin izala kamar wayar salula ne ga 6arna ga gyra:
Mashall allah
Da Dr Idris da sheikh alkali zaria duk malamanmune Kuma Kai da kake cewa sheikh alkali zaria ashe shima dan gargajiyane to ashe kaima babanka dan gargajiyane. 😮😮
Masha Allah jazakhallah khairan
Inka fashimci malam wlh dabaka cekomiba akansa inkaga malam idris yayi kwansa da zekara duk abin dazai yimagana akansa wlh saiyana da hujjojinsa bada romankaba yake allah ka rabamu da sherrin kungiya da kungiyanci kaga kai yanzu mutane sungane kalarka adalilin fakewa da tura sakon nasiha allah kyauta
Alkali zariya wlh da muna maka kyakyawan zato amma wlh yanzu kam mun barranta dakai
Kai ashe Dan izalah josne
Wallahi ni ma ban Sani ba sai yanzu. Na daina ganin darajar shi.
Aikuwa kajira juma'a zakajika abisa mimbari😂😂
har yayi tunjiya😂😂
Masu karyan sunnah yan gargajiya wlh kuji tsoron Allah muna addu'a Allah yakaremana dr Idris dam shi yanayi ne dan Allah kukuma kunayi ne dam abin duniya dakuma jahilci irin naku allah yasa kutuba kudaina fatar da bayin Allah
Yan gargajiya kenan ace dama wannan da Mai wa,aizin mata na Zaria Shima kune
Damayace yasan wasu masu Sholing temple.
Dr jaki dutsen tanshi
Mtsweee Yan KUNGIYA
Ashe daman kai kana cikin yan izzalah jos ban sani ba
Wallahi ya ban kunya.
Son juciya kenan inkungiya ku karbi gaskiya kawai
Ikon Allah malam baka kare abunda aka tuhumeku da Shiba malam gaskiya😂😂
Idris Kaja tsoron Allah dr
يهديكم الله❤❤❤❤
Bakusan gaskiya neh kawaii
Kaji sakarai
Salm❤❤❤
salama warahamatillah wabarkatahu
Malam, damuna, saurarNka, Amma, yanzu, mun, gane, kai waye, kuma, kusani, kitabu, wasunna,, kurikeshi, kuyidaraja, A, Idu, mabiya, sabo, damuna, gane, yan, su, zuchiya
Yan gargajiya
Malan Idris mai fada da aya da hadisi
Bakusan gaskiya walahi
Muqabala gani ga ka karanta nunamin kuje masallacin dr idris imamu ahlussunnah dutsen hujja yan gargajiya mun gane ku 😂
Malam kataro match Allah yakaimu juma'ah lafiya 🤣🤣🤣
Nagode malm
IDAN KACE IZALA TAKAWO DAGE WANDO.TO SEKA LOURA CIKIN WA ANDA SUKAZO MUKABALA DA DR IDRISS DUKA WANDOUNANSU SOUN CHIDESSOU MIYASA BAKA HWARA MASOU NASIHA SUJI TSORAN ALLAH SU DAGE WANDO.KENAN KANADA SAN ZUCIYA MALAN
Mazugal
Malam Zaria ka bani kunya
Uhmm
Aen izalar jaos yan gargajiya makiya sunar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama jahile
Allah ya,isa Allah ya isa kai wawane bakasan meye gargajiya ba
“Kudai kunka yanda Allah ya halliche ni Bakowa zan daquma murabu lafia ba” 😂ashe dai shaolin gaskia ne 🤣 Astagafirullah 🤲
Batazoda ajje gaimubane ???
Gemu
1:02
😅😅😅😅
Wahabiyawa Dara taci gida
Kuyi ta fada tsakanin ku
Daman abin da aka koya muku kenan rigima da surutu
Wahabiyawa ku kashe kanku matsiyatan banza
Kai mlm kaji tsoron allah kafin zuwan tafa sahabbai basu yi sunnah ba kenan sannan kuna sake wandon ku yan gargajiyan jos
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah