Saboda wallahi malam sabada gudummawa kashi 85 a' chikin 100 nadaga lalacewar tarbiyar al'ummar musilmin kasarnana a' yau masamman a' a rewa sabodaha malam sai mundage da addu'a dakuma amfani da damar da Allah yabaka a'yanzu kafiskanchi Allah kawai domin shine zai sakamaka ba waniba kubafa abin da Allah ( S B W ) yace a'chikin سورة النور Game suwaye suka halita suga adon mace bama suyi mata kwalliyaba a'a ganin adon makawai:
Assalamu'alaikum warahamatuallahi wabarakatuhu dafatan malam yana lafiya Allah yasahaka amin bayanhaka innason imbawa malam wata yar shawara game da kannywood saboda naji malam yayi zama da shuwagabannninsu akan su tsaftace films dinsu bilhakika nasancewa kanakokari mutuka ammah wlh malam babutayard kannywood zasu tsatace films dinsu dalilina shine malam tunfarkon kirkirassuma kudarine na yahudawa domin suyi amfani dasu surusamana addini da tarbiyyarmu bakidaya masamman 'a arewacin kasarmu malam ga misali shin menene alkar film da cewar namiji shine zaiyiwa mata kwalliya innason malam yayi nazari dakyau akanhaka shin idanbatun iyawane tun assali suwaye akasani da yinkwalliya attarishi amsar itace mata idan ba kafirchi tsuransaba mai ya hada nimiji da kwalliya kokuma malam don Allah kasami lokaci katattauna da su sugayamaka fa'idar namiji yayiwa mace kwalliya shin hakan shiradina nacewa dolle sai anyihakan film din zaiyuwu? Malam karkadauki wannan al'a'marin dawasa walh musibace babba domin a'yanzu abin baga yan film kawai ya tsayaba har yafara yaduwa ga sauran mata masu karancin tarbiya sabodaha yakamata mutashi tsaye muyi duk mai yuwa Allah ( S B W ) yarusa domin rushewar kannywood ita saukin lalacewar tarbiyar al'ummarmu
Ma Sha’Allah Tabarakallah
Allah ya karo bassira malan🤲
Assalamu alaikum malam inna da tambaya. Nayi mafarkin inna ci kafafu kaza dan Allah malam menene ma'ana wannan mafarkin.