Cikakkiyar Maganar Dr. Ahmad Bamba kan Dr. Idris Abdulaziz Allah ya jikansa da rahama

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 дек 2024

Комментарии • 83

  • @maryamsani3160
    @maryamsani3160 Год назад +9

    Allah Ya jiqan Sheikh Ahmad da Ramama Ya Sa Aljannar Firdausi ce makomar Sa, Allah Ya qarfafi Dr.Idris,Ya riqo da hannun sa Ya kare shi da karewar Sa.

  • @sadiqnataala5537
    @sadiqnataala5537 Год назад +7

    Allah ya Kara kiyaye Mana Malaman mu na Sunnah

  • @ibrahimzaki3784
    @ibrahimzaki3784 Год назад +18

    Allahu yasa Mallam ya gama da duniya lafiya amin ya Rabbi muna matukar Godia marar adadi.

  • @aminusirleh2321
    @aminusirleh2321 Год назад +5

    Al,hamdulillahi allah yaji kayin mlm bamba Dr,idiris allah yasa a gama da,duniya lafiya.

  • @muhammadsaniabubakar3642
    @muhammadsaniabubakar3642 Год назад +2

    Allah y jiqan mlm , shi Kuma shaik idris Allah y qara masa imani wajen fadin gskya akan kowa

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Год назад +6

    Alhamamdullilah, Dr, Abdulaziz Allah ya Kara tsare mana kai don Daukaka sunna Annabi SAW

  • @buhariadamu9289
    @buhariadamu9289 Год назад

    Allahu Akbar, Allah ya jiqan Dr Ahmad , Allah yakare Dr Idris

  • @mohammedrabiuadnan3688
    @mohammedrabiuadnan3688 Год назад +8

    Masha Allah
    Allah Ya kiyaye Dr Iddriss Abdul Aziz

  • @abdullahisaiduadamu6862
    @abdullahisaiduadamu6862 Год назад +2

    Assalamu alaykum warahmatullah wabarahkatuhu malam Dr idriss Abdul Aziz bauci inasonka ina kaunarka saboda Allah badan komai nakesankaba wallahi saidan katsaya akan gsky Danni soyyayata Dan Allah nakema Allah yatsareka duniya da lashira yasa albarka acikin zuri arka

  • @saleyissoufou5
    @saleyissoufou5 Год назад +4

    Allah ya tsare mana shek Idris Abdul Aziz

  • @shaaibubashiru4962
    @shaaibubashiru4962 Год назад +8

    Allah yajikan Dr Ahmad buk da rahama

  • @_-Fatima
    @_-Fatima Год назад +2

    Masha Alllah Alhamdulillah. Allahu,akbar kabiran Allah yajin Mallam ya gafarta mishi ya rahama mishi yasa aljannane makoma agaresu damu baki daya. Malam muna godiya Jzk khairan.

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 7 месяцев назад

    ALLAHU Akbar Allah yajikan mallam da rahama yasa aljannace makomarshi

  • @Aliyusokoto
    @Aliyusokoto Год назад

    Allah ya jikan bamba da rahama kuma allah ya tsare muna sheikh Abdulaziz idris

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 Год назад +5

    mu maso yan Mallam idris ne muna tare dashi insha'Allah

  • @aldamashq6064
    @aldamashq6064 Год назад +5

    Allah yasaka da alkhairi

  • @yusufjabir9422
    @yusufjabir9422 Год назад +7

    Masha Allah

  • @matambayi
    @matambayi Год назад +3

    Allah ya saka da alkhairi

  • @ismael.amadoumahamadou89
    @ismael.amadoumahamadou89 Год назад +1

    Allahu akbar Dr Idriss Allah yakaremuna kay,

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 Год назад +4

    Masha Allah sheikh Imam Dr idriss

  • @abdul_rashid1025
    @abdul_rashid1025 Год назад +3

    Allah yajikan malan Allah yayimasa rahama

  • @idrisusman3435
    @idrisusman3435 Год назад +4

    Allah ya jikan malam da rahama

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 Год назад +3

    Lallai Dr idris yasha gwagwarmaya

  • @fettydanmairakumi4620
    @fettydanmairakumi4620 Год назад

    Allahu Ya Karama Malam Imani Allah Bashi Nasara Allah Jikan Malam Bamba

  • @abdoulwahabsarani3700
    @abdoulwahabsarani3700 Год назад +2

    Allah yasaka da alheri malan dr idris

    • @nasiruumar736
      @nasiruumar736 Год назад

      Yaa Allah Kajikan Dr Ahmad Kasa Shi Cikin Aljannar Fiddausy.

  • @kamalkabir3015
    @kamalkabir3015 Год назад +1

    Allah ya jiqan Dr. Ahmad Bamba, Allah wadaran Halin Dr. Jaki.

  • @aminuinuwa4916
    @aminuinuwa4916 Год назад +1

    Allah y sakawa mlm idris

  • @aboubacarboube6571
    @aboubacarboube6571 Год назад +5

    Allahou akbar

  • @AG-lw6id
    @AG-lw6id 9 месяцев назад

    Dr. IKON ALLAH YA KARE KA!

  • @abdbased8106
    @abdbased8106 Год назад +1

    Allah ya jikan malan da rahma

  • @abubakarmuhammad2288
    @abubakarmuhammad2288 Год назад +6

    Allahu akbar

  • @Aashehungel
    @Aashehungel Год назад +1

    Tabbas Allah yana bayan mai gaskiya

  • @nasiruabubakar7455
    @nasiruabubakar7455 Год назад

    Allah jikan Dr Ahmad ibrahim bamba Dr idris Allah Kara lafiya

  • @nasiruabubakar5247
    @nasiruabubakar5247 Год назад

    Dr idris kainuwa dashen Allah

  • @aboubacarissa7554
    @aboubacarissa7554 Год назад +4

    Macha'allah

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 Год назад +2

    masha Allah

  • @umaribrahim6589
    @umaribrahim6589 Год назад

    Allah yayi maka rahama

  • @kabirousaidou1341
    @kabirousaidou1341 Год назад +1

    Allahou Akbar

  • @abdulauwalaswad9622
    @abdulauwalaswad9622 Год назад

    Allahu subhanallahu ya kare Dr idiris da sauran mlman sunna bakì daya ya daura gaskiya akan karya ya daukaka musulunci abisa kafirci ya habbaka sunnah ya kuma karya bida'a aduk inda take,sunnah Allahu akbar sunnah Allahu akbar sunnah Allahu akbar sha'a Marshall wa'aba mann abah

  • @hassaneabdoullahi1374
    @hassaneabdoullahi1374 Год назад

    Mutunan ƙwarai mutanan kwarai ke ba'da shaidar sa😢😢😢😢

  • @sadiqahamad4925
    @sadiqahamad4925 Год назад

    Allah yajikam malam ahamad Bamba

  • @للا-ب1ث
    @للا-ب1ث Год назад

    Mlm idiris wlm kanada gaskiya
    Allah ya tsaremanaku mlmn sunnah

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 Год назад +1

    رحمة الله عليه رحمة واسعة

  • @ahmadidris1393
    @ahmadidris1393 Год назад +2

    Jazakallah

  • @abuhafseentangaza6722
    @abuhafseentangaza6722 Год назад

    Allah ya jikan malan da sauran misulmi

  • @zaiyanuyaro6658
    @zaiyanuyaro6658 Год назад +1

    Allah Akbar

  • @BarristerAbdul-yr4nq
    @BarristerAbdul-yr4nq Год назад

    BA MAS'ALAR TAUHIDI BA CE.
    .
    Ka jaraba kafa wa'azi a yau ka ce "QARYA NE, SAHABBAI BA SU TAIMAKI ANNABI (SAWW) BA, ALLAH NE YA TAIMAKE SHI". Za ka ji abinda za su ce.
    .
    Ka jaraba cewa "QARYA NE, ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN BA SU TABA TAIMAKAWA ANNABI (SAWW) BA". Za ka ji me za su ce.
    .
    Wallahil azim wannan ba mas'alar Tauhidi ba ce, mas'alar son rai ce kawai da son zuciya. Sun sani sarai.
    To wai ma idan ana maganar Tauhidi, Baslafe har wani Tauhidi ya sani? Tauhidin na su da cike yake da kwamacala da gurun-gundumar da lafiyayyen hankali ma ke koreta.
    .
    Ca nake Allah da kansa yake cewa da mutane su taimaki Annabi (saww) a fadinsa:
    الَّذِينَ يَتَّبِعُونَ الرَّسُولَ النَّبِيَّ الْأُمِّيَّ الَّذِي يَجِدُونَهُ مَكْتُوبًا عِنْدَهُمْ فِي التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ يَأْمُرُهُمْ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَاهُمْ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُحِلُّ لَهُمُ الطَّيِّبَاتِ وَيُحَرِّمُ عَلَيْهِمُ الْخَبَائِثَ وَيَضَعُ عَنْهُمْ إِصْرَهُمْ وَالْأَغْلَالَ الَّتِي كَانَتْ عَلَيْهِمْ ۚ فَالَّذِينَ آمَنُوا بِهِ وَعَزَّرُوهُ وَنَصَرُوهُ وَاتَّبَعُوا النُّورَ الَّذِي أُنْزِلَ مَعَهُ ۙ أُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
    "... Wadanda suka yi imani da shi, kuma suka girmama shi, kuma suka TAIMAKE shi, suka bi hasken da aka saukar gare shi..."
    .
    Idan ba a neman taimakon kowa sai na Allah me ya sa Allah ya ce mutane su taimaki Annabi (saww).
    .
    Shi abinda suka kasa ganewa shi ne; akwai abinda ake kira da "AL-KAMÃL" ma'ana cika da kammala. Shi Allah duk siffofinsa cika da kamala ce, sabanin na sauran halitta. Mafi yawan siffofin Allah akwai su a tattare da halittunsa, amma su siffofin Allah masu cika ne da siffar "AL-KAMÃL". Su kuma halittu siffofinsu ba su da cika a siffar "AL-KAMÃL". Misali:
    .
    - Allah yana. da siffar "Rayuwa", dan Adam ma yana da siffar "Rayuwa".
    - Allah yana da "Qarfi", wasu halittu ma suna da "qarfi".
    - Allah yana da "Hikima", wasu halittu ma suna da "Hikima".
    - Allah yana jin qai, mutane ma suna jin qai.
    - Allah yana da yana taimako, halittu ma suna taimako. Da sauransu.
    .
    Kufadawa izala da salafawa. Karya sukeyi basasan manzon Allah s a w Kuma din Wanda yakara zagin shehunammu Dan kare akidar wannn wawayan banza su IBN timaya tsinanne makiyin allah zindikin Arne da abdulwahabun najadu da albani gunki dagutu da saura karnukan Nigeria su shot mudi da albani da gunguman wuta da maikwanon kosai da idi Dan gwaskearam sai munci uwarsa kowaye
    Wannan parfeson karyar naku da daktocin bogi karya Suke kukwaci wannan tsinanne bakin dakiki zindikin Arne awajammu wlh matsoratan banza mtsww
    Dan Allah Yan uwa masoya manzon Allah s.a.w duk inda wannan tsinannun sukayi kwamachalar maganarsu atura wannan sakon sugani Muna kira ga masoya manzon Allah s.a.w nagaskiya da suyi maudu I akan wannan bayani Dan murkushe wannan tsinanniyar bakar kazamar akidar ta izala shedanun duniya matsiyata

  • @aminouabdollah6963
    @aminouabdollah6963 Год назад

    Allah ya jiqan malm

  • @hauwaibrahim4385
    @hauwaibrahim4385 Год назад

    Allah maku Albarka Malama mu

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 27 дней назад

    ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @abouokasha1269
    @abouokasha1269 Год назад +1

    Amine

  • @ahmadidris1393
    @ahmadidris1393 Год назад

    *masyaAllah*

  • @ishaqhamidou6588
    @ishaqhamidou6588 Год назад +1

    Tabbas baza su iyaba

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 Год назад

    ALLAH yajikan malam

  • @harounamahamadou6899
    @harounamahamadou6899 Год назад +1

    Wai dan Allah wannan mutumin dawa ya ke magana na karshen nan

    • @karatuttukan_malaman_musulunci
      @karatuttukan_malaman_musulunci  Год назад

      Yana Raddi ne ga wani page a Facebook da suka yanki wannan magana minti ɗaya suka dora domin su batawa Dr Idris suna

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Год назад

      @@karatuttukan_malaman_musulunci Rex Tom, FBI Director of Investigative Publicity, stated in 2006 about the FBI's position:
      “The FBI gathers evidence. Once evidence is gathered, it is turned over to the Department of Justice. The Department of Justice then decides whether it has enough evidence to present to a federal grand jury. In the case of the 1998 United States Embassies being bombed, bin Laden has been formally indicted and charged by a grand jury. He has not been formally indicted and charged in connection with 9/11 because the FBI has no hard evidence connecting bin Laden to 9/11.”

  • @abdulahisaimaila-vb8tj
    @abdulahisaimaila-vb8tj Год назад

    ashe dr jaki dan ta adane

  • @ramiisahausa7123
    @ramiisahausa7123 Год назад

    Muna kira ga yan uwa Musulmi su shiga RUclips channel na Sheikh Rami Isa suyi liking da subscribing domin samun sabbin shirye shiryen mu kai tsaye:
    1. RUclips:
    ruclips.net/channel/UCBY8rmkQ_xcxl_W-5W-cPng
    2.Twitter: twitter.com/isa_ramy

  • @abdallahd9267
    @abdallahd9267 Год назад +1

    Wlh ashe dr jaki dan ta adane

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Год назад

    😂😂😂

  • @idrissayaro9635
    @idrissayaro9635 Год назад +4

    Allah ya jikan malam da rahama

  • @abubakarmuhammedaliyu3928
    @abubakarmuhammedaliyu3928 Год назад +1

    Masha Allah

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 Год назад +1

    Masha Allah

  • @salihuabubakardahiru9779
    @salihuabubakardahiru9779 Год назад +1

    Masha Allah