Na ƙalubalen ce ku fito ayi muƙabala, Sakon Shiekh Murtala Asada ga ƴan Bidi'ar Nijeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 фев 2025

Комментарии • 20

  • @mubarakaliyu9359
    @mubarakaliyu9359 2 года назад +1

    Màsha Allah Malam Allah yakara sani

  • @shafiumoussa3403
    @shafiumoussa3403 2 года назад +1

    Masha Allah malam

  • @ahmadsaadu5589
    @ahmadsaadu5589 2 года назад

    Masha allah sheik

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 года назад

    الله اكبر

  • @hafizouhassane7744
    @hafizouhassane7744 2 года назад +1

    Allah y’a kare girma

  • @abdoulkarimchafiou6735
    @abdoulkarimchafiou6735 2 года назад

    Allah hu akbar

  • @hafizouhassane7744
    @hafizouhassane7744 2 года назад +1

    ❤️❤️❤️

  • @shaaibubarka3390
    @shaaibubarka3390 2 года назад

    Allahu akbar alhamdu lillahi ku dai a duniya bakuda komi sai fada da yan uxanku musilmai kukirasu arna kukirasu kafirai kukirasu yn bid a sai. Kaga malami yayo wanka ya sanyo. Riga da wando hardagariya ya hau minbari amman ba gurin sa nemawa yan uwansa. Musilmai gafara. Sai da yayi ta kai yan uwansa. Jahannama. Ai kace allah yace annabi yace. Wannan kawai. Ya isa. Waazi saboda inkukayi nazari ababu wanda suka hadaku sunfi wadanda suka rabaku yawa yakamata kuji tsoran allah kuduka dukan abinda. Kakeso allah yakama wani dashi kasani cewa. In har wannan abin baya. Ransa allah ba zai kamashi dashiba dan san zuciyarka

    • @hanapizakaria6769
      @hanapizakaria6769 2 года назад

      Dan gidan mai walintakar kuka ya taro aradu da ka kai Sokotowa Duk Nigeria babu inda keda ilimin pikihu Kamar Sokoto

  • @abdoulkarimouissa8146
    @abdoulkarimouissa8146 Год назад

    Wawa kaway

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад

    Murtala wannan haukan naka na banza ne. Up up up sheick Nasir Ado musa Up up up sheick Abulfathi sani attijjany

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад

    Haba karenmaguwa ai dakaida Yan uwanka qaryakuke bazaku iyaba kaji inzaku haqura kuahaqura Wanda baijibariba zaiji hoho ai

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад +1

    🤣🤣🤣 malam murtala bakasan wadannan matasanbane dakake wannan hayaniyar suba,akoyamusu rashinkunyaba dacinmutuncin manyanmutaneba Amma indaimaganan ilimiza,ayi tozakasancewa bayarobane subaruwansu hayaniyarka da haushinka da wani babbatai naka anaqalubalantarka takowanne bangare kakeganin kanadaja kafito atattauna bahayaniyaba shi idinda kakemagana wayiyime yayime katanbayeshi suwaye su shek nasir shek adomusa. Allah yajaddada masarahama ameen yanzundai inyahar kacika Mai ilimi to anajiranka kafito dagaskiyarka jama,a sugani indagaske kakeyi anajiranka kaikuma shek Nasir Allah yasakamaka da alkhairi saqoyazomasa Dan haka kanajiransa Allah yataimaki maigaskiya ameen

  • @muttakaabubakarmatsamiyawa2513

    Baka isa dan dariga ya tsaya ya bata lkc nsa da yin muqaba da kai mahaukachi kai da ko ma yan ixalan baka shirya da suba ballen mu

  • @mariyatuadamu8108
    @mariyatuadamu8108 2 года назад

    Fariyarka karya kake jahili ka nemi waazin sheik Ahmad BUK Allah ya masa rahama ya isar maka karatu Murtala sada,

    • @mahimuhammad7002
      @mahimuhammad7002 2 года назад

      gaskiyya sai yau nayarada wannan malami jahili ne yana kawo rigingimu azukatan yan Nigeria

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад

    🤔🤔🤣🤣🤣abindariya ai dariqa nangani nanbari kaji ai kodan taimiya yataso dagaraminda akasashi saiyabarta gani balantanaku qananan qwari mahaukacinbanza kawai

  • @yahayaabdullaahi1031
    @yahayaabdullaahi1031 2 года назад

    Gaskia Kai jahili ne