Babu wanda ya ba mu kudi, mu malamai za mu je mu ga shugaban kasa - Sheikh Daurawa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 окт 2024

Комментарии • 25

  • @muhamedadamu7752
    @muhamedadamu7752 3 месяца назад

    Dan allah dan allah aduba yanayinda sokoto tagabas takeciki wlh bayaki akeyiba da yan bindiga sojoji ariga ansayiso babo ruwanso da yan bindiga iya mota tazu sukarbe niara 100.200.aman. Wlh baso fada da yanbindiga g

  • @ibrahimsuleimangmbtv9577
    @ibrahimsuleimangmbtv9577 3 месяца назад +3

    Gaskiya manyan nigeria azzalumaine basa jin magana ku bari mushi uwarsu kasar tawatse kowama ya resa zamu shi uwarsu wlh

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 3 месяца назад +1

    Gaskiya ne Malam, Allah ya Saka maku da Alheri. Allah ya zaunar da Najeriya da dukkannin Kasashen Musulmi lafiya. Allah ya sa Shugaba Tinubu ya dauki matakin gyara da gaggawa domin kaucewa fitina cikin Kasa.

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 3 месяца назад

    Allah ya sa mudace duniya da lahira

  • @MuhammadNadabo
    @MuhammadNadabo 3 месяца назад

    Dan Allah malan kudina kokarin saikun fahimtar dasu,zagi suka iya kuma zagi zasu cigaba dayi.mudai kune jagororinmu

  • @AlyasauKabir
    @AlyasauKabir 3 месяца назад +2

    Maidai wanda yacucemu Allah yaisa

  • @hamisu-gambo
    @hamisu-gambo 3 месяца назад

    Allah sakawa malan da Alkhari

  • @sanimusaumar6731
    @sanimusaumar6731 3 месяца назад

    Karya kake wallahi Kuna ansar kudi... Azzalumai kawai

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 3 месяца назад

    Wayannan bangarorin da Malam ya lissafo sunfi ko sanin halin da al'umma suke ciki, amma mutane ne da Kwata-kwata babu Allaah a gaban su, duniya ce kawai ta dame su.

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 3 месяца назад

    Angaida Malam Fada, tunda me kuke jira

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 3 месяца назад

    Mlm idan Mallamai sun je sun yi mgn akan temporary yunwar duniya to dan Allah su yi magana akan sa hannun da yin aikin mutanen Annabi Lut d/s a hana, abinda matasa yafi kamata su tada jijiyar wuya ba akan wani abincin duniya ne me qarewa ba
    Mutane mu tuba ga Allah mu dena sa6a masa sai Allah ya bamu shugabbanni nagari ko ya canja halinsu kowa yasan lefin da yake yiwa Allah

  • @maniruadam7203
    @maniruadam7203 3 месяца назад

    😅😅😮😅mmeememnen
    Em
    Edeenne😅

  • @feenasmama2710
    @feenasmama2710 3 месяца назад

    Gobe ma a Baku taliya kuyi zabe.

  • @IsmailNasir-kt9nc
    @IsmailNasir-kt9nc 3 месяца назад

    Wai idan basaji basugani

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 3 месяца назад

    Malam kawai ku kyalemu dasu dan Allah. Muna wahala fa malam, kawai karma su gyara a kyalemu dasu, wallahi tallahi mun nisa bama jin kira malam, masifar tayi masifa, su dawo da farashin kayan abinci irin nada da kudin man petrol da kudin makaranta. Rayuwa tayi sauki, idan bazai iyaba ya sauka kawai, suma "yan majalisa sunfi kowa ma lalacewa, yawancinsu su ake hada baki dasu. Kawai a ruguza tsarin qasar gaba daya, tinubu da sanatoci da wakilai duk su sauka, su sauka kawai tunda sun kasa

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 3 месяца назад

    Dankwangila.
    Sauna

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 3 месяца назад

    Ku fada musu su shiga hankalin su saboda an kai mu bango. Idan kuma ba haka ba toh zamu ci uwar su wallahi

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 3 месяца назад

    Yaudara.sunga zanga zanga bazai nassara ba.Darajan su yapadi.sunason a che sune suka hana.Sunga hawsawa da ibo da yan satkiya baza su pito ba.

  • @NazifiTofatv
    @NazifiTofatv 3 месяца назад

    To daman ai da kunyi wajibun ku da hakan batafaru ba tun farko

  • @adamkabir6685
    @adamkabir6685 3 месяца назад

    Inde kuna tunanin tinubu zeji maganrku toh kun yaudari kanku.

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 3 месяца назад

    Karfa kuje a baku kudi a toshe muku baki dan ba karamin aikin ku bane

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED 3 месяца назад

    To wannan shiya kamata kuma ku gayamusu da zafi zafi karku boyemusu

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 3 месяца назад

    تكفرون العلماء والمشايخ والصالحين وتحرمون المظاهرات لأنها قد تؤدي إلى سقوط الهتكم!!!/نيامي عاصمة النيجر

  • @adamkabir6685
    @adamkabir6685 3 месяца назад

    Da alama malamai zasi amfani da wannan domin samun damar ganin shugaban kasa. Kuma yakmata malamai su sani wlhy matasa sun fisu san Nigeria, sun fisu wayewa akan abubuan da ke farua a duniya.