Размер видео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показать панель управления
Автовоспроизведение
Автоповтор
Inda shi wanine to dayabi shawarar manya Amma Allah ya dawo dashi lpy
Ni bakin jamus ne Amma wallahi garkuwan yafadi gaskiya
Gayamusu sarki mai tuta ukku wlh idan ya isa yadawo
To kodama kukuka yimasa sarkin karya sarkin fadin rai
Sarkin girman kai karyakake kisa uku yayimaka
Garkuwa ya buge auta amakwa
Musbahu Kano kana kokari sosai najidadin abimda yafaruGa autan mamman
Wai jama'a a Tarihin Dambe a Ina garkuwa yabuge Auta ?? Kisa Ukku Autan Mamman yayima har Abada Autan Mamman mai gidankane a Harkar Dambe
KARYA neh YAUSHE Auta wayasan Auta
Gaskya Garkuwan chido shima baida hankali
@@AyatuMuhammed Tambayi Garkuwan chido,shi zai gayama wane Autan Maman
@@AyatuMuhammed kaji Mahaukaci kana kallon dambe kuwa kodai Bakauyene kawai Dadin Rubutun kakeji a social media ??
@@AyatuMuhammed kana kallon Dambe kuwa kisa nawa Autan Mamman yayiwa Garkuwan Cindo ??
Inda shi wanine to dayabi shawarar manya Amma Allah ya dawo dashi lpy
Ni bakin jamus ne Amma wallahi garkuwan yafadi gaskiya
Gayamusu sarki mai tuta ukku wlh idan ya isa yadawo
To kodama kukuka yimasa sarkin karya sarkin fadin rai
Sarkin girman kai karyakake kisa uku yayimaka
Garkuwa ya buge auta amakwa
Musbahu Kano kana kokari sosai najidadin abimda yafaru
Ga autan mamman