Shukran wa jazakumullahu khairan Akaramakallahu... Allah yaqarawa rayuwarku albarka mai yawa mai amfani, yakuma Sanya mudace DUNIYA da lahira, yakuma qararufa mana asiri DUNIYA DA LAHIRA...🙏🙏🙏❤️🌺🌺🌺🥲🥲🥲🌹🌹🌹 Allahumma Amin ya hayyu ya qayyum...🙏🙏❤️🌺🌺🌺🌺🌺🌹🌹
Nima dai ban ga laifin ba, ban fa ga abun magana ba. Zallan hassada suke ma yaron, ga kyau, ga Qur'ani, ga boko ga kyakkyawar mata. Inaga dai abunda ya dame su kenan
Basan sunnah ba kokai,haurowa kaiyi ta katanga .so much so wonderful a ce mutane ne maso hankali suke sauran ka kana wannan surutan banzan marasa amfani da sunan malanta.ka koma makaranta kasamu malaman sunnah salaffussah nagari domin kai rusa sunnar Annabi indai kana da hankali kasan addini kace baiyi laifiba .kai in ba sakaraiba angayamaka shi yaron daya yake da sauran mutane shi mutune me darage hafis shine za abarshi yana yin irin wannan abun ko saboda Nigeria ba dokar Muslunci da zatah hana barna da mutane suke a wurin auren su shine abunda kowa yakeyi shine shima zaiyi ko dan bakada hankali ko duniya zai futu yana nunawa mutane matar shi ko wato so kuke kumaidashi dan duniya ko yanda sauran ashararan gari lalatuttu banza gari sukeyi shima yayi ko nanan gaba ma wani zaiyi abunda yafi haka tunda zakuguyamasa baya
Gaskiya ne malam indama bay fitoba yayi magana soboda bawani abu bane dayakai aita magana akan saba. Ni sayda yabani tawsayi yayin da yake ango afito anata magana kachi akan abinda baikay yakawoba haba jamaa kumassa adalchi mana
Gaskiya kai bamalamiba ne kokai bakasan me kakeyiba entirely kuma kana kunyata mutanan Kano ba kada wayewa kuma bakasan addinin Musulunci har kana cewa abunda yayi daidai bahamun bane yayi sauran abunda mujin yakeyi da matar a yadawa duniya tunda daidai ne ba kada nu tsuwa kokai
Ai malam hassadacema rigarta me dogon hannuce jikinta be bayyanaba amma magulmata sesunyi gulmar dasuka saba dashiga a binda baruwansu suke jin dadi mahauka ta 🙄
Shukran wa jazakumullahu khairan Akaramakallahu...
Allah yaqarawa rayuwarku albarka mai yawa mai amfani, yakuma Sanya mudace DUNIYA da lahira, yakuma qararufa mana asiri DUNIYA DA LAHIRA...🙏🙏🙏❤️🌺🌺🌺🥲🥲🥲🌹🌹🌹
Allahumma Amin ya hayyu ya qayyum...🙏🙏❤️🌺🌺🌺🌺🌺🌹🌹
Masha Allahu ❤❤
جزاك الله خير الجزاء
Allah yaskawa MaLam da gidan aljanah
Wallahi Nima Banga laifinsaba Malam gaskiyane zancenka Allah yasakama da alkhairi Ameen malamai mutane saisungyara halinsu
ALLAHUMMA AMEEEN YA HAYYO YA QAYYOM NA AM
Masha Allah Daga Yau kafara burgeni
Allah y biyaka ❤
Wallahi wannan gaskiyane malan Allah ya Saka ma da alkhairi
الله يحفظك ❤❤
Wlh hakane kayi daidai allah yakara lfy sukuma allah yaba suzaman lfy
ALLAH BIYA KA DA GIDA CIKIN ALJANNAH
Allah ya sa mu dace
ALLAHUMMA AMIN YA HAYYU YA QAYYUM...🙏🙏🙏❤️🌺🌺🌹🌹🥲🥲🌺🌹🌹🌹🌹
Ba wani kuskure malan ,allah dai ya biya malan wlh naji haushi kamar nayi kuka amma ka sharemin hawaye💃💃💃
Mashaa Allah
ALLAH ya Saka da alheri Mallam
Gaskiyane malan Allah sakada alkairi ❤❤❤
Macha Allah Allah ya sakama malan da alheri 🤲🤲 gaskiya hakané wly kafadi gaskiya Malan Allah ya biyaka da gidan aljanna 🤲🤲🤲🤲
Amine 🤲🏼🤲🏼
Wlh wasu tsantsar hassadace
Allah ya saka da alkahairi
Kayii dai dai malam👍
Wlh abunda yake faruwa damu yan AREWA shine, kokarin zubarwa masu mutunci, mutunci Allah yasa mu dace
Allah yabiyaka malan
Nima dai ban ga laifin ba, ban fa ga abun magana ba. Zallan hassada suke ma yaron, ga kyau, ga Qur'ani, ga boko ga kyakkyawar mata. Inaga dai abunda ya dame su kenan
Wallahi malan hassadace
Allāhumma Aameen 🤲!
Allah ya biya mlm
Allah ya biyaka
Kana bur geni❤
Kenan kukunagani abinda yayi yayi dede in hakane murjama abinda take dedene😅😂 haba malam kaskiya dayace
Basan sunnah ba kokai,haurowa kaiyi ta katanga .so much so wonderful a ce mutane ne maso hankali suke sauran ka kana wannan surutan banzan marasa amfani da sunan malanta.ka koma makaranta kasamu malaman sunnah salaffussah nagari domin kai rusa sunnar Annabi indai kana da hankali kasan addini kace baiyi laifiba .kai in ba sakaraiba angayamaka shi yaron daya yake da sauran mutane shi mutune me darage hafis shine za abarshi yana yin irin wannan abun ko saboda Nigeria ba dokar Muslunci da zatah hana barna da mutane suke a wurin auren su shine abunda kowa yakeyi shine shima zaiyi ko dan bakada hankali ko duniya zai futu yana nunawa mutane matar shi ko wato so kuke kumaidashi dan duniya ko yanda sauran ashararan gari lalatuttu banza gari sukeyi shima yayi ko nanan gaba ma wani zaiyi abunda yafi haka tunda zakuguyamasa baya
Wallahi
Wlh kuwa malam Hassada ce kawai
Gaskia Nigeria kuna matsala
😍🥰🥰🥰
Gaskiya ne malam indama bay fitoba yayi magana soboda bawani abu bane dayakai aita magana akan saba. Ni sayda yabani tawsayi yayin da yake ango afito anata magana kachi akan abinda baikay yakawoba haba jamaa kumassa adalchi mana
Gaskiya kai bamalamiba ne kokai bakasan me kakeyiba entirely kuma kana kunyata mutanan Kano ba kada wayewa kuma bakasan addinin Musulunci har kana cewa abunda yayi daidai bahamun bane yayi sauran abunda mujin yakeyi da matar a yadawa duniya tunda daidai ne ba kada nu tsuwa kokai
Bakada hankalina wannan yafiqarfin kakirashi bayada kunya shidon yayi hakan laifine kokaine kasamu Hakan zakayi iskancin banza kawai
Ai malam hassadacema rigarta me dogon hannuce jikinta be bayyanaba amma magulmata sesunyi gulmar dasuka saba dashiga a binda baruwansu suke jin dadi mahauka ta 🙄
Allah yamaka albarka
MUTA NE BASAYIN ABINDA YAKE GABAN SU SAI SA IDOH
Matar sa ce yayi dayday soya ce mana
Shehu tsinannnun banza matsyiyata wahabiyawa Allah ya Kara hada fada tsakanin ku Yan burauba