Allah ya biya ya kara basira nagaba yayi gaba nabaya sai turbaya kai masha Allah ina Alfari da kai nura m inuwa Allah ya maka nan da chtan dan Albarkacin baban fadima🤲🤲💝👈
Aduniyar mawakan hausa ba'a ta6a mawaki Mai ilimi da tsaftace harshen sa ba Kamar Mallam Nura Mai Gida Kai Ka Auri Waka Ka Bata Sadaki Amma Sauran Mawaka fyade Suka Mata 🥰🥰😍
@@dattijohamma1164 wlh a'a babu Wanda zai mini dariya muddum Yasan Waka !!! Sbd Koda ace mawakan baya zasu dawo to bashakka Nasan shine zaija ragamar su abun da yasa nace maka haka shine a mawakan baya fadamini wanda ya kaishi yawan salo !? Sannan ya fishi yalwar harshe !? Da Kuma yin Waka Mai ma'ana ??! Amma Mai yasa kace haka
Allah ya kara basira sarkin waka waka tayi saura sarkin hadejia allah ya kara lapy abban fara. Allah yana tare da kai da yardar allah sai munga bayan su
allah sarki yau ga sarkin waka yayiwa sarki waka gaskiya dai malan nura m inuwa kai ne sarki dumin kumai naka adai dai kakeyi kuma kanayi yadda kuwa zai fahimta ina yinka har zuciyata tsakani da Allah allah ya kiyayeka gaba da baya dumin annabi Muhammad s.a.w 🤲🤲🤲❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Ma sha Allah sarki ma wakan Hausa ya Allah yabarzamani wallahi muna sonka arayuwarmu
Nura dan Allah kayiwa masoyanka na Libye waka
NaGod
Allah ya biya ya kara basira nagaba yayi gaba nabaya sai turbaya kai masha Allah ina Alfari da kai nura m inuwa Allah ya maka nan da chtan dan Albarkacin baban fadima🤲🤲💝👈
Allah ya kara basira
Allah ya kara daukaka
Allah yakareka sharin masusheri sarki nura m inuwa ❤❤❤❤👍👍
Gskiya Mira m lnuwa Allah yakaralafiya ameeeeeeeeeeen
Aduniyar mawakan hausa ba'a ta6a mawaki Mai ilimi da tsaftace harshen sa ba Kamar Mallam Nura
Mai Gida Kai Ka Auri Waka Ka Bata Sadaki Amma Sauran Mawaka fyade Suka Mata 🥰🥰😍
Abinda rai yake so ka iya fadan komai, amma inkace ba’taba mawaki irinsa ba lallai za’amka dariya
@@dattijohamma1164 wlh a'a babu Wanda zai mini dariya muddum Yasan Waka !!! Sbd Koda ace mawakan baya zasu dawo to bashakka Nasan shine zaija ragamar su abun da yasa nace maka haka shine a mawakan baya fadamini wanda ya kaishi yawan salo !? Sannan ya fishi yalwar harshe !? Da Kuma yin Waka Mai ma'ana ??! Amma Mai yasa kace haka
Wannan gaskiya ne yaron nura muma munshaida
Yaya nura allh ya kara basira allh ya ja xamani allh ya kare ka da duk sharrin makiya da masu hassada
Allah ya tsare uban mawakan hausa
Sai sarkin waka Allah yaja zamani an buga dakai an barka angon amina abban farrah
ALLAH yasa kafi haka Mai gida
Masha allah Sarkin waka aganka abarka adole indai waka ce to an salla mama ka allah ya qara basira
Allah ya qara basira da nisan kwana sarkin waka
Allah ya ji zamani Allah ya karika
Ma cha allha mura muna godiya
Ftn alkairi nura m inuwa allah yaqara basira
Namu ba irinnasuba ne masha Allah nura muna godiya
Allah kara basira Sarkin Waka
Allah kara basira sarkin waka 💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💔💔💔💔💔💔🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Gaskiya oga muna godiya
Allah yasa kafi haka,
Sarkin Waka
Yadda kake bamu farin ciki kaima Allah ya kara daukaka ka
Nura M Inuwa barka da yau
Allah ya kara basira sarkin waka waka tayi saura sarkin hadejia allah ya kara lapy abban fara. Allah yana tare da kai da yardar allah sai munga bayan su
Allah yakiyayemin kai ogana m inuwa
I'm the first to listen
Na riga ka ji 😎
Allah ya bada sa'a oga
Masha Allah sarki nura Allah yakara basira
Yayi dai dai nura
Sarkin waka na Abdullahi Allah ya kara sitira gangaran na mawakan hausa
Kahota nawa oga allaha ya karabasira oga 🥰🥰🥰🥰💯
allah sarki yau ga sarkin
waka yayiwa sarki waka
gaskiya dai malan nura m inuwa
kai ne sarki dumin kumai naka adai dai kakeyi kuma kanayi yadda kuwa zai fahimta ina yinka har zuciyata tsakani da Allah allah ya kiyayeka gaba da baya
dumin annabi Muhammad s.a.w 🤲🤲🤲❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha allah allah ya kara daukaka
Allah yakara sitira da basira
AllahYakara Basira Domin kunishatadamu
Allah ya kara nisan kwana abban farrah😘😘😘
Nice one Oga maganin mayu kake
Allah sarki Allah yaqaradafam gamji wannada sarabayahaka komai mujezuwa abban faira abunur
Macha Allah sarki ne Allah ya kara basira jamuje kanayi muna bi
Nura Dan Allah Ina kakoya zance haka
Lokacinkane nura
Masha Allah
Sarkin waka ina inayinka
Masha Allah Allah ya kara Basira mai gida
Allah y Kara basira d daukaka
MASHA ALLAH YAYIKEU MUNAGODIYA sarki nura m inuwa 👍👍👍👍👍👌
Gooooooooooooood mai boroda
Sarki yana waqe Sarki
Nice waka tayi
Gaskiyane sarki ya wake sarki, Allah yaqaro basira da dauka ka
Sarki waka sai kai kacina kaci yara💪💪💪💪💪👳♂️👳♂️👳♂️👳♂️👳♂️
Macha allah kara basira mai anfani allah bada sa a
Allah yakara basira
Komai nisan Dare Gari Zai waye
Mun dade muna jiran ta wlh To Yau dai Allah yayi
Allah ya Ƙara Baseera
Allah yakara daukaka sarkin mawaka
Allah kara basira
ALLAH ubangiji yaqara basira
ALLAH ubangiji yaqara daukaka
ALLAH ubangiji yaqara kareka
ALLAH ubangiji yaqara tsare mutuncinka
👑✊😍🙏👏💖💯💯💯💯💯💯💯
Ameeeen yaa hayyu yaa quyyum
Masha Allahu barakallah
Depuis la côte d'ivoire
Allah ya ƙara basira Abban Farrah
Allah Kiyayeka Ogana
Masha allah namu sai kai
wlhi banda wni mawki da nkejin dadin wakokin sa sy kay nura m inuw
Allah ya kara diukaka maigida
Yayimai gida Allah yyabarka
Allah ya ƙara basira.
😍😍😍😍♥️ Libye
Ashi kara baiwa
Da kyau babba
Kaji dan halate inuwa ba kujo kucha
Ni mai kaunarkané abadan abada incha mutu karaba takalmin kaza
Dan Niger mazamni Libye
Oga sarkin Waka Masha Allah nura m lnuwa 💘💘💞💞🌹❣️💯💯👍
Allah yakara basira✋
Sarki yawake sarki💪💪💪💪💪
Gangaran na mawakan hausa
Slmykk
Noura
Allah yakara dau kaka oga nura❤❤❤❤👑👑👑
Allah yaja zamani Dan baiwa
Masha allah allah yakara basira
Allah yakara basira sarki
Masaha allah basa rake
Ma shaa Allah
Allah. Yakama
masha allah allah ya kara lafiya
Masha Allah Allah temaka yaqara baseera
Nous irons en attente mon cher
Salm nibanma sanmi Zan fadaba ama wakar tayi
Mounjijinamaka nura m
Allah ya kara rufa assiri
🎸🎸🎸🎸🎸🎸 king
Sarki mai lokaci..kayi naka lokaci kayi na wasu
masha allah 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Sarki Allah yabiya
Sarkin wakar sarkin Kano
Masha allah
Macha allah hou
Ya ne bamagana
Gaskiya nura rakine kai ina yinka oba ina mai yimaka fatan alkairi
Sarki waye yakai sarki
👌👌sarkin bici
yayi
Masha Allah ya biya
Tanyi.dadi
NURAMAslm
Nura m inuwa 👍🙏
❤❤❤
sarkii
Allah ya kara lafiya ameen sarkin